NOVELSUncategorized

MUTUM DA DUNIYARSA 3

*_????HASKE WRITER’S ASSO…._*



   *_????MUTUM DA DUNIYARSA….!!????_*
             _(ya dace ya gyara kansa)_





                 *_Bilyn Abdull ce????????_*


                   *_[3……]_*

    
…………..Malam Abdul-ra’uff Maina babban malami ne da akeji dashi cikin Najeriya da wasu k’asashen k’etare makwaftan k’asar, ALLAH ya azurtashi da tarin ilimi, ga tsage gaskiya komai d’acinta a wa’azinsa, yanada manyan makarantun addini sosai a cikin Najeriya da k’etare, dukda bashine kad’ai ya ginasuba, akwai taimakon attajirai da jama’ar gari masu buk’atar d’aukaka kalmar ALLAH.
     Matan malam Abdul-ra’uff hud’u cif, duk da dai a yanzu uku suka rage, ALLAH yayma matarsa ta biyu rasuwa shekaru kusan 15, ALLAH ya azurtashi da y’ay’an da adadinsu zai iya kaiwa 17 a duniya kuma maza da Mata.
             Huwaila itace uwargidansa, yaran gidan suna kiranta da suna Hajia bah-bah, yaranta shidda, maza uku mata uku, Muhammad, Zainab, Abubakar, Adawiyya, Ni’ima, Mahmud.
     sai ta biyu da ALLAH yay mata rasuwa, Sunanta Hauwa’u, suna kiranta da Annau, yaranta uku, Ruk’ayya, Aliyu, Siyama.
           Ta Uku Habiba, suna kiranta iya habi, yaranta hud’u, Umar, Bilal, Aminatu, Abdul-aziz.
     Sai Amarya Mariya, suna kiranta gwaggo, yaranta hud’u itama, Binta, Usman, Asiya, Na’imah.
     
        Agidan malam bazamu ce ba’a kishiba, anayinsa kam sosai, saida ba kishi Na haukaba, kishi akeyi Na matan da sukeda ilimi.
      Mafi yawa daga cikin y’ay’an malam ALLAH yabasu i

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button