HAUSA NOVELWACECE NI Complete Hausa Novel

WACECE NI Complete Hausa Novel

 

 

Sunkuyowa yayi yace “Marwah ya zanyi da sabon da mukayi dake ko kinsan dole ne mu boye kusancin dake tsakanin mu har mu cimma nasara” kallonsa tayi da sauri tace “kamar ya? Ban fahimta ba” ajiyar zuciya yayi ya dagota a hankali ta miqe daqyar suka nufi dakin ya zaunar da ita a gadon yayi knilling yace “aure na dake wani irin murdadden aure ne me wuyar shawowa Marwah akwai manufa a cikin aurenmu bazan kaiki gda ba idan na kaiki gdan akwai matsala ki bani hadin kai don Allah har haqqana ya cimma ruwa kinji”
Hawaye ne suka zubo mata tace “yan…yanzu ina zaka kaini?” Lumshe idonta yayi yace “inayin gini a gwauron dutse layout ban gamashi ba amma yayi nisa sosai zaki zauna a cikinsa cikin sirri zan nemo miki me aiki wacce zatake taimaka miki kafin komai ya daidaita”

 

Kwanciya tayi luf a gadon tace “shikenan bazance komai ba kayi yadda kake ganin ya dace” rungumeta yayi yace “na gde everlasting Allah yayi miki albarka” yana fadin haka ya fara hura mata iska a kunnenta ta lumshe idonta hawaye suka qara zubo mata tayi maza ta share ta dake saboda bataso tasa masa kokwanto ta zage ta biye masa ya sanya hannunsa yana shafa cikinta yana lasar kunnenta yana tura harshensa cikin kunnenta ta sauke ajiyar zuciya ta kamosa sosai ta hade bakinsu suka fara tsotsar juna yanaci gaba da shafa cikinta ita kuma tana shafa sumarsa zuwa wuyansa.

 

Kama breast dinta yayi ya fara mulmulawa yana tsotsa cikin nutsuwa boobs dinta sun qara cika sosai hakan yake qara mugun jan hankalinsa, sha yake yana shafa ckinta yana wasa da cibiyarta har ya gangara qasan mararta ya fara shafo qasanta ta lumshe ido tare da gyara kwanciyar ta saboda tokare mata qirji da taji babyn cikinta yayi, kallonta yayi yace “inason na baki hutu saboda na lura babyna yana wahalar dake idan muna sex amma na kasa everlasting”
Bata iya furta masa komai ba saboda zuciyarta a karye take idan tace zatayi mgn kuka zai iya qwace mata, sake hada bakinsa yayi da nata yana mulmula nipples dinta yana sarrafata har ya gangara Vulvo dinta ya sanya yatsansa yana wasa dashi, tayi ajiyar zuciya ya hadeta da jikinsa sosai yaci gaba da qwaqular gindinta yana murza nononta yana shafa hips dinta har ya cire mata komai na jikinta, shima cire nasa yayi ya daga qafarta sosai tana gicciye ya kafa bakinsa ya fara suck nata har saida yaga ta cazu sosai sannan ya fara shigarta yana cinta a hankali yana sauke numfashi yana nishi.

 

 

Ya yarda ni’ima baiwace Marwah kam ta dace gindinta kamar qorama saboda ruwa kullum cindum yake kamar yasa kofi ya diba, a nutse yake cinta saboda idan yasa qarfi wahala takesha sosai cikin ya tsufan da bayason komai ya dungureshi gashi Allah ya hadasa da jarababben uba.
Yafi minti talatin yana cinta yana nishi yana mata ihu yana surutansa, iyakam batason wannan sambatun nasa amma babu yanda zatayi dashi ko mgn tayi masa cewa yake shi baimasan yanayi ba, sanda ya gama bidirinsa ya janye jikinsa ya rungumeta yana shafa bayanta yana cewa da ita “sannu everlasting kinji kinashan wahala ko?” Lumshe manyan idanunta kawai tayi hawaye suka zubo mata ta miqe daqyar ta shiga bathroom ya tashi ya bita a durgushe ya tarar da ita riqe da cikinta tanata girgiza kai tana cije lebe ga gumi da take ketawa, da sauri ya matsa gabanta ya ruqota ta qanqameshi tace.

 

 

“Wai wayyohh Allah Colonel cic…ciki na bayana marata wayyohh Allah zan mutu Colonel…” Wani uban ihu yayi ya cafkota da sauri yace “Mem…me? Aa bazaki mutu ba kada ki mutu don Allah…” Zamewa ta kumayi a jikinsa tayi qasa ta zuba uban goho ta hada kanta da tiles din tana murqususu, da sauri ya fita ya dauki kayansa yasa ya daukota itama yasa mata kaya ya kira likitar da takeyi mata awo ya sanar da ita halin da suke ciki, cewa tayi dashi su taho asibiti aikuwa ya sabeta yasata a mota sai asibitin suna zuwa aka shiga da ita dubawar farko likitan ta dago ta kalleshi tace.
“Ka bamu guri haihuwa zatayi” yanda take kukan tana riqe da hannunsa tana cije lebe ne yasashi shima fashewa da kuka ya rungumeta yana cewa.

 

 

“Kik…kiyi hqr wlh bansan haka zakisha wahalar ba da banyi miki ciki ba da nasan haka ake haihuwa da bazan bari ki haihu ba wayyohh Marwatuh don Allah ki ceci rayuwata kada ki mutu ki barni….”
Wani uban nishi da tayi ne yasashi dagata da sauri likitan ta matso ta danna cikinta kawai saiga yaron nan ya danno me gaba daya shida mabiyiyarsa, yana wutsil² dinsa yana kuka wani kukan kura Marwan yayi zai dauki yaron likitan dake shigowa ya riqeshi yace “kayi hqr a gyarashi tukunna” tsayawa yayi jikinsa yana rawa, likitan data karbi haihuwar ta yankewa yaron cibiya dayan ya sanya wata irin tissue paper me maiqo ya goge jarinrin tas Marwan yana binsu da kallo Dr yana gamawa ya qwace dansa ya rungume a qirjinsa daidai lkcn da likitan ta gama gyara Marwah tayi mata dinki saboda qaruwar da tayi daidai lkcn ne kuma sukaji an banko qofar dakin an shigo suka juya gabadayansu suka zubawa me shigowar ido ko Marwah da bata gama dawowa hayyacinta ba saida taji saukar wasu kibiyoyin tashin hankali a qirjinta ba kowace ta shigo dakin ba sai Hajiya Ra’isah………..

 

 

_Kuyimin hqr yau nima cakwakiyar gdan Marwan ta bani ciwon kai, hohoho ana dara ga dare yayi, ga Ibrahim yazo duniya ga Ra’isah ta duro asibiti ga Marwan ya fada tarkon son Marwah, to ko ya wannan rikita rikita zata kasance? Hmmmm! Nidai bazance komai ba_

 

 

More comments????
More typing????

 

 

*Mrs Dr M.A…✍????*
[3/6, 1:09 PM] MRS M.K.D: https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/

*FREEDOM WRITTER’S ASSOCIATION.* ????????️
( _Y’anci don cigaban Mata, y’an ci ya d’ara bauta, freedom writters._ )

*( F.W.A)????*

 

*WACECE NI?*
*(SANADIN KUKANA!)*

 

_typing✍????_

 

*Mrs Dr M.A…*

 

*27*

 

Kallon kallo suka farayi ita da mijinta tana takowa a hankali tana shigowa dakin shikuma yana qara qanqame dannasa a qirjinsa, wani murmushi tayi na isa likitan macen ta shiga bathroom din dakin ta hadawa Marwatuh ruwan zafi tazo ta kamata ta shiga da ita ta sanyata ta zauna a ruwan tanajin zafin sa amma haka ta daure tana hawaye tana komai,
Sukuwa har lkcn sun kasa yiwa juna mgn kallon juna suke da kallo irin na tuhumar juna, shine yayi mazantakar cewa “meye ya kawoki nan kuma da izinin wa kika taho?” Murmushi tayi ta tafa hanu tace “tambayata kake da izinin wa na taho nan baqin maci amana azzalumi kabarni acan kazo kana shagalinka da wannan aljanar yarinyar to yau dai qarshen tukatuki tuk alqawarin Allah ya cika contract ta qare sai ka bani dana ka yanka mata read card idan kaga dama ka barta anan idan kaga dama ka mayar da ita 9ja”

 

 

Wani kallo yakeyi Mata na bamaki da hankali ya juya da sauri daidai lkcn da likitan ta fito riqe da hannun Marwah tana takawa daqyar, matsawa yayi ya kamota da dayan hanunsa ya rungumeta yace “na gde da wannan kyautar taki me girma everlasting wlh kin gama min komai kin biyani bansan dame zan saka miki ba”
Ajiyar zuciya kawai tayi ta zame jikinta a hankali daga nasa idanunta ta sauke akan na Ra’isah gabanta ya sake faduwa batasan meyasa ko tunawa tayi da ita gabanta yake faduwaba, zama tayi daqyar shima ya zauna kusa da ita likitan ta karbi Babyn tasa masa kaya Ra’isah ta miqa hannu zata karbesa yayi saurin miqewa ya warce dansa ya dawo ya dorawa Marwah a cinyarta ta dago suka hada ido ya sauke mata murmushi yace “Babyna Kamarsu daya da Baby Zahrah na lkcn tana jaririya zan nuna miki hotonta zakisha mamaki kawai shi dan ya dauko farar fatata ne”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button