Zee Baby Book 1 Page 27

????????27*
….tanata famar masifa kanta saman gwiwarta har bacci ya dauketa ta bingire sai bacci dan dama yau ba wani isashan bacci tayiba dan tunda umminta tazo bata iya bacci sai ajikinta to tana tashi zata farka ta fara mata rigima banza kamar yar yarinya bayan tashi daga sallahr juma’a Sardauna yana zuwa ya bude mota yaga tana bacci hankalinta kwance harda yatsarta abaki shigowa yayi ya matsar da ita ya kwantar da kujera ya ya gyara mata kwanaciyarta baki ta turo”Yaya Sardauna kallonta yayi yaga bacci takeyi key yama motar yaja ya tafi kallonta yayi ya saki murmushi”to yanzu ya za’ayi Kenan tana bacci damatace yanzu idan na mayar da ita ba lalle baneba nasake samun fitowa da ita ta kaini gangarawa yayi gefen titi yay parking yasa tattausan hannusa ya janyota jikisa bakinsa ya dora saman wuyanta yana lasarta ya cire mata gyalen yana shafar lallausan gashin kanta ya maida
Bakinsa kunneta cikin raunaniyar murya mai had’e da shauki ya kirata”my sweet babyna tashi ki fadamun unguwar kinji ya fada yana tsotsar kunneta idanu ta bude ihankali jin yada yake tsotsar kunneta yasata shiga yanayin shaukinsa ga mugun kamshinsa na shigarta hannunta tasa ta ture fuskarshi ta dago da kanta ta kalleshi ta kwakwab’e fuska ta bare baki zatayi kuka tana kallonsa”Ya Salam my kanwas menene nine na tabaki to kiyi k’ok’arin rikeshi karkimun kuka ya fada yana shigar da ita jikinsa sosai fuskarta ya kamo ya had’e face d’insu yana hura mata iskar bakinsa kara makaleshi tayi cikin siririyar murya takirasa cikin mugun shaukinsa”My Sardauna nah bazanyi kukan ba kaji? shima wani irin mugu mugun shaukinta yake dibarsa kara kiransa tayi “Yayana kara kamkameta yayi kafin ya fizgo numfashi ya amsa har ta fashe masa da kuka tana kara ririkeshi tana kiransa “Yayana Sardauna meyasa zaka kyaleni shima makaleta yayi yana sabke numfashi yanajin kukanta tamkar zuciyarsa zatayi bindiga cikin wani mugun yanayin ya fizgo magana daket”my sweet babyna please kiyi shiru karkisa zuciyata ta tarwatse meye na miki na kuka kirana kikayi kafin na amsane kika fara mun rigima ba kyaleki bane nayi maza hadiye kukanki wlh ko nayi mugun sab’amiki ya fada cikin daga murya shiru kakeji ta tsayar da shashekar kukanta tayi lamo jikinsa ta tura kanta kirjinshi tana sabke ajiyar zuciya gashinta ya gyara mata yana buga bayanta yake har tasamu nutsuwa ta dago tana k’ok’arin janye jikinta,
ya tallabo kanta suna kallon juna wasu irin kibiyoyine ke fita cikin idanun kowane yana shiga idanun dan uwansa kanta ta sada k’asa sam bata iya jure kallonsa cikin sanyin murya tace”Yayana zamane zanyi sakeni na koma gun zamana kayi ka kaini gida nayi sallah ta fada muryata na rawa shagwabemata yayi ya rumgumota”my kanwata zan sha sweet kadan please ya fada yana shafar saman lips dinta ya saka mata karamar yatsarsa bakinta dagowa nayi na kallesa ya mun nuni na tsotsa kai na girgiza na zare yatsar abakina”Yayana mutafi please kara shagwb’emun yayi”My Kanwas kibani yawunki nasha kadan please zazzabi nake idan banshaba”gaskiya yayana ni banason haka muje gun amaryaka da zan hadaku sai kasha janyeni yayi daga jikinsa” Ok babu damuwa muje ina unguwar ya fada yanama mutar key hankalina ne ya tashi gabana na faduwa gashi nima inason nasha yawunsa hakurine nake amma na daure na basar na gyara zamana na tataro nutsuwata nace”Yayana goruba road zamu? ” ok kawai yace yana driving d’insa cikin kwanciyar hankali bai sake mun magana ba duk abin ya dameni narasa mekemun dadi fushine yakemun na hanashi ya tsotsi bakina baisan nima dauriyace nakeba hakuri naba zuciyata nima na shareshi na kauda kaina gefe can k’asan makoshi yace”My Kanwas munzo ina muka dosa? ” Yayana gidan umma Hauwa da sauri ya kalleni”uban me zakiyi acan? marerecewa nayi” ai ana na zabama matar auran my dear Nisha ce please karkacemun bakaso na fada ina zubar da hawaye amma azuciyata kuwa inajin ciwon yada zan hadasu suyi aure karshantama surika tsotsar bakin juna”Ok naji kiyi k’ok’arin hadiye kukanki ko wlh yanzu na baki mamaki kin yarda har zuciyarki kinasonta dan ba wasa yanzu ina zuwa gida zanma ghaisha bayani wani irin kukane yakeson kufcemun amma na daure nafi karfinsa na dake na goge hawayena kamar yada ya bukata ta k’akalo murmushi”eh Yaya Sardauna na yarda wlh inason dear Nisha har cikin zuciyata tanada
Kirki”gud yace yanufi hanyar gidansu Nisha dakewa nayi na kauda duk wani bacin raina har muka iso kofar gidan kofa yayi parking”Oya shiga ki fito ki gaishemun da umma zan dawo da da dare yanzu kinga gagawa muke budewa nayi ina fitowa wata mota tayi parking na kalli motar naga Nisha ce da wata daide sa’arta suna dariya ta bude ta fito suna dagawa juna hannu sanye take cikin uniform naso na lauya yayi mata kyau sosai kasancewar batada rama kuma batada jiki tsaka tsakiya kena ta yane kanta da mayafi karami juyarwar da take suka hada ido da zee ihuu tayi ta nufeta da gudu suka rumgume juna”my dear daga ina mushiga cikin”dallah malam ki nutsu mijine har gida na kawo miki kalli waccen hadadiyar motar kallon motar Nisha tayi amma baka ganin naciki saboda glass d’in mai duhune amma shi yana kallonsu yana yamutsa fuska sakinta tayi tana mata dukan wasa ” wow motar ta hadu wlh ba karya amma Yayanmu Dr nada irinta my dear banson iskanci ina zankai mahafus DINA gaskiya banaso Jan hannuta zee tayi suka shiga daga ciki akofar get zee ta rumgumeta ta fashe da kuka Nisha ta rumgume zee hankalinta atashe
muryata na rawa tace”my dear kibar kukan don Allah karki tayarmun da hankali fadamun me ya faru ta fada itama tana shashekar kuka dan tana mugun son zee batason taga damuwarta da sauri zee ta dago muryata na rawa tace”my dear nayi shiru kema yi shiru dan Allah ki temakeni ki auri Yaya Sardauna na tsani waccen matar tasa wlh batada hali da sauri Nisha ta fizge jikinta”haba my zee ya zaki fadi haka mutumin da ko yaushe idan mun hadu sai ya dokeni taya zan zauna da Wanda nake mugun tsoro kuma ai shima bazai yardaba”idan har kina kaunata da zuciya daya kuma kinason na rayu cikin farin ciki ki amsamun zaki auresa ko da bakya sonsa ta fada tana kuka Nisha har zufa wuyace take keto mata ita ba wai ta tsanesa bane asalima tanajin wani yanayi akansa kuma samun kamar Sardauna ayanzu wuya yakema yan mata saide so dayane mahafus takema amma bazata taba tozarta zee ba rumgumeta tayi tana buga bayanta”to yi shiru naji zan aureshi amma kice karya rika dukana wlh aduniya babu mutumin da nake tsoro sama da Yaya Faisal ajiyar zuciya zee ta sabke jin Nisha bata watsa mata k’asa a idanuba hawayenta Nisha ta goge mata zee tace”to muje ku gaisa idanu Nisha ta zaro “wlh bazan jeba marerecewa zee tayi Dole ta hakura suka fito gabanta na faduwa dan zee na mata kwarjini bata iya mata musu duk da ta bata shekaru biyar zee ta bude motar “Yayana gata? kamar bazai magana ba yace”Ok ta shigo mugaisa da sauri zee ta kallesa shima ita yake kallo murmushi na sakar masa na matasa na kalli Nisha muryata na rawa nace”
my dear ki shiga ku gaisa cikin tsoro ta shiga niko na koma bayan mota na lumshe idanuna duniyar jinake tana juyamin muryar Nisha na tsinto cike da nutsuwa tana cewa”Yayamun ina yini abin mamaki rasa naji ya amsa mata cikin zazagar muryasa yace”lfy lau Aisha ya su umma ya karatu ya kika gani kin amunce da zabin zainab zaki aureni amma ki cire wannan tsoron yayi yawa ji muryaki yada take rawa amsa nakeson ji dan yada aka tsara wancan to ba kari ke nake sauraro?? daurewa tayi ta saita muryarta tace” eh Yayamun bazanki abunda my dear ta baniba na amince” gud kanwata to shiga gida bai sake magana ba itama shiru tayi ta juyo ta kalli zee idanunta alumshe “mai dear zan shiga gida da sauri na tataro nutsuwata na bude motar na fito itama ta fito”Nagode Nisha murmushi tayi “kuje yana jiranki zamuyi waya”ok nagode gida ta shiga nima na shiga motar na rufe ya mata key yaja muka tafi”Yayana nagode da kyautar daka ka amsa ai ta maka ko? saida yasha kamshi ya tab’e baki”ai batada laifi tunda a dan koshe take dama siririyace banaso itako Aisha bata cikin ramamu duk bata da jiki sosai kuma tana da kyau daide nata ga nutsuwa kuma ba yarinya karama bace zatakai 23 year gud tamun tunda zabin kice wani irin bakin cikine ya tokareni amma na dake nayi murmushi “yauwa yayana naji dadi mutika Allah ya tabbatar da Alkhairi bai sake magana yaci GABA da driving dinsa cikin nutsuwa