WACECE NI Complete Hausa Novel
More comments????
More typing????
*Mrs Dr M.A…✍????*
[3/6, 1:09 PM] MRS M.K.D: *WACECE NI?*
*(SANADIN KUKANA!)*
*Mallakar*
????????
*Fauziyya Tasi’u Umar*
*(Ummuh Hairan)*
_Idan kinason cigaba da karanta wannan lbr ki biya 200 ta wannan account number: 0255526235; Fauziyya Tasi’u Umar_
_GTBank_
_Ko katin waya MTN ta wannan number:09031307566_
_Ki tabbatar kin turo screenshot na shaidar biyanki ta wannan WhatsApp number:09013718241_
_Ga masu buqatar VIP zasu biya 500 Lbrn *WACECE NI?* Koda kudinka saida rabonka_
_Tausayi jarabarawar rayuwa maraici hot love and romance daku karamci duk acikin lbrn *WACECE NI? SANADIN KUKANA!!!*_
*_Warning_*❌
*_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._* _Kalas inji balarabe_ ????????♀️
*Free Page*
*P 11*
Kallonta sukeyi da tsananin mamaki ta zauna kusa da Marwah ta kamo hanunta tace “sunana Helina Mosses ni Supervisor ce ta gidan marayun da aka daukoki tabbas da ace nasan qaddarar auren Colonel Marwan ne wanda mata da yawa sukafi sani da Majidadin pupsy saboda shahararsa a neman mata da bazan dade banzo na dubaki ba amma kuma ta wani bangaren nayi miki murna Marwah nasan mijinki da abunda yakeso fiye da yanda ballagazar matarsa tasani tunda ita bashine a gabanta ba so bana miki baqin ciki idan kin samu damar mallakarsa darajarki ta daukaka Marwah kiyi believe dina bazan cutar dake ba bazamu bawa boka kudi ba Amma zamu mallake zuciyar kwadayayye da matancinki gindinki shine makaminki na farko yess naji zafi da farko shekaran jiya da yajemin yana sex dani yana ambaton sunanki amma bayan rabuwarmu dana tabbatar da wacece ke sai naji dadi Marwah nayi miki alqawarin na yanke duk wata mu’amala da mijinki dama bawai inayi domin jin dadi bane inayi ne domin cika wani burina”
Sakin hanunta tayi ta share wasu hawaye tace “matsayinmu daya dake Marwah amma kinfini tunda ke kin I hqr da qaddararki kin riqe maraicinki kin samawar kanki makami guda wato budurcinki kuma Allah ya tayaki karewa saboda yana nufin wani abu dake tabbas bana ko shakka akwai alkhairi tsakaninki da Colonel Marwan kada ki kalli abinda mijinki yakeyi na sanar dake gsky ne saboda ban iya qarya ba sannan so nake ki gyara mijinki ki cire masa sha’awar duk wata mace dake rayuwa a doron duniya saboda wannan qazamar rayuwar bata kamaceshi ba amma tayaya zaki zama tsanin shiriyarsa?”
Ajiyar zuciya tayi ta zame qasa takai hanunta saitin Ehhhh din Marwah tayi murmushi tace “da wannan kadai da kuma addu’a sauri nakeyi mijinki baya dadewa a office ranar laraba so zanyi miki wani abu daya zan rubuta miki number na kuma zan baki wasu daga cikin sirrikkan mijinki ki cire tsoro da gidadanci ki zame masa qarfen qafa ki zamewa kowa ciwon ido saidai a ganki ayi hqr dake sannan ki zame masu qadangaren bakin tulu Marwah na roqeki ki zama jaruma wlh zakiji dadin mijinki Allah yayi masa baiwa da yawa amma fah da sharadi daya tak bandamu da yardarki ba Marwah mafitarmu nake nema dole inaso akanki mu nunawa duniya muma yayane masu daraja kuma Allah daya qaddara mana hakan yanasonmu Marwah kada ki yarda kiti ciki yanzu harsai yazo yana buqata dakansa ya hada zuri’a dake bazance ki rinqa planning ba saboda mahaifarki bata da qwari amma duk sanda ya kusanceki ki kada gishiri kisha ko ki matse lemon kisha zai wanke miki mararki tas kuma bazai bari ki dauki ciki ba”
Miqewa tayi ta zaro wata takarda ta dorawa Marwah a cinyarta tace “ki kula da kanki sosai kuma ki haddace wadannan abubuwan kin gama da Marwan har abada wlh ko asiri akayi muk saiya koma kan wanda yayishi sake fito da wasu magunguna tayi ta miqawa Baba Zulai tace ki gyaramin yarinyata ki wannan saiwowin ki nemi kazar hausa ki dafa matasu kada kisa gishiri kisata a gaba ta cinye sannan wadannan na turarene da tsuguno dan kadafi kenan nasan yanzu akwai ciwo a gurin ki rinqa yawan shiga ruwan zafi zaki dainajin ciwon bafa qyaleki Colonel Marwan zaiyi ba donshi haka Allah ya halicceshi jarababbe kuma yana nemanki kikaqi waje zaiyi ya nemi karuwa yaci kinga asararki ce bana zancen banzar ce dama asararriyar ce Marwah na rantse da ubangiji Yessu al’masihu bazan taba cutar dake ba duk abinda nabaki kiyi amfani dashi Baba amace Marwah a gurinki zan tafi ga number tanan ki kirani duk sanda kike buqata idan harkin amince zan rinqa kawo miki ziyara”
Juyawa tayi ta fice ta barsu da sakakken baki hawaye nabin kuncin Marwah a fili tace “wannan wanne irin masifa ne zina manemin mata nashiga ukuna nikuma haka Allah yayi dani….” Kuka tasaki me sauti tare dayin jifa da takardar tana cewa “ Innanillahi wa innah ilaihirraji’un Allahummah ajjirni fi musibati wa’akalifni khairin minha Allah na tuba Allah ka yafeni Allah me nayi maka ne daka hadani da mazinaci wlh bantaba zina ba meyasa qaddara ta kuma hadani da mazinaci” kuka takeyi sosai Baba Zulai tana rarrashinta tana hawaye tace “kiyi hqr yarnan kiyiwa Allah gdy da yasa kikasani ita wacce maciya tsutsar ai batama san yanayi ba ke kota sani wlh bazata damu ba tunda batada kishin kanta ta yarda ta kishiyar waje akan ta gda ni dama na dade Ina zargin hakan saboda nasha ganin comdom a a bola kodai a wani guri amma tunda ba hurumina bane shiyasa ban zurfafa bincike ba kada kisa abin aranki ya dameki kiyi qoqarin gyarawa kawai” haka ta rinqa rarrashinta tana nuna mata cewa kada ta nuna masa tasan me yake aikatawa jinta kawai takeyi amma maganganun nata kwata² basa shigarta saboda wata tsanar Marwan takeju tana taso mata tanajin kamar ta tashi ta fice tabar masa gdansa amma bata da iko.
Haka ta zauna a gurin kamar mara amfani tanata share hawaye lkc zuwa lkc duk yanda Baba Zulai taso data rabata da damuwar ta kasa kawai kallonta takeyi tabbas Marwan ba mutumin da zaayi sha’awar hada zuri’a dashi bane to amma duk gurbatarsa ai baikaita gurbata ba tuno hakan yasa taji wasu sabbin hawaye sun keto mata ta miqe kawai ta shige dakinta ta kulle ta fada gadon ta kwanta taci gaba da kukanta sallah kawai ke tashinta daga gurin da take kwance tayi ta dawo qarfe hudu da rabi ya shigo gdan da tarkacen kayansa ya hado mata shopping na kayan kwalliya da kayan sawa dana ciye² Baba Zulai ya tarar kawai a parlourn tana gyarashi tana ganinsa tayi masa sannu da zuwa ta karbi kayan hanunsa yace “ina Marwah?”
Gabanta ne ya fadi tace “am…im tana dakinta bama tajin dadine” da sauri ya nufi dakin yace “biyoni da kayan” bai jira cewarta ba ya shiga dakin ya bude ya shiga itama Baba Zulai ta shiga ta ajiye kayan ta ja qofar ta rufe ya zuba mata ido yana kallonta gabansa na faduwa a hankali yaja qafarsa ya qarasa ya haura gadon ya yaye bargon data rufa ya dagota saida yaji kamar kansa zaiyi bindiga ganin yanda fuskarta take sharkaf da hawaye yace “nikam na shiga ukuna yanzun kuma mene ya kawo kukan?” Lumshe idonta tayi saboda ganinsa ma batason yi ta janye jikinta daga nasa ta koma ta kwanta gyara zamansa yayi ya sake kamota jikinsa yace “kiyi hqr aikine ya tareni yau Marwah nayi qoqarin na samuna fito nazo naga lfyrki so kuma sai wani abu ya tasomin na gaggawa zan tafi Germany cikin satinnan ko zakije?”