SURBAJO Complete Hausa Novel

Kamo mata hannu yayi yamikar da ita suka fara takowa a hankali surbajo se rintse ido takeyi sabida zafin datakeji
Suna zuwa mota gidan gaba yabude mata sannan yayi adjusting din sit din dantaji dadin zama
Hafsat da Usman har gurin motar suka yomusu rakiya sunata tsokanarshi
Kala becemusuba illa tada motarshi dayayi yafice daga gidan
Yana driving hankalinshi nakanta koya tamotsa zece sannu babyna am really sorry ahaka harsuka karaso gida
Tundaga kan megadi zuwa sauran maaikatan gidan gaisheshi suke suna yame jiki Dan sun fahimci madam dinshi ba Lafiya shiyasa yafita agigice
Alameen koda yafito daukar surbajo yayi Dan yanayin tafiyaRta kadai yaisa yatona asirin abinda yafaru shiyasa yadauketa gudun faruwar hakan a idon yaranshi
Adakinta yaajiyeta sannan shima yazauna bayan yajawota jikinshi land line din dakin yadaga yakira kitchen cikin harshen turanci yabasu oda game da kalar abinci dazasu girka musu
yana katse wayar yakai dubansa gun surbajo wacce Tunda yasoma wayar takafeshi da ido huremata ido yayi yana dariya yace yadai baby wannan kallonfa
Rufe ido tayi Tana murmushi tace kado Yaren dakakeyine yayimin dadi nima ka koyamun
Murmushi yayi gamida shafo fuskarta yace maze hana inde turancine sekin gaji dashi
Godiya tamasa sosai cike da farinciki
rayuwa taci gaba da tafiya alameen iya karfinsa yake kulawa da surbajo harta warke sosai kotayi barna bayama nuna yagani sede cikin dabara zekoyar da ita abinda bata iyanba kuma cikin hukuncin ubangiji duk abinda yakoyamata bata mantawa taRikeshi kenan
Yasha kiran waya yabata su gaisa dasu mommy da daddy itako Aisha koya kirata bazata dagaba Dan fushi take dashi bana wasaba
Yauma kamar kullum suna zaune afalonshi surbajo tayi matashin Kai da cinyarshi suna kallo gefe daya kuma plate din naman kazane alameen keci Tunda aka kawo yake nacin surbajo tatashi taci naman Amman taki wai ita bataci
Yanacikin ci kamshin kazar yagama buwayar surbajo Dan daurewa kawai takeyi dagudu tamike tashiga toilet tafara kwara amai jin karar Amaine yasa alameen rugawa bayin riketa yayi harta gama aman yawankemata baki yafito da ita kan gadonshi yakaita yakwantar sannan yaje yagyara inda tabata
Gurinta yadawo yaga Tana rawar sanyi dasauri yaja bargo yarufeta can kasakasa tace kado Don Allah kafitar da namancan aradu banason kamshinshi
zuciyata tashi takeyi
mamaki ne yakamashi dajin zancanta duba da ganin ita din meson namace Amman yau itake korar nama daga kusa da ita lalle abunda mamaki
daukar naman yayi yafita dashi sannan yadawo koda yataba jikinta zazzabine me zafi ajikinta
hankalin alameen ne yatashi dasauri yadaga waya yakira Usman dayake weekend ne yasan maybe yana gida
ko gaisuwar Usman beamsaba yace frnd Don Allah katuro mana Hafsat surbajo batada Lafiya sosai Wlh
mekamata Usman yatambaya
haba frnd meko zanmata Wlh rashin Lafiya ne kawai
OK to shikenan gamunan zuwa
baadadeba segasu sunzo shida Hafsat dauke da kayan aykinta nandanan Tashiga gwajegwaje inda batasha wahalaba tagano ciki Dan wata biyu makale a marar surbajo abin yabata mamaki matuka
bayani tayiwa alameen tahanyar cewa albishirinku Dan dukanku sekun bani goro to kanwata surbajode cikine da ita harna tsawon sati takwas.
kallon kallo suka tsaya sunayi tsakanin shida Usman
hawayene suka fara bin fuskar alameen na farinciki da fargaba magana yafara dacewa hakika Hafsat kindace daabaki goron albishir Amman fargabata shine nikaina kince nadena kusantarta to taya kuma da zefito daga jikinta dariya Hafsat tayi sannan tace wannan kuma ikon Wanda yasa cikin ajikinta ne wannan badamuwabane zuwa lokacin dazata haihu ayta Kara girma Dan haka kakwantar da hankalinka wannan mesaukine
Usman yakaraso kusa da alameen yana dariya yadafashi yace Kai friend wannan kaine sharp shooter din bugu daya se kwallo araga gaskiya natayaka murna you are going to be a father gaskiya nayi murna
sundade agidan sannan suka musu sallama bayan Hafsat tarubuta Maganin dazaa siyowa surbajo
rakosu yayi sannan yaba driver dinshi kudi da takardar Maganin yace yaje yasiyo masa yanxunnan
gida yadawo gurin surbajo wacce batasan wainar daake toyawaba sabida bacci takeyi
karasawa yayi inda take yazauna agefenta fuskarshi dauke da murmushi rigarta yadaga yadora hannunshi amararta ransa namasa sanyi Ashe shima yanada rabon ganin jininsa aduniya wasu hawayenne nafarinciki suke biyo fuskarsa. toilet yashiga yadauro alwala yazo yayi nafila Tanuna godiyarsa GA Allah dawannan kyauta dayamasa
yana idarwa aka kawo Maganin Ta yatasheta yabata kamin dare harta warware alameen se tattalinta yakeyi Amman befadamata abinda ke damuntaba itama bata tambayaba Tunda taji t[truncated by WhatsApp]
????????????????????????????????????
*SURBAJO*
????????????????????????????????????
Zahra Muhammad mahmud
*page 45-46*
Cikin surbajo me laulayine sosai gabadaya yasata agaba ko ruwa tasha seyadawo komai bata iya ci se in alameen yatakuramata sannan takeci tanagamawa kuma zata amayar dashi
Sosai alameen yake tausayamata Dan sotari yasha yimata kuka intana amai
GA surbajo badauriyar ciwo koya yake tadunga kuka kenan
Ko office yaje bashida natsuwa sabida yasan surbajo dakin shan Maganin inde bashine yabataba bazata shaba shiyasa ko yana office yake zuwa yabata yakoma.
Cikin yakai wata hudu yanzu alhamdulillahi babu ciwon dake damunta sedan banzan kwadayi harda na banza kome nene inde dangin gishiri da magine tofa bazata barshiba setaci gaci kamar gara yanzu zataci abinci yanxu zata sake jin yunwa alameen shikanshi yanzu yasamu sauki inde yahadata da duk abinda take so bashida Matsala har yaje yadawo
Yau da wuri alameen yadawo gida tundaga falo yake jiyo sautin kukan surbajo dagudu yakarasa dakinta
akwance yatarar da ita Tana kuka harda bubbuga kafa Tana kuka dasauri yakarasa yadagota yana tambayarta Lafiya cikin kuka tace kado aradu kadangare ne acikina se motsi yakemin narasa yadda zanyi yaki denawa rungumota yayi yana shafa bayanta yace ayya sorry baby ba kadangare bane kinji baiwa ce Allah yamiki sabida kar mutuwa tazo gurinki shine Allah yabaki wannan yazama kariya agareki dasauri surbajo takalleshi Tana share hawayenta tace kado to se yaushe zandenajin motsin
Kara rungumota yayi yana shafa cikinta Wanda yadan fara tasowa yace baby ay baiwar da Allah yamiki itace abinda ke cikinki da ne Wanda zaki haifamana yar baby kidunga yimata kitso da kunshi kimata wanka da kwalliya ko bakyaso
Dasauri surbajo ta Mike tsaye tace kado da gaske Kake zan haifi yarinya kai yagyada mata ay surbajo bata jira komaiba tafara rawa Tana rera Waka iya karfinta ita ala dole zata zama uwa
rukota yayi yace baby to ay inkina tsalletsalle cikin fadowa zeyi dasauri tasa hannu ta tare cikin gudun kar yafadi abun dariya yaba alameen yace to kinemi guri kizauna
Fir surbajo taki daga kafarta dasunan tafiya wai ita intayi tafiya cikinta zefadone Dan haka aradun Allah bazata takaba
dole alameen yadauketa yazaunar koda tazauna bata saki cikinnataba
Tundaga ranar ayki yadawowa alameen sabo Dan surbajo fafur taki yarda tayi tafiya da kafarta gudun kar cikinta yafadi tattalinshi take bana wasaba inyana motsi dadi takeji itama zata Haifi ya