HAUSA NOVELWACECE NI Complete Hausa Novel

WACECE NI Complete Hausa Novel

 

 

Bata jira amsarsa ba ta shiga dakin tana cewa “ita rayuwa ba komai ake boyewa makusanci ba kada kayi abu don farin cikin mutum daya kayi don farin cikin kanka yarinya qarama ka aura tabbas tazama amana a gareka kada kayi amfani da rauninta na rashin gamsasshiyar nasaba ka cuta mata qaddarar hakan zata iya fadawa dan da zaka haifa a gaba domin itama bakasan wacece ba Ina horonka Bunayyah kada kazama azzalumi a tsakanin iyalanka”
Da larabci take mgnr har ta gama shiga dakin ta matsa jikin gadon ta sanya hanunta ta janye bargon ta Marwah take rufe taketa sharar baccinta ja tayi baya da sauri tana fadin “Innanillahi wa Inna ilaihir raji’un barakallahu ahsanal khaliqin” wannan sautin ne yasa Marwah bude idonta ta zubasu akan Ummuh gabanta ya fadi jikinta ya dauki bari tashi takesonyi amma babu komai a jikinta tik take aihuwar uwarta hawaye ne suka gangaro mata dan ko baa fada Mata ba tasan yau shan ruwanta ya qare a gdan sake jan bargon tayi ta rungume ta kuma fashewa da kuka jikinta yana wata irin rawa sosai Hajiya Sukhaina ta shiga tashin hankali tunda take a duniya bata taba shiga tashin hankali irin na yau ba.

 

Ganin yanda mahaifiyar tasa ta qame ne ita kuma Marwah na kukane yasashi daga qafarsa daqyar ya matsa kusa da Marwah yace “na roqeki kiyi hqr ki daina kukannan banaso Marwah Ummuh kinga kinsata kuka” hawaye Ummuh ta dauke a fuskarta ta juya da sauri ta fice daga dakin cikin tashin hankali da ita kanta batasan nameye ba tasani bataji digon qiyayyar matar dan nata a ranta ba amma to meye ya tashi hankalinta da ganinta? Tambaya ce da bata da amsarta saboda haka ta shiga motarta taja ta fice daga gdan dan nata ta nufi gda.
Tana fita ya dago Marwah jikinsa ya hadata da qirjinsa yana sauke ajiyar zuciya yace “waye ya fadawa Ummuh nayi aure Marwah Ina mamakin yanda komai nawa daya shafeki baya boyuwa” hadeta ya qarayi a jikinsa yace “don Allah ki daina kukan banaso Marwah bani nono nasha”

 

Janyewa ta farayi daga jikinsa yayi saurin riqeta yace “yau asabar ce yini zanyi inacinki a gdannan yarinya bana gajiya da durinki Marwah dadinki dabanne Allah yayi miki baiwa amma nafiki baiwa tunda bakisan ya kikeba saida kikazo hanuna na jiyar dake dadin burata” haushi ya bata ta fara bata ta turo bakinta yasa hanunsa yaja bakin nata yace “tsaf zan tsotse sa kinsanni kinsan aikina” shafa cikinta yayi yace “kinajin yunwa tashi muje muyi wanka muyi break ki rakani unguwa” batayi masa gardama ba ta miqe suka shiga wankan kamar abin arziqi suka fara wankan amma daga baya sai abin ya juye ya fara shafeta yana shigewa jikinta tare da fara romance dinta tana zuzzuqewa murmushi yayi ya saka nononta a bakinsa ya fara tsotsa da salonsa da duk mace me lfy sai taji a jikinta qanqame kansa tayi ta tura masa nonon ya rinqa tsotsa tanajin wani zut² a dukkan jikinta qasanta ya fara wani balbal yatsansa ya tura ya rinqa caka mata ta bude qafa sosai tana wani nishi baija wasan da nisa ba saboda yasan tanajin yunwa ya dagota cak suka fito ya dorata saman drower mirrow ya buda qafarta sosai tayi daidai da tsayin qugunsa yasa hanunsa ya buda gabanta ya fara shigarta da wani irin slow motion tayi wata yar siririyar qara kowacce kusurwa ta gabanta tanajin dadin zafi saboda har yanzu bata dainajin zafi ba kawai dai dadinne yake danne zafin yanda yaga tana banqaro masa gindinta tare da tura kansa saitin nononta yasashi kama nonon da bakinsa yanasha tare dasa hanunsa ta bayanta ya kama duwawunta yana dannata yana surfa mata mood dinsa tana sakin wani sexy sound tana nishi tana fadin.

 

 

“Ahhhhh! Ohhhhh!! Hmmmm!!! Da qarfi kayi da qarfi Colonel ahhhhh!!! Cini da qarfi…” Aikuwa ya rinqa caccakarta yana nishi boobs dinta na bakinsa sun jima suna cinye junansu kafin ya dagata ya mayar da ita qasan carpet din ya daga duwawunta ya sanya pillow ya riqe qafarta sosai yana zungurarta duk dauriyar Marwah batasan sanda ta balle da ihu ba tana fadin “way…yohhhh Allah na zaz…zaka kasheni shikenan na mutu wayyohhhh da…di cikina hanjina huuuuuu!” Aikuwa ta qara gigitashi yana bala’in son idan yana heaven sex da mace ta rinqa yimasa ihu cinta yake kamar tuwo sun dauki kusan 40 minutes sannan yayi release itakam tayi release yakai biyu a wannan lkcn kwanciya yayi ya dauki hanunta ya dora a bayansa ta rinqa matsa bayansa yana keta gumi dake rainon yar bariki ce harda sannu takeyi masa tana hura masa iska a kunnensa yana qara narkewa da shigewa jikinta da haka yar bacci ya daukesa penis dinsa tana jikinta itama baccin tayi duk da bacci bame tsayi bane amma sunji dadinsa sosai.

 

 

12:30pm suka tashi shine ya fara tashi ya dagata a hankali tare da sanya harshensa cikin kunnenta tayi miqa tare da rungumesa ya tashi yana layi ya shafa joystick dinsa yace “ohhh baby kinci dadi yarinyar nan nan gaba qarfina zakifi idan na sake cikin sati daya kinyi digiri a harkar” dagota yayi sukaje sukayi wankansu suka fito suka shirya takasa hada ido dashi saboda wata muguwar kunyarsa takeji yayi murmushi suka sauko qasan.

 

 

Su Baba Zulai har an gaji da jira ta tsugunna tace “fitowarka lfy mazajen fana namijin duniya uban Ibrahim fatan amarya ta tashi lfy” murmushi yayi ya kalleta har yanzu kanta yana qasa yace “lfy qlau Baba me kika girka mana ne?” Satar kallon Marwah takeyi taga yanda take wani narkewa a jikinsa yana qara maqaleta tare da shigar da ita jikinsa tayi murmushi tace “abinda aka saba Alh Hajiya batajin dadine” kallonta yayi yasan tseguminta sarai tunda ba yau suke tare ba yace “aa qlau take kawai maza taji shiyasa tayi laushi” dafa kai tayi tace “ a’uzubillahi na tashi da wannan” ta shige dakinta da gudu bashi ba ita kanta Marwah saida tayi dariya yace “inason tsohuwar ne commedians ce idan kana tare da ita zaka gaji da dariya” zaunar da ita yayi ya hada mata tea ya dauka yakai mata bakinta qin karba tayi ya kurba ya miqe ya zagaya ya dago fuskarta ya dora Mata a bakinta sannan yaci gaba da bata ita ko a labari bata tabajin mayen mutum irin Marwan ba wai kifi ma saiya tauna mata sannan ya dura mata a bakinta su Baba Zulai ashe labewa akeyi ana kallon ikon Allah Idan ya tauna ya zuba mata a bakinta sai tayi tafi tayi sowa ta toshe bakinta saboda kada su jiyota suna gama karyawar ya miqe ya dagata cak ya dorata a bayansa ya bude qofar parlourn suka fita suka zagaya garden din ya fara training dinsa na sojoji ita kuma tana zaune tana kallonsa bayan ya gama ya nufi wani guri ya dauko ball ya bugo mata ta riqe a qirjinta ya tako gurinta yana murmushi yace “tashi zaki ki motsa jikinki kada jininki ya daskare” hakanan ya rinqa janta harta sake suka rinqa doka qwallon tanata dariya yana kallonta shi dariyar tata kawai yakeson gani mugun kyau takeyi masa.

 

Ganin yanda ya tsaya ya kafeta da ido yana kallon yanda jikinta ke motsawa yasata tsayawa itama yayi ajiyar zuciya ya qarasa kusa da ita ya rungumota ta baya ya dora hanunsa a saitin mararta yace “don Allah ki bani baby girl kyakkyawa me kama dake Marwah zanso hakan kuma zanyi farin ciki inason haihuwa Marwah kinji” saurin kada masa kai tayi ya dago fuskarta da sauri yace “me..me?” Batare da tunanin komai ba tace “ni banason aihuwar…” saurin rufe mata baki yayi yace “Ahh haba ki daina banason wannan kalmar wlh da gaske a matse nake danaga nayiwa matata ciki ta haihu naso ace Ra’isah itace uwar yayana amma Allah baiso hakan ba Marwah ki yarda nayi miki ciki kinji” wani abune ya taso mata ta dago ta kalleshi idonta ya ciko da kwallah kawai sai ta kwasa da gudu ta shige cikin mamaki da tsoro suka kamashi to kuma yanzu meye abinda yayi da har ranta zai baci ta dagula musu farin cikinsu?
Bin ta yayi da sauri tana shiga ta fada dakinta shima ya bita a qasa ta zube tana fadin “La’ilaha illah anta subhanaka innikuntu minazzalumin Allahummah ajjirni fi musibati wa’akalifni khairin minha” da sauri ya dagota yace “wa…wai meye hakanne me nayi miki Marwah?”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button