WACECE NI Complete Hausa Novel
Kallonsa Ummuh tayi tace “ita kuma yarinyar nan ina zaka barta Bunayyah jiya da ita na kwana a Raina” yatsina fuska yayi yace “zan tafi da ita zatayimin amfani” bai jira amsarta ba ya miqe ya fice suka bishi da kallo Abu yace “Allah ya shiryaka Bunayyah kayi nisa giyar kudi na dibanka” hawaye Ummuh ta share tace “idan kaga yarinyar zakasha mamaki yarinya ce qarama amma Bunayyah baya tausayinta baya rangwanta mata ta wajen mu’amalar aure wlh Bunayyah bashida imani Abu ya gama sissike yar mutane sannan kuma Wai yace Idan burinsa ya cika sakinta zaiyi wannan wacce irin rayuwa Bunayyah ya zabawa kansa ta rashin adalci tausayin na qasa da kuma imani Abu bana mamakin wasu miyagun halayen na Bunayyah saboda ya mayar da zina ba komai ba a rayuwarsa ina kuka Idan na tuna ni Sukhaina a cikina na haifi mazinaci mai gaggawa wajen sabon Allah shiyasa tun farko nace bazaiyi aikin sojan nan ba kace tunda yanaso abarshi yanzu gashinan yafi qarfin mu”
Rungume Abu yayi a jikinsa yana lallashinta har tayi shiru da kukan yace “ki rabu dashi kar nake kallonsa kada ki qara nuna masa damuwarki akan lamarin yarinyar” saida ya tabbatar tayi shiru sannan ya miqe ya fita.
Ita kuwa Marwah yana fita ta fito ta kwanta taci gaba da kukanta ranar ko ruwa tasa a bakinta dacinsa takeji saboda zuciyarta daci takeyi sosai hakadai a daddafe sukayi azahar Baba Zulai ta matsa mata tasha tea tayi wanka tasa wata doguwar rigar atamfa tayi kyau sosai tayi daurin dankwalinta simple amma iya yau kadai ta rame sosai abinka da mara jikin dama.
Tana zaune ta zuba uban tagumi ya shigo Baba Zulai ta miqe zata shiga kitchen yace “aa kiyi zamanki kawai dama yau zamu tafi ne a kula da gdannan sosai zaro kudi yayi masu yawan gaske yan dubu dubu guda uku ya bata yace da albashinta na wata biyar da abinda zaa kula da gda kafin su dawo.
Kamo hanun Marwah yayi ya dagota ya dagata cak batayi wani motsi na qwatar kanta ba saida suka shiga cikin dakin nata ta zame ta sauka qasa ya sake riqota yace “banason iskancin kin nan fah kiyi ki hada abinda kikasan zaki buqata biyar zamu tashi” kawar da kanta tayi ta haye gadon ta kwanta yabita da kallo yace “ina miki mgn kinayin abinda kikaga dama ko?” Shiru ta kumayi batare da tace komai ba ya juya a fusace ya haura samansa ya fara hada takardunsa.
Baba Zulai ce ta shigo ta sameta a kwance tana sharce hawaye tace “yarinya dama kin hqr namiji da kike ganinsa gunzugun barkono ne wlh gara kiyi kwalli da garwashin wuta da ki kalli wani namijin Marwah idan kikayi hqr komai zai wucce watarana sai labari ki tashi ki shirya idan ya fito ya taddaki a haka rankine zai qara baci a banza kuma tunda yayi niyyar tafiya dake dinnan to yafi miki sauqi ki saki jikinki kawai ki cire komai a ranki duk abinda mutum yayi shida Allah kiyi rayuwa me tsarki da mijinki kiyi iyakar qoqarinki na gusar masa da sha’awarsa tunda dai an fada miki matsalarsa ai saikici maganin zama dashi ki rinqa baje masa koda yaushe yanaci kamar tuwo”
Daqyar Baba ta lallabata tayi wanka ta shirya cikin wata baqar atamfa riga da zani idan tayi shigar manyan kaya saboda cikar halittar ta zaka dauka tayi 22 a duniya tayi kyau kamar sarauniya batayi kwalliya ba kawai lipstick tasa ta daura dankwalinta babu manyan kaya a cikin trolly din da Baba Zulai ta hada mata gaba daya qananu ne sai kayan bacci jakar hanunta kuma ta zuba mata magungunan da ta siya mata a gurin yar Niger dana wajen Helin hatta shu’umar humrar da Helin ta kawo Mata Saida tasa mata ta hada mata komai nata lkc zuwa lkc take dauke hawaye a idonta yarinyar tanada shiga rai zaman sati dayan da sukayi batasan irin sabon da sukayi ba idan Hajiya Ra’isah zatayi tafiya murna takeyi tanajin dadi amma zuciyarta karyewa takeyi idan ta tuna Marwah zata tafi sai tayi wata biyar zata dawo.
Da haka dai ta hada mata komai tana gamawa yana fitowa yayi kyau cikin manyan kaya sosai kamar dama danshi aka qirqiri sa manyan kaya kamar wani na qwarai ya kalleta itama ta kalleshi wani irin kallo na qasqanci da wulaqanci da yasa zuciyarsa bugawa da qarfi tunda yake baa tabayi masa irin wannan qasqantaccen kallon ba ya lura ma bason tafiyar takeyi ba dole kawai yayi mata kallon Baba Zulai yayi yace “a fita da kayan asa a but ki fadawa Obi ya zama ready gamunan”
Ficewa tayi da sauri da akwatun saboda tasan bata shuka abin arziqi a ciki ba batason Marwah tace zata duba har jakar hanun ta fice da ita, kallonta yakeyi sosai yanajin wani abu na narkewa a zuciyarsa game da yarinyar zuciyarsa tun jiya take bugawa ya taka ya matsa gabanta da sauri ta dauki wayar daya siyo mata jiya ta fice daga dakin ta barshi da qamshin jikinta ajiyar zuciya yayi ya lumshe idonsa tare da murmushi yace “zaki shigo hanu yarinya zamuje inda duk ihunki babu me jinki balle ya kawo miki dauki wlh saikin gane Colonel Marwan Ibrahim Darma kike aure”
Shima fita yayi yabi bayanta tana tsaye a corridoor din parlourn ya riqo weast dinta yayi mata kiss a kuncinta yace “kinyi kyau sosai” hanunta tasa ta bambare hanunsa tayi gaba yabita a baya bude musu motar akayi ya shiga itama ta shiga Obi ya wullah da gudu zuwa filin jirgin saman Mal Aminu Kano.
Suna zuwa ba bata wani dogon lkc jirginsu ya daga ta kuwa fada jikinsa ta maqalqaleshi yayi murmushi tare da sakin ajiyar zuciya dukka jikinsa saida ya amsa yaji wani irin zummm a jikinsa hanunsa yasa ya qara shigar da ita jikinsa saida jirgin ya gama saituwa a sama sannan ta janye jikinta daga nasa ta koma ta zauna sake janyota yayi ya matseta a jikinsa yana sauke ajiyar zuciya so take ta qwace amma batada ikon motsi saboda mutanen dake kusa dasu kawai sai ta kama kuka tana shassheqa da haka har bacci ya dauketa ya gyara mata kwanciyarta sosai yanda zataji dadin baccinta…………
More comments????
More typing????
*Mrs Dr M.A…✍????*
[3/6, 1:09 PM] MRS M.K.D: *WACECE NI?*
*(SANADIN KUKANA!)*
_typing_ ✍????
????
*_ALHERI WRITER’S* *ASSOCIATION_* ✍
*~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu mu ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~*
*ALHERI SAI DAN AlHERI* ????
*Mallakar*
????????
*Fauziyya Tasi’u Umar*
*(Ummuh Hairan)*
_Idan kinason cigaba da karanta wannan lbr ki biya 200 ta wannan account number: 0255526235; Fauziyya Tasi’u Umar_
_GTBank_
_Ko katin waya MTN ta wannan number:09031307566_
_Ki tabbatar kin turo screenshot na shaidar biyanki ta wannan WhatsApp number:09013718241_
_Ga masu buqatar VIP zasu biya 500 Lbrn *WACECE NI?* Koda kudinka saida rabonka_
*Warning* ❌
*_Dont read this book if you are not married. Mature content containd in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*
*18*
Biyu na dare suka sauka a qasar Germany tunda suka taho bacci takeyi a jikinsa harshensa yasa cikin kunnenta yana hura mata iska a hankali ta bude idonta tare dayin miqa ya dora hanunsa a qirjinta ya matsa a hankali tare da miqewa yana kwantar da joystick dinsa data miqe ya kamota jikinsa suka fara sauka daga jirgin suna ida fita akayi musu duk abinda zaayi musu suka shiga wata mota ta lula dasu cikin garin su rana ce acen ga ruwa da akeyi .
Kai tsaye wani babban hotel daya saba sauka idan yazo qasar nan yace akaisu ana kaisu suka fita yana riqe da hanunta har suka hau lifted din dakinsu a Hawa na uku yake girman parlourn ya baci duk yanda take ganin girman parlourn gdansa na 9ja sai taga wannan yafishi dakuna biyu ne a gefe kuma ga wani hadadden dinning table sai kitchen a kusa dashi lumshe idonta tayi batare da ta sani ba kawai saijin hawaye tayi zirrrr ya ziraro daga idonta rungume ta yayi ta baya tare da dora hanunsa saman boobs dinta ya sauke ajiyar zuciya yana goga mata manhood dinsa data miqe sambal tun a cikin jirgi numfashi taja me qarfi tare da shassheqar kuka ya juyo gabanta ya kwantar da murya kamar na kirki yasa hanunsa yana share mata hawayen fuskarta yace “kada kisa abinda ya faru jiya a 9ja a ranki ya dameki Marwatuh kiyi qoqarin fahimtar wa kike aure meye yakeso meye bayaso yessss Marwatuh bazan boye miki ba Ina neman mata kamar yanda kika gani kuma aka fada miki kuma kika gani nayi niyyar dainawa amma kema kinqi bani damar dainawa Marwatuh ya zanyi ni mabuqacin namiji ne kema kin sani meyasa idan nace ga abinda nakeso bazakiyimin ba”