WACECE NI Complete Hausa Novel
Wani banzan kallo ta watsa masa tace “ai Kaine kake da kanka bamu muke dakai ba amma ka manta cewa munada haqqi akan ita Zahrah saboda haka ban shirya mayar da ita gdanka yanzu ba…” dagowa sukayi daga ita harshi gabanta yayi muguwar faduwa tayi saurin kawar da kanta saboda Allah ya sani ta tayi missing din mijinta mugun buqatarsa takeyi.
Dakewa taketa qoqarin yi kuma sai taji Abuh yana cewa “Bunayyah dadai kayi hqr ankaita Lebanon taga danginta Abuha yace jibi zaizo ka bari yazo idan yazo sai su tafi Qatar din tare yaje ya nunata a dangi daganan kuma sai Ummuh ta wucce da ita Lebanon taga danginta mahaifiyarta” wani yawu ya hadiye yace “nidai na roqeku kada kuyimin haka Abuh wlh akwai matsala don Allah kuyi hqr kubani matata duk inda kukeson taje ni zan kaita da kaina…” dakatar dashi Ummuh tayi da cewa “ai munsan dakai din bamuce ka kaita ba so bamu buqatarka ne a cikin lamarinta ka tsaya kawai matsayinka na miji” idanunsa ne ya ciko da qwallah zuciyarsa na raya masa kodai wani abu Marwah tace yanayi mata? Amma a fili sai yace “ok amma ai zaku bani ita naje na gyara bangarena na gdannan mu kwana acan ko?”
Murmushi Abuh yayi yace “aa dauki matarka ku tafi kada kayi mana kuka a gaban danka” shafa kansa yayi yana dariya yace “na gde Abuh Ummuh ta daina sona yanzu so take na mutu ta huta” ba Abuh ba ita kanta Ummuh yanda yayi mgnr saida ya bata dariya, yayi murmushi ya kalli Marwah yace “tashi mu tafi dare ya farayi” ajiyar numfashi tayi ya miqe ya shiga dakin nata ya dauko mata mayafinta sanda ya fito Ummuh tajata daki tabata ruwan rubutun da tasa akayi musu na tsari ita da Mu’azzam tasha sannan ta bata wani tace ta dafawa Marwan din tea dashi ya shanye ta sake bata wasu qwayoyin magani tace ta hadiye zasu dade a jikinta, hakanan ta hadiya tayi mata gdy ta bata turaruka da kayan bacci tsadaddu kuma fitinannu harda zaba mata wadda zatasa a daren yau itadai kunya ta cikata suka fito Abuh dake yiwa Marwan nasiha ya hada harda ita ya sake yi musu sanna suka rakasu har gurin motar suka fita daga gdan dayake babu nisa tsakaninsu sosai saida suka biya ta wani gurin saida kayan ciye² ya siya musu ya dawo ya zauna tare da kissing din kuncinta yace “na matsu najini a samanki Baby Zahrah na yau zanyi kwanan farin ciki da bantaba yiba a rayuwata”
Qasa tayi da kanta a kunyace yau tasan ta kade har ganyenta dama ya take qwatar kanta a gurinsa bare an dade baa haduba, batasan sun isa gdan ba saida taji yayi horn ta dago tana qarewa gaban gdan kallo har zuwa lkcn da aka bude da gani basai ka tambaya ba an shirya rayuwa a gdan ta sauke numfashi tare da kallonsa suka hada ido ya daganta gira tare da daukar Mu’azzam da yayi bacci ya fita ya bude mata qofar ta fito ya zagaya baya ya dauki kayan daya siyo miqa hanu tayi zata karba ya janye yace “saurin me kikeyi aikinki da ciki”
Sunkuyar da kanta tayi ya wucce yana cewa “ita munafukar kunyar data dawo a daidai wannan lkcn zanyi kaca² da ita a daren nan” suna shiga sukayi karo da Baba Zulai a parlourn takuwa rangada guda tace “ina bayanki uwar gijiyata Allah yaja kwana ya qarawa rayuwa albarka” murmushi Marwah tayi tace “Baba kwana biyu kin daina ziyararmu Junior har yayi fushi” da sauri tace “tuba nake ranki shi dade abubuwa sukayi yawa wlh amma yau ai tare zamu kwana da Mu’azzamu saboda kada ya hanaku sakewa”
Miqa mata shi yayi tare da leda daya yace “ki kula dashi sosai saida safe” yana fadin hakan ya daga Marwah cak ya nufi saman da ita ya saita bakinsa a kunnenta yace “a matse nake sosai everlasting wata hudu fah rabona da mace wlh bantaba qoqarin haka ba” suna shiga parlourn saman ya direta a saman kujera ya zauna a kusa da ita ya janye mayafinta ya zubawa zunduma zunduman nononta ido yanajin wani yarrr a jikinsa, hanunsa ya daga a hankali yakai qirjinta cikin rikicewar murya yace “kinajin yunwa?” Kawar da kanta tayi tare da girgiza masa kai ajiyar zuciya yayi ya fara rage kayan jikinsa yace “yanayin da nakeji idan ban ci vulvo dinki ba bazan taba samun nutsuwa ba burata tayi missing din daddadan ruwanki”
Yana fadin haka ya dagata cak ya nufi daya daga cikin dakunan da ita ya azata a gadon ya fara cire mata kayanta.
More comments????
More typing????
*Mrs Dr M.A…✍????*
[3/11, 8:47 PM] MRS M.K.D: https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
*FREEDOM WRITTER’S ASSOCIATION.* ????????️
( _Y’anci don cigaban Mata, y’an ci ya d’ara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)????*
*WACECE NI?*
*(SANADIN KUKANA!)*
_typing✍????_
*Mrs Dr M.A…*
*42-43*
Saida ya rabatada komai sannan ya zare boxes dinsa ya fara tsotser boobs dinta a hankali cikin wani rikitaccen salo me hautsina lissafi yana matsa dayan a hannusa wani yanayi takeji da bata tabajiba game dashi qamshin jikinsa yana qara narkar mata da zuciya yana qara zage damtsensa wajan shanye mata nono tsaf, turs hannunta tayi cikin sumarsa tanajan zuciya ya dago a hankali yana nishi yace “sau uku zanyi baby kada ki hanani nayi missing dinki sosai bazan wahalar dake ba kinji”
Numfashi ta sauke yanda takejin hanunsa na yawo a jikinta tanajin dadi ko sau goma yace zaiyi bazata iya hanashi ba.
Hanunsa ya sanya ya fara shafo gabanta yanajin yanda taketa tsiyaya hankalinsa ya qara tashi ya fara wasa da yatsansa a ciki tanajin dadi sosai tana buda masa qafarta yanda zaiji dadin wasan, baija wasan da nisa ba saboda yasan suna mugum buqatar juna, saita penis dinsa yayi cikin gabanta yana dannawa a hankali yanda yajita a tsuke yayi mugun qara masa dadin abin ya rinqa kutsawa yana dannawa itama tana dannashi tanajin zafi amma yanda takeson jinsa a jikinta ya danne radadin da takeji.
Ya jima yana dannawa kafin ya shiga lkcn daya gama shiga kuka ta saka masa saboda zafin da taji ya mamaye lungu da saqo na vulvo dinta, shikuwa Marwan yayi nisa saboda dadine dabai tabajinsa ba yau yakeji nutsuwarsa ta sex ba yau dabance, da sauri ya rinqa cinta yana nishi yana kukan dadi cikin 10 minutes yayi yayi release da kansa ya tsara abinsa saboda ya kashe musu qishirwar juna.
Kwanciya yayi luf a jikinta yana sauke numfashi itama numfashin take saukewa tana qoqarin tureshi amma yaqi dagata saida ya dauki kusan 15 minutes sannan ya dago ya kalleta yana share gumi a goshinsa yayi mata murmushi ya sake cafkar nononta ya fara murzawa ta dora hanunta da sauri tace “ni nifa na gaji Colonel…” Yanda ya zuqo nononta ne yasata saurin hadiye mgn da takeyi ya kashe Mata ido yana murmushi yana tsotsar breast dinta yanda takejin yanasha kamar wani Mu’azzam yana lumshe ido yana sake shafo tudun abinta yayi yi mugun tafiya da ita ta rinqa banqaro masa qirjinta yanaci gaba dasha saida yasha me isarsa sannan ya janye bakinsa ya dora a bakinta yayi kissing nata ya fara tura hanunsa cikin durinta ta qanqameshi tare da daga masa qafa ai da sauri ya saki bakinta ya kwanta ya dagota ta dawo samansa sukayi kwanciyar kai da qafa ta kama penis dinsa da hannuta ta saita a bakinta tana lasa shi kuma ya kafa kansa a gabanta yana tura harshensa yana lashe ruwan yana lumshe ido.