WACECE NI Complete Hausa Novel

Bacci sukayi sosai sai wajen 1:00pm suka tashi ya rigata tashi ya shiga yayi wanka ya zauns shima yaci abincin sannan ya fita ya koma parlourn suka zauna da Ummuh
[3/7, 8:58 AM] MRS M.K.D: https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
*FREEDOM WRITTER’S ASSOCIATION.* ????????️
( _Y’anci don cigaban Mata, y’an ci ya d’ara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)????*
*WACECE NI?*
*(SANADIN KUKANA!)*
_typing✍????_
*Mrs Dr M.A…*
*34-35*
Suna tsara yanda bikin sunan zai kasance yana fada Mata abubuwan da yake tsarawa Ummuh take fada masa kakanninsa ma sunce zasuzo, yayi murna sosai ya tashi ya fita bai jima da fita ba Helin tazo magungunan gyaran mata ne kala² ta kawo wanda zaayima Marwah amfanin dasu.
Bayan ambasu guri take fadawa Marwah wasu hanyoyi da zatabi wajan gusar masa da buqatarsa a duk lkcn da suke tare.
Taji dadin shawarwarin da Helin ta bata tayi mata gdy sosai suka yini suna hira kafin daga bisani tayi musu sallama ta tafi sukaci gaba da harkokinsu, dare daya dawo kwanciyarsa yayi a dakin Marwah duk yanda Ummuh da Marwah sukaso ya tashi ya tafi qi yayi waishi da matarsa da dansa bazai rinqa kwana shi daya ba, babu yanda Ummuh zatayi da fitinar Bunayyan nata haka ta qyaleshi ta dauke yaron ta barsu su kashe kansu don ta lura itama Marwah baso take tayi nesa da mijinta ba, aikuwa kusan raba dare sukayi suna tsotse juna saida yayi release har sau biyu sannan sukayi bacci.
Washegari ya tashi da ciwon kai me zafi sosai dan ko kansa baya iya dagawa hakan ba qaramin daga hankalin Marwah yayi ba, Abuh ne ya kaishi asibiti aka bashi magani suka dawo gda ranar Marwah taga tabara a gurin Colonel Marwan motsin kirki ya hanata ya rirriqeta yanata zuba mata shagwaba.
Itanma biye masa ta rinqayi sunata lallaba junansu har zuwa yamma ya samu relief sosai yayi wanka ya fita ya nufi gdan Hajiya Ra’isah data gama hadiyar takaici tana yaba rashin kunya irinta Marwan wai saboda tantiranci yabi mace gdansu ya kwana, wannan abu ya hadu da damuwar da take ciki yasa zuciyarta ta kumbura kamar zata fashe amma bata Isa ta nuna haushinta ba yanzu saiya zuciya ya qara goce mata qashi, alqawarine tayiwa zuciyarta saita rabasu kuma sai ta karbi yaron ya zama ikonta ko ta wanne hali, wannan dalilin yasa ta Kira aminiyarta Ummah ta fada mata halin da take ciki cikin tashin hankali tace “ya akayi kika bari har abubuwa suka cabe haka Ra’isah wlh kina cikin matsala tunda kika bari yarinyar nan ta shiga zuciyar mijinki, lallai kinyi ganganci amma dole musan abinyi idan ba haka ba da taimakon munafukar uwarsa sai yafi qarfinki wlh”
Haka sukayita saqa yanda zasuyi har suka cimma matsaya Ummah tace “zataje mata gurin bokansu tunda yanzu a sama yake bazai barta ta fita ba.
Kwanaki sunata turawa abubuwa sunata lalacewa tsakanin Marwan da Marwah da farko sun dauka hidimace da tayi masa yawa kasancewar tunda aka kwana hudu da haihuwar bai sake zuwa gidan ba sai ranar suna da safe da yazo bata wani damu ba saboda iyakar tunaninta hidindimu ne sukasha kansa, tana dakin ita da kakar Marwan din tanayi mata gyaran gashi irin nasu na larabawa tanata janta da hira da larabci kalmar data fahimta ta bata amsa wadda bata ganeba kuma Ummuh ta fada mata me tace suyi dariya.
Shigowa yayi rungume da mu’azzam idanunsa qurrr akan Marwah da tayi masa wani masifar kyau tayi qiba ta qara haske tayi kamar ba ita ta haihu ba, zama yayi kusa da ita suka gaisa da Granny Ummuh ta tashi ta fita Grandma ta dubeshi ta dubi jaririn tace “kamarsa daya da Zahrah lkcn tana qarama”
Murmushi yayi yace “haka nace amma ita wannan yarinyar taqi yarda” kawar dakai tayi tace “Allah dani yake kama kuma kaje ka duba wadrope dina na gdanka qasan kayana zakaga hotona lkcn ina qarama zaka gasqata hakan”dariya Grandma tayi tace “kema ai kina kama da Zahrah saboda Ina ganin kamarki da Anwar mahaifin Baby Zahrah sosai saidai shi yana Qatar yanzun tun bayan mutuwar Sakinah bai qara aure ba yana cewa yanaji a jikinsa Zahransa bata mutu ba zata dawo gareshi”
Ajiyar zuciya Marwan yayi yace “nima zuciyata taqi yarda Baby Zahrah ta mutu shiyasa kullum nake tunanin dawowarta Grandma ko jiya saida nayi mafarki da ita” dif Marwah ta dauke wuta saboda ta tsani taji yana mgnr wata macen a gabanta, ya lura da hakan yayi murmushi ya miqe yace “zanje Ghana may be zanyi wata daya ki kulamin da kanki da dana”
Yana fadin haka ya fice tabi bayansa da kallo cike da tsananin mamakin sauyin nasa cikin qaramin lkc haka, har ya fice bata iya furta masa ko kalma daya ba yana fita tayi ajiyar zuciya ta dulmiya tunanin laifin da tayiwa mijinta da girma haka har ya sauya mata cikin qanqanin lkc, hakanan su Ummuh sukayi shagalin sunansu itadai Marwah duk jikinta a sanyaye yake saboda haka batada wata power danma Ummuh tanata tausarta tana fada mata ta kwantar da hankalinta ta daukesu iyaye a gurinta.
Bayan sunan da kwanaki uku rayuwarta cikin gdan surukan nata gwanin dadi amma zuciyarta tana cikin wasu wasi da zulumi tun ranar suna da yazo gdan bai qara zuwa ba sai a gurin Ummuh takejin cewa bayan suna da kwanaki biyu ya tafi Ghanan kasancewar ko wayarta baya kira saidai ta Ummuh ita zai tambaya lfyr dansa da duk wani abu da ake buqata.
Ganin kwanaki sunata tafiya ne zuciyarta ta kasa jure rashin jin mijin nata ta daren yau ta dauki wayarta ta fara gwada layinsa duk kiran da tayi masa kusan busy ake ake cewa da ita dole ta hqr ta ajiye wayarta sai bayan awa daya ta sake gwadawa har ta kusa tsinkewa sannan ya daga da wata kakkausar murya yace “hello” a sanyaye tace “barka da da everlasting” ajiyar zuciya yayi yace “ya akayi?”
Wani irin mugun sanyi jikinta yayi tace “a…am dama…” Sai kuma tayi shiru saboda sosai muryarsa ta girgizata rabon da taji yayi mata mgn da irin wannan muryar tun ranar data fara ganinsa daren daya tura Baba Zulai ta kirata, katseta yayi da cewa “kin kirani ne na rinqa qirga bugawar numfashinki kome?” Cikin sanyin jiki da sassanyan muryarta tace “naji shiru sati guda da tafiyarka zuciyata ta kasa jurewa kadaicin rashinka bansan laifin da nayi maka ba Abuh Mu’azzam wannan hukuncin naka yayimin tsauri don Allah idan laifi nayi maka kayi hqr ka yafemin bazan iya jurewa ba…” Bata gama rufe bakinta ba yaja wani uban tsaki ya kashe wayar.
Hankalinta ya qara tashi ta sake kiransa saida tayi kira biyar sannan ya daga cike da bala’i yace “zaki fuskanci qasqanci daga gareni idan baki fita daga rayuwata ba Marwah wlh na tsaneki haushin kaina nakeji da nayi gangancin hada zuri’a ta da qasqantacciya irinki mara asali tsintacciya wadda batasan makomarta ba bansan masifar data sani hada jiki dake ba har nakai gayi miki ciki wlh ji nake dama na zubar da cikin nan kafin yazo duniya Marwah da ace kece kika haifamin dana gara ace na mutu ban haihu ba, saboda last warning kada ki qara kirana da mijinki Marwah nafi qarfinki kuma na tsaneki ke badan ina tunanin wani abu bama da sawwaqe miki zanyi ki huta nima na huta taintacciyar mage kawai”………..
More comments????
More typing????