WACECE NI Complete Hausa Novel
Haka lkc yayita turawa kwanaki sunata shudewa gashi har sun shiga wata na uku a qasar Jamus so qauna da tattali babu irin wanda Colonel Marwan baya nunawa Marwah daya lura Marwah tana da mugun kishi ko waya dainawa yayi da Ra’isah a gabanta idan ya shigo gidan to sanyata a silent yake saboda tabashi cikakken lkc, a cikin watanni ukun tayi wata irin qiba ta goge sosai ta zama cikakkiyar mace jikinta ya bude sosai tanashan gwatso kuwa a gurin Colonel Marwan ya daina kula duk wata ya mace amma tanacin ubanta sosai dan duk ranar da allurarsa ta motsa cin kaca yakeyi mata idan taqi kuma ya kwakkwadeta yasa mata qarfi yakance tunda baqin kishinta yasa ya daina neman mata to dole ko ta tsiya saita bashi duri yaci.
A cikin wata watanni ukun da sukayi ko sau daya Marwah batayi al’ada ba ita saboda quruciya da rashin sabon yi wata wata batama tuna da wata aba wai ita period ba shikuma saboda rashin bawa abin muhimmanci baima taba tunawa da wata period ba, hakanan suke zamansu idan dadin yazo ayi dadin idan rigimar tazo ayi har ya nada mata na shago aikuwa mugun tsoronshi takeji da taga ya fara bare bare yana muzurai take shiga taitayinta saboda tasan inda abinda yafi uwa da ubama cinsu zatayi a gurinsa.
Ta fara fuskanta sauyi a jikinta kasala zazzabi da yawan bacci ga tashin zuciya hakadai taketa daddaurewa saboda gudun tashin hankali har abin ya fara fin qarfinta, yau asabar ce babu aiki amma ya fita kasancewar jiya ba kwanan dadi sukayi ba gudun kada ya taba lfyr jikinta ita dama ba lfy ba ta gudu ta kwanta a dakinta ta kulle qofar yayi bugun duniya taqi budewa sai yanzun da taji tashin motarsa ta shiga dakin nasa ta fara gyarawa tana tsaka da gyaran tayi karo da gwangwanayen giya har guda uku a qarqashin gadon gabanta ya fadi warin giyar ya daki hancinta taji wani amai ya taso mata ta nufi bathroom din da sauri ta bude set toilet din kawai sai taga comdom a ciki gabanta ya sake faduwa ta ganin harda sparm a ciki hakanan ta fara sheqa amanta kamar zata amayar da kayan cikinta saida ta gama tayi ploshing tana haki ta fito ta fice daga dakin ta koma dakinta ta kwanta zuciyarta na tafasa tana hawaye wato da yake cewa da ita ya daina ashe bai daina dinba har giya yace mata bayasha yanzun to gashi taga gwangwanayen a dakinsa ga comdom a cikin toilet kenan shigo da karuwarsa gdan yayi yanzu duk qoqarin da takeyi da Colonel Marwan baya gani saboda jiya kadai taji tsoron azabarsa ta gudu shine har ya kawo wata gdan itakam ya zatayi da mutumin nan zuciyarta tana raya mata abubuwa da yawa tana kuka tana juyi cikin tsananin zafin zuciya dana jiki ya shigo dakin da saurinsa ya ajiye kayan daya siyo mata yace “tashi ki gwada wannan kayan mu gani nasan zasuyi miki kyau gani nayi kawai dake suka dace duk qasar nan”
Matsawa yayi jikin gadon yakai hanunsa zai tabata tayi saurin janyewa ya dauka wasa takeyi masa yace “haba haba My Everlasting wlh yau aka fito dasu daga company kungansu sarqar 2.5 million na siyeta saboda ke naga kinason doguwar riga ita kuma 70 dollars na siyesu zo zoki sa na gani nayi miki hoto…”
Miqewar da tayine tana kuka me cin zuciya zata fice yasa ya tabbatar da gaske takeyi ya bita zai rigota ta fuzgo pistol dinsa dake ajiye a saman resting chair ta saitashi tare da matsa kunamar bindigar tace
“Na rantse da ubangijin da yake busamin numfashi idan ka matso kusa dani saina kasheka Marwan nagaji Marwan nagaji da ganin baqin ciki a gdanka Marwan yaushe ne yaushe zanyi farin ciki a cikin rayuwata, duk qoqarin da nakeyi wajen ganin na sauke maka haqqinka dake kaina amma baka gani na yarda koda banaso ko zan cutu na baka jikina da komai nawa nayi maka abinda zai faranta maka badon komai ba saidon ganin ka kubuta daga mugun hanyar daka ke kai ka nemeni a kowanne hali idan naki ka dakeni ka gwadamin qarfi, amma ka kasa ganewa meye ribata a zama dakai Marwan kayi zina kasha giya kasani ko baka karanta ba haramun ne balle nasani wlh tallahi Ummuh da Abuh bazasu taba barinka ka rayu da jahilci ba koni da bani da kowa banida gatan kowa sai naka na rabauta da bambamce halal da haram saboda arzikin musulumci Marwan ko a addinin kiristanci zina da shan giya haramun ne balle addininmu da yafi kowanne addini tsarki nagaji Marwan wlh nagaji dolene cikin biyu ayi daya kodai ka sakeni ka nemamin VIP ka mayar dani qasata ko kuma na kasheka kamar yanda wata ta kashe nata mijin in yaso nima a yankemin hukuncin kisan”………..
More comments????
More typing????
*Mrs Dr M.A…✍????*
[3/6, 1:09 PM] MRS M.K.D: *_ALHERI WRITER’S* *ASSOCIATION_*
https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100186388252056/
*WACECE NI?*
*(SANADIN KUKANA!)*
_typing_ ✍????
????
*_ALHERI WRITER’S* *ASSOCIATION_* ✍
*~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu mu ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~*
*ALHERI SAI DAN AlHERI* ????
*Mallakar*
????????
*Fauziyya Tasi’u Umar*
*(Ummuh Hairan)*
_Idan kinason cigaba da karanta wannan lbr ki biya 200 ta wannan account number: 0255526235; Fauziyya Tasi’u Umar_
_GTBank_
_Ko katin waya MTN ta wannan number:09031307566_
_Ki tabbatar kin turo screenshot na shaidar biyanki ta wannan WhatsApp number:09013718241_
_Ga masu buqatar VIP zasu biya 500 Lbrn *WACECE NI?* Koda kudinka saida rabonka_
*Warning* ❌
*_Dont read this book if you are not married. Mature content containd in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*
*23*
Wani ihu yayi ya rungume Mr Emmanual cikin tsananin farin ciki ya daga Mr Emmah sama yana ihun murna gabadaya gurin suka kwashe da dariya saboda ganin ogannasu ya susuce, sauke Emmah yayi ya shiga dakin da take kwance ya taddata tanata baccinta cikin kwanciyar hankali ya rungumeta ita da gadon gaba daya yana sauke ajiyar zuciya yace “Alhamdulillah” wasu hawayen farin ciki ne suka zubo masa yace “Allah bansan da kalmar da zan gode maka ba Allah kabani Marwatuh sannan ka qaramin da samun Arzikin da dukiyata da isata suka kasa bani tsayin shekaru Allah ka karemin su ka rabasu da sharrin duk wani me sharri Allah ka barni da Marwatuh ka bani ikon jure duk wani qalubale dazai biyo bayan haihuwarta”
Bude idonta tayi hawaye suka biyo kuncinta ya hada bakinsa da nata yace “My Everlasting dama ashe na baki baby ashe baby nane yake wahalar min dake oh God Allah na gde maka Everlasting don Allah ki haifemin baby girl me kama dake kinji”
Lumshe idonta tayi hawayen yanaci gaba da zuba a idonta ta yunqura zata miqe yayi saurin riqeta yace “kula kada ki wahalarmin da baby komai ma kin dainayi sai baby na yazo duniya” kukane ya qwace mata me ciwo tayi saurin rufe bakinta saboda tasan halinsa bayason kuka mara dalili, ruqo hanunta yayi yace “ki daina kinsan banason kukannan ko?” Dagowa tayi ta kalleshi tace “ina tausayin kaina da yayan dazan haifa Colonel me zance musu idan suka tambayeni iyayena?” Rintse idonsa yayi qirjinsa na dokawa ya daga mata hanu yace “ya isa Everlasting kada ki rudamin farin cikina da wannan banzan tunanin naki ki kyaleni na rayu da farin cikina a yau kedai da baki farin cikin kije kiyita baqin cikin ki nidai inason kayana”