TAKUN SAKA 18

Washe gari kuma alhamis akai walima da hajiya mama ta ɗauki nauyi????. Aka gayyato matan Sheikh Aliy sukai wa’azi, yayinda aka ci aka sha kowa yay ɗiff. Gab da magrib aka tashi. Su Ameerah kuma suka dasa nasu fatin su da kawayenau maza da mata a hotel. Babu ango ko ɗaya a wajen, dan su su Yaya Muhammad ma zuwa lokacin suna manne da Umminsu dake ta musu nasiha suna sharar hawaye tamkar ba gida ɗaya zasu cigaba da kasancewa ba. Hibbah kuwa kuka take iya iyawarta harda amai. Da ga ƙarshe kuma sai zazzaɓi ma ya rufe ta. Har sai da Isma’il da yazo kawo drinks da za’ai amfani da shi na ɗaurin aure ya kira family doctor ɗinsu yazo ya dubata. Ana mata allura yay tafiyarsa shi da doctor ɗin.
*_RANA BATA ƘARYA…….._*????????????????????????????????????????????????????????????????????????????.
*LALLAI YAU AKE TAKUN SAƘAA????????*
TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*????????????????????????
*ALSHIRINKU MASU KARATU!!!*
*_NAJI DADI SHINE GARI……_*
*KINA DA BUQATAR TSAFTATATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*
_ILIMI_
_NISHADI_
_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KUMA MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_
*MAZA GARZAYO KI NEMI LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA GUDA BIYAR*
*NA SABUWAR SHEKARAR 2022*
*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARANSU,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*
*SABBIN LABARAI*
*SABUWAR SHEKARA*
*SABON NISHADI*
*_FARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBUTAN CIKIN SASHEN DA AKE GWABZA RUWAN SHARHI DA MUSAYAR RA’AYI NA DABANNE_*
*MAZA ‘YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA SAHUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*
*_TAKUN SAAƘA!!_* _Bilyn Abdull_.
*_SO DA ZUCIYA_* _Hafsat (miss xoxo)_
*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_
*_ƊABI’AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_
*_HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_
*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank
Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number
08184017082
*IDAN KATI NE KUMA KO VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*
09134848107
Littafi daya
1____300
2____400
3____500
4____700
5____1,000 (1k).
*INGANCI DA NAGARTAR RUBUTU,BABU NADAMA KO DANA SANI*????????????????????????????????????????????????
#team ZAFAFA BIYAR????????????????????
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu????????????_*
[ad_2]