HAUSA NOVELWACECE NI Complete Hausa Novel

WACECE NI Complete Hausa Novel

 

Miqewa tayi ta mayar da kayanta tana yaba ni’imar da ahlin gdan suke ciki wankanta na yau ma na musamman ne fitowa tayi dakin ta dauki wasu kaya akan gdan ta qare musu kallo riga da siket ne na English ta jima tana juya kayan kafin tayi qundumbalar sanyasu a jikinta sunkuwa zauna mata dass yan matsakaitan breast dinta da basu sami arziqin bra ba suka tsaya cirko-cirko a cikin rigar kayanta ta bude ta dauki wani wankakken jemammen hijjab dinta tasa ta zauna sallah takesonyi amma batasan alqiblar ba tananan zaune tana tunanin abinda ya dace tayi taji an bude qofar an shigo wata mata ce dattijuwa dauke da kwanukan abinci ta ajiye a qasa tace “sannu da zuwa Hajiya gashi Alh Marwan yace a kawo miki abinci kici”

 

Dagowa Marwah tayi da sauri tana kallon matar ga tambayoyi a bakinta amma babu damar yinsu saboda mgnr ma wuya takeyiwa Marwah qasa tayi da kanta a hankali cikin sassanyar muryarta tace “inane alqiblah?” dubanta dattijuwar tayi tace “mirrow dinnan zaki kalla” ta miqe tace “idan kinyi sallar zan dawo yarnan kinji yau gdan cikin yanci muke Hajiya mulkatu batanan an daga zuwa China zaaje aci tsutsa” itadai Marwah batace komai ba ta tayar da sallarta magrib tayi sannan tayi Isha ta zauna tana azkar kafin ta miqe taji an sake bude qofar an shigo ta juya ta kalle me shigowar wannan dattijuwar ce tace “Alh yanason ganinki a parlourn sama” dagowa tayi da sauri tana dubanta tayi murmushi tace “yace nayi sauri bacci yakeji” kamo hanunta tayi tace “meye sunanki yata?” Lumshe manyan idanunta tayi tace “Marwanatuh” tarr dattijuwar ta kalleta tace “na dade ina mafarkin zuwan wannan sunan da surar nan gdan nan Ina tunanin kece zaki zama qarshen mulkin mallakar Hajiya Ra’isah a gdannan mace ta kankane komai ta hana komai gudana ta samu mutum sai juyashi takeyi kamar waina” banda kallon babu abinda Marwah kebin dattijuwar dashi tace “ya sunanki?”

 

Murmushi tayi tace “sunana Zulai shekarata goma sha biyu ina aiki a qarqashin me gdannan tunda nake tare dashi bamu taba samun sabani ba saboda miskiline mgn ma sai yaga dama yakeyinta ya auri matarsa ta farko Juwairiyyah auren zumunci ne ta rasu kan gabar haihuwa daga ita har jaririn bayan shekara biyu ya dauko mana alaqaqai dinnan da tazo ta gama da komai na gdannan ta gama da zuciyarsa ta hana masa gurbin da zaisa wata mace a ciki yanzun kema nasani tabbas akwai manufa a cikin zuwanki gdannan ta tafi China tace zata iya daukar wata hudu acan ta yarda dakene saboda bakida galihu ta kawoki gdanta a matsayin sirri a yau an daura aurenki da mijinta a gidan marayu zaku zauna matsayin ma’aurata amma cikin sirri batare da kowa ya sani ba nima ba ita ta fadamin ba jinayi suna hirar da aminiyarta Ummah jiya”

 

Gaban Marwah ya fadi sosai tace “aure kuma Baba Zulai nidin aka daura aurena da wani wannan wanne irin aurene?” Rufe mata baki tayi daidai lkcn da suka fito daga dakin suka fito parlourn tabi parlourn da kallon qurulla gabanta ya fadi sosai cikin tsoro take bin kowacce kusurwa da kallo ta gdan tabbas an shiryawa rayuwar duniya a gdan an kashe kudi har na hauka tunda Marwah take ko a film bata taba ganin tsarin daya dauki hankalinta irin wannan tsarin jitayi baba Zulai ta tabata tayi firgigit ta dawo hayyacinta ta sauke idonta akan mutumin dake zaune saman daya daga cikin kujerun gurfane Baba Zulai tayi hakan yasa itama Marwah ta gurfana saukar muryarsa taji a jikinta yace “meye yasa kuka dade bayan na fada maki bacci nakeji?” qasa tayi da kanta tace “tuba nake ranka ya dade naje na tarar tana sallah ne” bai sake mgn ba ya nuna mata hanya ta miqe sumsum ta nufi wata qofa itakam Marwah tana tugune kanta a qasa tama kasa dagowa ta kalleshi sakejin saukar muryarsa tayi yace “Shi mutum mara asali duk yanda kayi dashi saiya nuna maka bai samu galihun tarbiyya ba banda haka meye a cikin gaisuwa” sosai mgnrsa tayi mata dukan nannauyar guduma tayi watsa watsa da nutsuwarta zuciyarta tayi wani mugun baqi batasan sanda taji wani hawaye ya zubo mata ba batajin haushin duk wanda yayi mata gorin nasaba amma yau saita tsinci kanta dajin ciwon kalamansa bai tsimayi me zatace ba yace “kinci abincin da aka kai miki?”

 

Shiru tayi batace komai ba sai shassheqar kuka da takeyi tsawa ya daka Mata yace “banason iskanci ni zakisa a gaba kiyiwa kuka dubeki ko fasali babu dallah tashi ki bani guri banza kawai”

 

Kamar me jiran korar tasa ta miqe da gudu ta shige dakin data fito ta zube a qasa ta sake rushewa da kuka tace “wayyohh Allah me kake nufi dani ne?” Kuka tayi sosai har kamar idonta zai fadi kafin ta miqe ta hau gadon ta kwanta tanaci gaba da rera kukanta batasan sanda bacci ya dauketa ba kiran sallar asuba ne ya farkar da ita ta miqe ta dauro alwala tayi sallarta ta koma ta kwanta tanajin kanta yana ciwo sai wajen 7:30am tajo ana buga qofar ta tashi ta bude gabanta ya fadi sosai ganinsa a tsaye a jikin qofar ya zuba mata ido tayi qasa da sauri tace “ina kwana” takawa yayi ya shiga cikin dakin yana qare masa kallo ya bude wadroop dinta yana birkitawa akai kaya sosai bathroom ya bude yaganshi a gyare kamar baa shiga ba ya juyo ya qurawa bayanta ido babu komai akanta ta matse qirjinta da hanunta saboda rigar dake jikinta vest ce siraran santala²n hannayenta sun dauki hankalinsa sosai bataji tahowarsa ba saijin hanunsa tayi a saman kanta gabanta ya sake faduwa jin qamshin turarensa yana ratsa jikinta sanya hanunsa yayi ya dagota sosai ya riqe damtsen hanunta ya hadata da jikinsa ta baya yanajin dumin jikinta na ratsa rigar jikinsa yana shiga jikinsa ya dora kansa saman gashinta.

 

Rintse idonta tayi sosai idonta na zubar da hawaye jikinta na rawa saboda tsoro da tashin hankali wannan wanne irin dan iskan mutum ne daga ganinta zaizo yana tabata? bata gama wannan tunanin ba kawai taji dumin hanunsa cikin rigarta yana shafa cikinta zuwa qasan breast dinta wata irin rawa jikinta yakeyi saukar hanunsa taji a saman nononta ya kama nipples dinta yana murzawa a hankali tare da sake hadata da jikinsa burarsa data miqe sambal cikin wandonsa ta zunguri bayanta ta sake qamqame idonta hawaye na kwarara saukar hawayenta a hanunsa ne yasashi juyo da ita da sauri ya hadata da qofar dakin da take a bude ya dage rigarta gaba daya ya zareta ta saki kuka me sauti dora mata hanu yayi a bakinsa yace “Shitttttt” saurin hadiye kukan tayi ya dora hanunsa a saman lumtsuma lumtsuman boobs dinta ya matsa a hankali tare da sakin wani sexy sound ya sake damqe breast dinta yana mulmula nipples din yana ajiyar zuciya ya cafki nononta da bakinsa yana tsotsa da sauri yana wani nishi yana murza dayan yana lumshe idonsa kyawawan gashin idonsa suka sauka a kan farar fatarsa kasancewar shi fatarsa irin farin nanne da har yellow yakeyi zafi kan nononta yakeyi sosai ta dora hanunta akansa tana kuka har yanzu jikinta rawa yakeyi tace “Washhhhhh nonona don Allah k….” Dora hanunsa yayi a bakinta ya dago kansa yana lasar lips ya zuba mata ido tare da dago fuskarta yana kallon hawayenta da yake zuba yace “meyesa kike kuka kefah matar aurece kuma amfaninki kenan na huta dake naso acema kinfi haka jiki yanda qashi bazai sokeni ba amma yanzun ma nasan zaa huta” yana fadin haka ya sake wawurar daya nonon ya tura a bakinsa yaci gaba da sha tare da cizakan kadan kadan rashin sabo ne yasa Marwah fara yarfa hanu tana wani irin kuka me gunji amma ko a jikin Marwan hanuma yasa yana qoqarin zuge zip din siket dinta daidai lkcn da Baba Zulai ta budo qofar tana cewa “Marwah baki tashi bane ki fito ki karrrrrrrr……”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button