NOVELSUncategorized

AHUMAGGAH 24

_*♡AHUMAGGAH????*_ 
 _The love triangle_ 


   _A nigerian historical fiction_             
   *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_ 

     
 _Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence_ 


_Bismillahirrahmanirrahim._ 




_2⃣4⃣-piousness♡_



A cikin jirgi Da kanshi ya makala mata seat belt ya dada ruriffe mata kunnen ta da head warmers ta zauna daf dashi batace uffan ba,shikuwa babu abunda yafi daga masa hankali a yanzu kamar yanda yaga duk ta rame ta jigata tayi fayau..

 Thats not how he left her few month ago,tunani yake yi kala kala Har bacci ya sungume ta bai daina aikin kallon ta ba,Cikin ransa ji yake kamar yay wani magic ya bude zuciyar ta ko dan yaga asalin mene ne damuwar ta.

After just few hrs ta bude idanun ta Tsintar kanta kawai tayi acikin wani white monochromic theme bedroom jikin ta a lullube da wata lallausan comfoter

banda edges din funitures komai fari kall ne a dakin, dan salati tayi tana mika Kanta nakan mata wani irin juyayi..

 Daga kanta ke da wuya taga wall clock,kusan karfe 7 na dare.

Batare da bata lokaci ba ta yaye bargon ta aje kafa daya a kasa tana shirin saukowa cikin sauri musamman da tuno da sallolin tun azahar dake kanta

tana dira ta fara jin motsin mutane 
Jim kadan aka murda kofar dakin da sallama aka shigo ,khaldun ne a gaba doctor na biyo shi a baya..

Wani kallo suka maida ma juna nauyin idanun shi ya sata ta suke nata idanun kasa,yana tausayawa amma ganin ta a yadda take,daga it

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button