WACECE NI Complete Hausa Novel
Kawar dakai tayi tare da janyewa daga jikinsa tace “ni na fada maka banason duk abinda kakeso ka qyaleni don girman Allah wallahi ji nakeyi kamar na kasheka Colonel ka qyale zuciyata ko na samu salama plz…” Ajiyar zuciya ya sauke zuciyarsa ta qara narkewa maganganun Helin da Shukurah sunayi masa yawo akansa ji yayi bazai iyayi mata dole ba sabida haka ya bude mata qofar dakin yace “ki zabi wanda yayi miki cikin biyun nan” batabi ta kansa ba ta shiga wanda ya bude mata ta mayar da qofar ta rufe ta fada saman tangamemen gadon ta kwanta har yanzu bacci ne a kanta sosai saboda haka ko abinci bata nema ba ta kama baccinta bata tashi ba sai biyar na agogonsu tayi qara’in sallolinta tayi wanka ta bude trolly din mamaki ya cikata da haushi duk cikin kayan da Baba Zulai ta zuba mata babu daya na kirki ta sauke numfashi kawai ta dauki wata riga airmless tasa tasa pant dinta batasa bra ba kasancewar ita in ba fita zatayi ba bata fiye tu’amali da ita tunda nononta ba wani girma suka cika ba tananan zaune taji ana taba qofar tayi saurin miqewa ta shige bathroom ya shigo ya ajiye kayan dayayo mata shopp na kayan sanyi saboda yanayin qasar akwai sanyi ga yankin da suke kusan kullum cikin ruwa ake sai abinci daya siyo mata wanda zata iyaci ya jima yana jiran fitowarta yajita shiru wayarta ya dauka ya fara yan danne dannensa tare da kwanciya a gadon ya jima sosai ganin batada niyyar fitowa ya miqe yaje qofar bandakin yace “idan kin gama ki fito kici abinci” kamar yanda baisa ran zatayi masa mgn ba haka bata masa din ba ya bude qofar ya fita tayi saurin fitowa ta murdawa qofar key ta matsa gaban abincin dan da gaske yunwa takeji ta bude gasasshiyar kaza ce da taji kayan hadi sai qamshi takeyi sai shawarma da lemuka kala² da kuma fresh milk zamanta ta gyara taci naman sosai rabonta da cin abinci tun ranar da abin ya faru da rana taci naman sosai tasha fresh milk dinta tayi gyatsa ta debe tasa a fregde tayi alwala tayi sallar magrib da Isha ta sanya kayan baccinta ta kwanta tana danne danne da wayarta tana game ta jima a kwance wajen 12:30am taji yana taba qofar tanajinsa tayi banza dashi tayi kwanciyarta kiran wayarta ya rinqayi tare da turo mata saqon ta bude masa don Allah mgn yakeson yi da ita amma tayi burus hakan ba qaramin caza kansa yayi ba gashi a mugu mugun matse yake so yake kawai yajishi a jikinta hakanan ya haqura ya koma ya kwanta a dakinsa.
Tun daga wannan ranar suke wasan buya dashi bata yarda ko da rana du hadu duk kullum ya fita zai siyo mata abinda zataci kuma zaa kawo daga hotel din kullum da safe zai matsa ring bell din dakin nata idan zai fita haka idan ya dawo wannan dalilin yasa ta kiyaye lkcn dawowarsa bata yarda koda wasa su hadu wannan abu yana mugun damun zuciyarsa duk yanda yaso daya manta da ita ya kasa tunaninta ya zauna dass a zuciyarsa tsoron lamarin yake bashi duk daren duniya yakan bata sa’o’i yana tunaninta da qissima surarta a idonsa kullum daren duniya sai yayi mafarkin sex da ita hakanan yakejin baya sha’awar kowacce mace sai ita duk da haka yana rage zafi da matan turawan amma baitaba samun gamsuwa ba kullum cikin mammatse cinya yake duk wani abu da zaiyi yaga ya shawo hankalinta yayi amma ya kasa kayan sawa komai ya gani zai siyo mawa Marwah harda su teddy bear amma Marwah taqi sauraronsa ganinta ma rabonsa dayi tun ranar da sukazo Germany gashi yau har suna da sati na uku duk ya susuce ya rasa nutsuwa akan yar ficiciyar yarinya.
Bai yarda da ramar da yake gani tasa a mirrow ba saida wani abokin aikinsa Colonel Mahfuz yake tambayarsa meye yake damunsa duk ya firgice ya rame ranar har kuka yayi ya zayyanewa Mahfuz komai nan take ya rinqa famfashi wai da kudinsa da komai ya tsaya yana wahalar da kansa akan gindi wanne irin gindi ne Idan yanason ci bazai samu ba harda yi masa alqawarin zai hadashi da wata babynsa Reetah tasan kan namiji sosai kuma ruwan zumane da ita kawar dakai yayi yace “bazaka gane ba Mahfuz wlh tunda nake a duniya bantaba cin mace me dadin matata Marwah ba duk wata mace da zaka hadani da ita bazanji dadinta ba saboda ita nake muradi qaramar kwalbar giyar dake gabansa ya dauka ya tsiyaya a cup ya kurba yace “Helin tacemin zanso Marwah son da bantaba yiwa wata halittaba a duniya amma na qaryata ta yanzu gashi tun baaje ko inaba Marwah ta fara susutani inason jinta a jikina inason cinta wlh inajin wani abu a zuciyata game da ita Mahfuz ta fara goge tunanin kowacce mace a mind dina sai nata Mahfuz wlh bantaba damuwa da rashin Ra’isah ba amma rashin yarinyar nan neman tarwatsamin kwalwata yakeyi inasonta Mahfuz inasonta please ya zanyi?”
Kama hanunsa Mahfuz yayi yace “kasha ruwa kawai ka manta da banza zata kawo kanta da kanta hqrn mace ai na wata ukune kora ruwa kawai idan wannan batayi maka bama ga wata” daga kwalbar yayi ya kwankwade giyar yayi jifa da kwalbar ya sake daukar wata ya balle ya koma korawa ya zauna idonsa yana zubar da hawaye yace “ko me zansha bazai gusar min da tunanin Marwatuh ba a cikin cikin jinina take yawo kabani Babyn naje na huta” waya Mahfuz ya dauka ya kira Reetah bugu biyu ta dauka yace “aboki nane zai huta dake wata Baby take wahalar dashi”
Bata wani bata lkc ba ta iso gurin Mahfuz shine ya tuqasu har hotel din lkcn 1:30pm batare da tunanin wani abu zai faru ba suka hau lifter har suit dinsu ya bude qofar ya shiga ya mayar ya rufe Reetah ta rungumeshi tare da fara manna masa kiss a ko Ina na jikinsa amma yaqi bari su hada baki haka saida ta ciri masa komai na jikinsa ta fara shafashi tana kama burarsa tana murzawa ya saki wani nishi tana shafawa tana tsotsar nipples dinsa, daidai lkcn ita kuma Marwah tayi wanka tayi sallah ta shirya cikin wani wando iya gwiwa da wata yar ficiciyar riga cikin kayan daya kawo mata jiyane ta hada gashinta ta daure kasancewar ta tsefe kalbar da akayi mata tass ta gyara gashinta tayi mishi kalba daya ya sauka har saman tudun duwawunta tasa wata yar qaramar barimar gold tayi kyau matuqa duk da ba wani kwanciyar hankali ta cika ba Amma tayi qiba sosai tayi sharrr da ita batasan tana da haske ba sai yanzu da hutu ya ratsata ta bude qofar cike da kwanciyar hankali ta fito ta nufi qofar kitchen din nishin data rinqa jiyowa acan wata kusurwa ta parlourn itane tasa gabanta faduwa ta nufi gurin da sauri qirjinta ya buga da qarfi ta dafe kanta kawai sai wani jiri ya debeta tayi baya luuuuu zata fadi ta durqushe da sauri jikinta na bari miqewa tayi a mugun sukwane ta nufi kitchen din ta bude fridge ta dauko ruwa me qanqara ta juyo har sun qarayin nisa tana lasheshi da tsotseshi aikuwa ta balle murfin robar ta juye musu ruwan a kansu take suka saki juna yana wani irin nishi tayi wani tsalle ta shaqi Reetah ta riqe mata jijiyar maqogwaro tare dayin wata hajijiya da ita tayi jifa da ita saiji kake tatsatsatsa kanta ya daki area glass din dake kusurwar takuma yin kanta ta cafketa ta hadata da bango jini ya kumayin tsartuwa a gurin tuni Reetah ta fita daga hayyacinta ta fara kiran “Help me Colonel help me” hmmn su Colonel yama manta da abinda yake faruwa kawai ya shagala da kallon Marwah da lasar lebe yana ganin yanda cikakkakun nonuwanta suke motsawa Idan ta motsa bai dawo hayyacinsa ba saida yaji Reetah tana wani kakarin mutuwa sannan yayi wani tsalle ya dira akan Reetah da take tsirara haihuwar uwarta ya fara qoqarin janye Marwah daga kanta amma ya kasa saida yaga da gaske bata cikin hayyacinta ya dauketa da wani gigitaccen mari daya sata bingirewa daga kan Reetah ta dafe kuncinta tace.