Labarai

Dole Kayi Kuka Idan Kakalli Wannan Bidio Iskancin Yayi Yawa Memuke Nufi Ne?

Zaka iya zu bar da hawaye idan har kaga wani iskancin sakamakon Iskancin da yaran hausawa ke aikatawa abun kullin kara gaba yake duniya tazama yadda ta zama dole kesa wasu masifun faruwa wannan iskanci dame yayi kama

Kullin kara jan hankalin iyaye ake dole kukara kulawa da yayanku musamman mata saboda tarbiyyar diya mace tafi hadari duba da yadda Al’amura suka lalace mafi yawa a yanzu Iskanci daga makarantun boko yake tasowa kamar dai yadda zaku gani a wannan Bidio

Iyaye kankai yaransu makaranta saboda karatu bayan sukaisu basa bibiyar rayuwar yaran a wane hali take se dai subarsu sakaka wanda hakan kan hada yaran da lalatattun abokai da kawaye wadanda ke ruguza tarbiyar da kuka gina yaran naku akai wani iskancinma se lokacin gama makaranta

Kudin tsaya ku kalli wannan Bidio domin ganin kadan daga Iskancin da yara matasa maza da mata suke a lokacin gama makaranta wannan bakaramar koma baya bace wannan Bidio dake kasa shine cikarken Bidion

Allah ya shirya Al’umma anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba Da Bibiyar Wannan Shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana mungode
Related Articles

Leave a Reply

Back to top button