HAUSA NOVELWACECE NI Complete Hausa Novel

WACECE NI Complete Hausa Novel

*******

Ajiyar zuciya yayi wayarsa ta dauki ruri ya sauke idanunsa akanta yayin da zuciyarsa take dawowa daga tunanin baya kamar kada ya daga wayar yadai daure ya janyota cike da sanyin jiki yaduba me kiran “Sweet” haka ya gani yana yawo a saman sensor din yayi picking ya kara a kunnensa yace “everlasting ya akayi?” Ajiyar numfashi Ra’isah tayi tace “ba ita bace Colonel najika shiru tunda ka tafi ko kirana bakayi kaji ya jikina ba hakana yau akayi sunan yarmu amma ko irin hotunan sunan baka turomin ba”
Wani mugun tsaki yaja ya ajiye wayarsa ya koma ya kwanta wata muguwar tsanar Ra’isah yakeji a cikin jininsa saboda yasan itace mafarin duk wani hargitsin rayuwa da suke ciki ta rabashi da duk wani farin ciki nasa, komawa yayi ya kwanta zuciyarsa cunkushe tab da tunani iri iri daqyar bacci barawo ya daukeshi a wannan daren.

 

Da asussuba aka kirashi daga gurin aiki yazo wani aiki na gaggawa ya taso musu zuwa Gabon babu yanda zaiyi hakanan ya fara shirinsa har ya gama ya fita ya shiga cikin gdan kowa na gdan yana parlour ana karyawa amma banda Marwah tana daki tsayawa yayi suka gaisa a gurguje ya fada musu zai tafine wani aikine na gaggawa ya taso masa daganan ma ba 9ja zaije ba Gabon zai tafi, fatan alkhairi sukayi masa ya dubi Ummuh yace “yarki fah Ummuh?” Harararsa tayi tace “bata tashi ba” dagowa yayi da sauri zaiyi mgn sai kuma ya fasa ya dauki wayarsa ya rubuta mata gajeran saqo ya aika mata sannan ya leqa fuskar Ukteeh da take hannun Ummuh yayi kissing nata ya shafa kan Mu’azzam yace “Babana ka kulamin da qanwarka kaji saina dawo”

 

Yana fadin haka ya miqe ya fita da sauri yanason ganin matarsa amma yasan babu dama yanda Ummuh ta tsare gdannan yana kawo wargi zata soka masa zagi, yana fita driven gdan yakaisa airport ya hau jirgi dake yayi booking tun asuba sai bayan ya sauka Ra’isah ta kirashi yake fada mata yana Gabon abin mamaki abinda bai tabaji ba daga gareta sai yaji tace “Allah ya tsareka ya dawo dakai lfy” bata jira abinda zaice ba ta kashe wayar ya saki baki cike da mamaki yace “abin mamaki dama kema kin iya addu’a irinta everlasting?”
Tabe baki yayi ya nufi bathroom ya watsa ruwa ya dawo ya dauki wayarsa ya fara kiran Zahrah amma bata dagaba haushi ya cikashi ya tsani wannan mugun fushin da Zahran takeyi dashi.

 

Hakanan rayuwar taci gaba da tafiya kullum zai kirata zaiyi mata text amma bata bashi amsa shikuma bai fasaba kuma sonta kona second ma bar ragu ba saima qaruwa da yakeyi kullum gabadaya ya wani susuce ya koma kamar zautacce aikin kirki baya iyawa kullum shikenan cikin tunani hankalinsa da zucciyarsa suna gurin matarsa Zahrah da yayansu bashi da aiki sai kallon hotunan sunan, haka dai a daddafe yayi wata guda cikin watannan bai taba kiran wayar Ra’isah ba saidai ita ta kirashi itanma idan ta kirashi gaisuwa ce kawai daga ita babu qari.

 

Itakuwa maijego marwah komai yayi mata yadda takeso ta samu lfy sosai ta murje ta goge tayi wani mugun kyau me daukar hankali sosai yanayin Lebanon ya karbeta qibarta taketa yi yayanta suna samun kulawar ta kowanne bangare kullum cikin tunanin abinda zai faru a gaba take zuluminta na komawarta gdan Colonel Marwan ne hankalinta yaqi kwanciya hakanan ko zancensa bataso ayi mata, wannan dalilin ya tashi hankalin Ummuh saboda kwata² batason takura mata ta koma gdansa dan gasuwa ai ta gasu ita kadai tasan dalilin da yasa take tsoronsa.
A daddafen nan dai ya cika wata guda ya dawo Lebanon lkcn da yazo kuwa yayi wata muguwar sa’a Ummuh ta tafi shopping da Mu’azzam sai Granny da Marwah da Ukteeh kawai a gdan, tunda ya shigo idonsa nakan gimbiyarsa a tana ganinsa gabanta ya fadi ta dauke kanta daga gareshi, numfashi yaja ya nufeta ya zauna a gefenta kafadarsa na gugar nata yasa hannu ya dauki Ukteeh yayi murmushi yace “Lovely daughter ina yayanki?” Granny ne tace “sun fita da Ummuh” ajiyar zuciya yayi ya gaishe da granny ya juyo da hankalinsa gaba daya kanta yace.

 

“Everlasting babu mgn?” A daqile ta amsa masa da cewa “ya hanya?” Hadiye wani yawu yayi mai maiqo yace “lfy lau ya fushi dani?” Kawar dakanta tayi taci gaba da kallon TV shikuma yana kallonta mamakin yanda ta dauki gaba dashi yakeyi abu wata kusan tara da faruwarsa amma ta kasa mantawa ta cire komai a ranta, kwantar da Ukteeh ya sake shigewa jikin Marwah ya riqo qugunta ya kwantar da kansa a kafadarta yace “nayi missing naki long time everlasting bazan koma 9ja ba saida ke” kallonshi tayi ta miqe zatabar gurin shima ya miqe ya ruqota ya matsa ya hadeta da jikinsa ya rungumeta sosai yana sauke ajiyar zuciya qirjinsa yana bugawa da qarfi ya matseta sosai yanajin wani irin yanayi game da ita wata irin feel dinta yakeji yana ratsashi yanda ya riqeta din ya hanata motsi saboda qwaqqaran motsi likita ya hanata dole ta kawar da kanta ya dago kanta ya dora bakinsa saman hancinta yasa harshensa ya lasa a hankali ya janyo harshensa zuwa saman lips dinta yana lasa yana lumshe ido miqewa Granny tayi duk da ta saba ganin wannan rashin kunyar gurin matasan larabawan amma ta Marwan ta dabance komai zai iyayi a gabanta.

 

Hade bakinsu yayi yana tsotsa kamar zai cire mata harshe rintse idonta tayi saboda wani yanayi da takeji me wuyar fassarawa gabadaya ya saukar mata da kasala wata irin sha’awar kasancewa dashi takeji batasan sanda ta riqeshi ta baya ba hakan ya bashi damar qara shigar da ita jikinsa ya dora hanunsa akan bombom dinta yana shafasu tare da matsasu.
Sun jima a haka kafin ta fara qoqarin janyewa daga jikinsa ya sake matseta tare da janta suka zube a saman carpet din ya juyar da ita ta koma qasa ya haye samanta ya saisaita yanda bazai sakar Mata nauyi ba ya damqi boobs dinta da hannusa yace “Ahhhh baby” yana qoqarin janye rigarta ta tureshi da sauri ta miqe ya sake nufota ta janye kawai sai yaga hawaye ya cikanta ido, tsayawa yayi sosoro jikinsa yana rawa penis dinsa tana wani sukarsa ya zuba mata ido kawai sai yaga ta miqe ta dauki yarta ta juya zatabar gurin yayi saurin riqe qafarta jikinsa na rawa yace “Kar kada kiyimin haka everlasting ki tausayawa yayanki don Allah idan kika barni a haka akwai matsala bazan iya jurewa ba wlh ki taimakeni”……………

 

 

More comments????
More typing????

 

*Mrs Dr M.A…✍????*

 

[3/20, 8:38 AM] MRS M.K.D: https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/

 

https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/

*FREEDOM WRITTER’S ASSOCIATION.* ????????️
( _Y’anci don cigaban Mata, y’an ci ya d’ara bauta, freedom writters._ )

*( F.W.A)????*

 

*WACECE NI?*
*(SANADIN KUKANA!)*

 

_typing✍????_

 

*Mrs Dr M.A…*

 

*65-66*

 

 

Janye qafarta tayi ta shige daki ya bita da sauri amma kafin yaje ta rufe dake key din ya samu matsala sai tasa sakata tanajinshi ya daki qofar da qarfi kamar zai balleta amma bata bude ba, zama tayi saman gadon ta rungume Ukteeh yarinyar kamarta da ubanta har tayi yawa hawaye nabin kuncinta tace “Allah kasani inason mijina amma idan na ganshi mugayan kalamansa na zargi gareni sune sukesani jin tsanarsa Allah ka wankemin dattin dake zuciyata gmna samu damar yimasa biyayya” haka ta zauna a gurin ko motsawa batayi tana kuka me cin zuciya shikuma yanata buga qofar yana roqonta ta bude masa zai mutu amma taqi dole ya hqr ya fice.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button