TUN INA KARAMA Complete Hausa Novel

Bai dawo gidan ba sai 6:30 koda ya dawo Jamila bata tashi ba haka ya wuce part dinsa sbd yana so zaije kaduna yau zasuyi wani meeting haka ya wuce bathroom yayi wanka ya dawo ya shirya cikin wani suit abun gwanin ban sha’awa don Yusuf akwai kyau, ga haiba, ga kwarjini. Yana daya wannan shine jamila take fankama dashi awurin yusuf perfumes dinsa ya dauko yana fesawa , sallama hawwa tayi tare da shiga dakin. “amsawa yayi yana kallon kofar gani yayi tayi masa kyau sosai murmushi ya sakar mata itama ta sakar masa tare da isowa gabansa tana kokarin amsar agogon sha dayake kokarin daurawa ta kama hannun sa tana daura mashi ” good morning dear “morning sweet heart ya jikin ki ” am fine “gud kin shirya ne?” “eh na shirya naga baka fito break bane jan hancinta yayi yace “kin manta yau ina azumi ne?” ayya na shafa ‘a gsky ne litinin da alhamis yana azumi.takalman shi ta dauko masa ta goge ta tsugunna tana sanya masa kallonta yake yi cike da kauna yace”tnx littel” murmushi tayi tace aiki na ne.” haka ta karasa shirya shi komi need.sannan yake fada mata kaduna zashi meeting my be ya dawo yau ko kuma sai gobe sbd ya na so umar yaji to amma akwai wasu kaya da za’a kawo mana to dole saidai ni in tafi.”yanzu yaya har sai ka kwana?shafa fuskarta yayi yace”littel ai kwana daya ne inma bamu gama ba ko kina so in biyo darene in dawo?in hakan yayi maki sai in dawo ya kalleta tare da dage mata gira daya yana murmushi.turo baki tayi “nidai ban ce ba Allah ya kiyaye hanya adawo lfy ” “Ameen gud wife.”
“Am kinsan wani abu?” “a’a” “da motata zaki fita sbd da motar office zan tafi kinga sai ki ajiye ni ki wuce skul” “ok to shikenan bari in dauko lapton dina mu wuce.” kan kani lkc ta fito sanye da hijabinta da jakarta daidai falo suka hadu amsar kayan hannunsa tayi dai dai nan jamila ta fito daga part dinta. “amma Yusuf baka da adalci ace yau girkina amma kuna like da juna harma tare zaku fita sbd cin amanta walhi baku isaba ke kuma duk wani munafurcin ki sai kin bar mani Yusuf.” “a ina aka rubuta?jamila ai kema kin san raba hanta da jini babbar masiface ” “ni kike fada ma haka?daga hannu jamila tayi zata kwashe Hawwa da mari rike hannunta taji anyi an wanka mata mari kafin nata hannun yakai ga jikin Hawwa da mamaki ta rike kunci
????ni kaina ya bani mamaki naga bai taba bugun mace ba sai yau.
Hmmmmm muje zuwa masha Allah ina ma kowa ftn Alkairi fans din Tun Ina Karama Iluv u toooo????????????????????walhi
Mu hadu a next page takuce sa’ar mataaaaa????
TUN INA KARAMA????????????????????????????????
©????
*Al’umma Writers Asso…✍????*
_{Al’umma writers,Ƙungiya ɗaya Tamkar Da dubu Farin Cikin mu, mu faɗakar da Al’umma domin su Farfaɗo su gane gaskiya Al’umma sai Dan Al’umma ,Allah ya bamu Ikon fadakar da Al’umma}._
https://www.facebook.com/102282991949826
بسم الله الرحمن الرحيم…
By sa’adatu Bello saadatu99gmail.com!
PAGE 31
……..Kallonta yayi ya nunata da yatsa”walhi kuskure na karshe da zaki aikata kenan kice zaki dora hannunki akan matata,kewai me yasa baki son zaman lfy?Jamila zanyi maganin rashin kunyar nan taki!!! Kallon shi Hawwa tayi tace”Don Allah Dear kayi hkr mu tafi kaga lkc na tafiya takara she magana cikin shagwaba.Jamila kasa magana tayi sbd mamaki yariyar takeyi sosai aranta kallon su kawai takeyi kamar status.wucewa yayi gaba Hawwa tabi bayansa da tafiya ta jan hankali Jamila kamar ta shaketa sbd takaici.Har yakai bakin kofa zai fita ya juyo yace”Kaduna zani kuma ba lallai bane in dawo yau dukkanku idan kuna bukatar wani abu ku nemi Umar.yana fadin haka ya fice daga gidan Hawwa tabi shi.zama
Jamila tayi akan
kujera ta fashe da kukan takaici.suna fita Yusuf ya mikama Hawwa key ta bude mota tasanya masu kayan dake hannunta sannan ta shiga shima zama yayi Hawwa ta ja motar suka fita.
Kiran wayar mummy tayi bugu biyu ta daga wayar cikin kuka Jamila tace”mummy Yusuf ya canza gaba daya na shiga uku mummy!!!!cikin tashin hankali mummy tace “me kuma ya faru Jamila?bata boye mata komi ba tun dawowarta ta sanar mata abunda ya faru.” Kwantar da hankalinki kada ki kara damuwa zan nemi hjy Lami zamu san abunyi ki kyalesu kawai, cikin jin dadi tace”ngd mummy haka sukayi sallama dacewar sai taji daga gareta ita mummy din, amma fa duk bayanin da Jamila tayi ma mummy batace Yusuf ya marita ba????nan ta tashi itam ta tafi ta shirya don zuwa hospital.
Koda suka fita Hawwa bata cema Yusuf komi ba, kamar yadda yayi shiru haka itama tayi shiru ta cigaba da tukinta, saida suka zo shiga company sannan ya kalli Hawwa kamar bashi yayi mgnr ba yace”Bana so ki biye mata kuma bana son in dawo inji wani abu tsakaninku sbd Jamila is very wucked sbd haka ki zama smart akan Abubuwanta kuma ki kular mani da kanki.daidai lkcn tayi parking gaban office dinsa kashe motar tayi ta juyo tana kallonsa murmushi yayi yace “ngd kada ki makara ya kamata kiwuce, hannun ta yakama ya hada dana shi ya jawota ya kama goshinta yayi mata light kiss sannan ya furta I miss u dear, ” Missing u too sweet heart.murmushi yayi ya sakar mata hannu ya bude motar ya fita y bude baya ya dauki lapton dinshi ya daga mata hannu itama ta daga masa ya shige cikin office din don shima jiransa akeyi.rivos tayi zuciyarta cike da kewarsa haka ta fita daga company da nufi skul.
Duk abunda sukeyi Umar na kallonsu ta window tun zuwansu dariya kawai yakeyi masu, sanin dama Umar na ciki yasa yayi knocking “yes come in budewa yayi yashiga dagowa yayi yana son gane wani abu amma sai ya fuske ” morning Mr lover dftn dai kasha zumar sosai ya karashe mgn yana guntse dariyarsa.kallonsa yayi yace ni matsalata dakai sanya ido akan abunda babu ruwanka yana mgn yana kokarin kwashe takardun gaban Umar daya sanya ya hada masa”nifa inace ma tare zaku tafi?wani irin kallo yayi masa yace”bazan iya talla da matata ba only one day, dariya yayi yace “nidai nagama komi zanje inci gaba da aikina ya tashi yana kokarin fita.kallonsa Yusuf yayi yace” ina so ka kula da gidana ka kuma sanya ido in dawo don yanzu nan saida na ci uban Jamila kafin mu fito wai zata mari Hawwa, don ta ganmu tare zamu fito.dawowa Umar yayi yazo kusa dashi ya dafa kafadarsa yace”Ina ftn dai bata taba mani kanwata ba ko?his seriously yake mgnr “Kaima kasan ba zan bata wannan damar ba don haka ka kula dasu.” Insha Allahu bros.sallama sukayi yayi masa ftn Alkairi sannab suka rabu.
Yusuf bai tafi ba saida yaje gidan Ummah yayi mata sallama sannan ta bashi sako wurin mami don gsky indai zaije kaduna to baya kwana hotel gidan mami yake kwana haka tayi masa Addu’ar nasara ya fita yakama hanya.Koda Jamila taje office kawart samira ta kira don ita wannan karamar yarinyar ta fara bata tsoro yarinya karama amma sai iyayi na tsiya wai menene dalili?hmmm Jamila kenan…..
Hawwa na shiga skul ta wuce lectures dinta.Bayan sun fito ne suka hadu da nabila inda suke zama suka wuce suka zauna.nabila tace”wai Hawwa ya akayi naganki da motar yaya Yusuf ko taki tasamu matsala ne?dariya tayi tare da zama tace “ai kedai bari yau dana sha mari wurin aunty Jamila sbd tahowa da motar nan ta karashe mgn tana dariya.” Ban fahimce ki ba?”eh to zamu fita dashi tace ban isaba ai ranar girkinta ne shine zata gaya nani magana nikuma na rama shine fa wai zata mareni shi kuma yaya ni banma luraba kawai ya kwasheta da mari nikaina saida na tsorata.”hhhhhhhh wayyo ciikna Allah na gode maka amma fa yau naji dadin lbrn nan ashe zanga wannan lkcn?”Amma nabila baki da dama wai wannan abun kikema dariya haka?ni kinsan Allah nayi mamaki.”walhi daba da mota nazo ba ai da sai na biki inga irin zanar da zaki sha tunda yaya bashi gari.hmm”ai ni na fita harkarta dama dazun ma don ganin idonsa ne.”hhhhhhh matsoraciya.