HAUSA NOVELWACECE NI Complete Hausa Novel

WACECE NI Complete Hausa Novel

 

Ta sauke numfashi tare da miqewa ta shiga bathroom tayi wanka ta dawo ta kwanta yunwa takeji amma tsoron fita takeji tasan idan ba wani ikon Allah ba yana parlourn ya kasa ya tsare, hakanan ta kwanta cikinta sai kiran chiroma yakeyi.
Can bayan awa biyu taji ana buga qofar ta miqe a hankali tace “waye?”muryar Ummuh taji tace “nice Bintun ashe Mijinki ya da shigo qasar?” Lumshe idonta tayi tare da bude mata qofar ta shigo da wata leda a hannunta ta mayar da qofar ta rufe ta janyota jikinta tace “ki saki ranki kinji komai da kikaga yana faruwa dake nufine na Allah watarana sai lbr Granny ta fadamin komai daya faru tsakaninki da mijinki ki kwantar da hankalinki ki cire komai a ranki kiyi masa biyayya kinji?”
Daga Mata kai tayi cike da kunya tayi kissing kuncinta tace “yawwa yar albarka muje na gwada miki wani abu” shiga sukayi suka zauna ta fito da kayan ta fara nuna mata wasu rantsattsun kayan Mata ne masu tsada da kyau na gasken gaske irin nasu na larabawa ta rinqa nuna Mata yanda zatayi amfani dasu wasu ma Saida ta gwada Mata yanda zatasha ko tayi abinda zatayi dasu sannan ta kuma cewa da ita “duk yanda zakiyi kiyi kiga bai kusanceki ba har zuwa lkcn da zaki gama amfani dasu don wannan jarababben mijin naku saiku yawwa zansan yanda zanyi na kadashi 9ja yanda zamu gama shirinmu cikin sauqi”

 

 

Haka sukaci gaba da tattaunawa har zuwa wani lkc Ummuh tana bata maganin da yake wasunsu masu dadine tanasha ko tanaci itama tana tayata har zuwa wani lkc me tsayi sannan sukaji ana taba qofar Ummuh ta bude ya sunkuya ya gaisheta fuskar nan tasa ta sojan gaske yace “zan wucce” iya abinda ya fada kenan ya shiga dakin ya dauki Ukteeh dake kwance tanata wasa da qafafunta yayi kissing nata Mu’azzam dake zaune ya taso shima ya riqe qafarsa yana gwarancinsa, daukarsa yayi yana murmushi yace “ku kun dawo nan ko babana kun manta da nima inada haqqi a kanku abinda kukaga dama shi kukeyi ko? Uhmm! Hmmm!! Babu komai bazan qara ce muku komai ba kuyi duk abinda kukeso amma dai nasani inada haqqi kuma Allah yanaji yana gani” yana fadin haka ya ajiye yaron yace “ka kulamin da kanka da qanwarka kaji” kudi ya zaro masu yawa ya dora mata a cinyarta ya sunkuya yayi kissing goshinta ya dago kawai sai taji saukar ruwa a hannunta ta dago da sauri suka hada ido yayi saurin juyawa ya fice.

 

 

Dukkansu suka bishi da kallo jikinta a matuqar sanyaye kawai sai ta tsinci kanta dajin tausayinsa kalamansa sunyi mugun kashe mata jiki ita kanta Ummuh jikinta ya mutu sosai, share qwallah tayi a idonta ta koma ta kwanta itakuma Ummuh ta dauki Ukteeh ta kama hannun Mu’azzam ta fice zuwa dakinta haka Zahrah ta zauna cikin tunani da zulumi har zuwa lkcn magrib tayi tayi insha sannan ta fito ta shiga kitchen ta zuba abinci da fresh milk ta dawo ta zauna ta dan tsakura kadan saboda zuciyarta tana gurin Colonel Marwan bayan ta gama tayi brush ta koma ta kwanta tanata juyi har dare yayi nisa sannan bacci ya fara daukarta cike da tunanin mijinta cikin bacci taji wayarta tana neman dauki ta janyota taga number sa tayi ajiyar zuciya gabanta na faduwa karo biyu daya gaya mata mgnr data girgiza duniyarta ya dawo mata kawai sai taji tsoron daga wayar.
Tana katsewa ya sake kira ta daga cike da tsoro tace “hello” ajiyar zuciya yayi yace “kinsan na sauka amma baki iya kirana kin tambayeni ya hanya ba saboda ban isaba kuma banine a gabanki ba”
Cije lebanta tayi tace “kayi hqr bansan cewa ka sauka ba” katseta yayi da cewa “ko kinsani bazaki kirani ba da naje Gabon watana guda acan amma baki taba kirana ba idan na kiraki ba bazaki dagaba everlasting inayi miki uzuri saboda ke yarinya ce qarama nasan haka sannan nasan nayi miki abinda ya kamata kiyi fiye ma da haka amma nima ya kamata kiyimin uzuri ki gane cewa komai daya faru tsakanina dake bayin kaina bane wlh Zahrah babu abinda zaisa nayi miki abinda nayi miki kuma a cikin hayyacina, to sama ace Ina sane din nayi miki to me zai hana ki barni da Allah ki bani dama ta qarshe ki gani ko zan gyara halina ko kuma zan qara yimiki abinda nayi a baya Zahrah banida lfy Ina buqatar taimakonki wlh nan gaba kadan Feel zai kasheni ina cikin wani hali everlasting”

 

Ajiyar zuciya tayi ta gyara kwanciyarta yace “bakice min komai ba Baby kiyimin wani abu da zan samu sauqi kinsanni kinsan wayeni bloody Ina tsananin buqatar kasancewa dake please ki ragemin zafi kinji” rintse idonta tayi tace “ni bansan me zanyi maka ba” murmushi yayi yace “lallai yarinyar nan wato bakisan me zakiyimin ba to tashi ki kulle qofarki ki cire komai na jikinki ki kunna haske zan kiraki video chat zakiga abinda zakiyimin” sake rintse idonta tayi tace “kayy tabdi nidai bazan iya ba” “sheeet!” Yace mata sannan yace “ina baki umarni kina cemin bazaki iyaba ko saboda ni saanki ne?”
Qasa tayi da kanta ya kuma cewa “nabaki minti uku kiyi abinda nace kiyi” kashe wayar yayi ta miqe tsaye ta zare rigar baccin jikinta ya rage daga ita sai under siket tajashi zuwa qirjinta ta koma ta kwanta minti uku na cika kuwa ya doka mata kira ta rinqa kallon wayar kafin tayi pick taganshi kwance saman gado yayi daidai da bluethooth a kunnensa.

 

Murmushi yayi yace “cire wannan abin da kika rufemin dukiyata da ita” a matuqar kunyace ta janye siket din yaja wata ajiyar zuciya yace “wow baby bani insha samin a bakina zansha nono Baby” haska masa su tayi sosai ya lumshe ido yana lasar lips yace “dadi baby kinga babynki tunda na baro Lebanon taqi yin bacci bata taci abincinta don Allah tsotseta sosai” haska mata penis dinsa yayi tayi saurin rintse idonta ganin yanda ta wani miqe take haniniya ita kadai yana shafata yana matsa nipples dinsa zuwa qirjinsa yana wani nishi gaba daya ya rikice mata sai shafa qirjinsa yake yana riqe da penis dinsa yana cewa “budemin everlasting budemin vulvo dinki haskomin ciki ruwan nakeson sha haskamin nagani wayyohhhh baby zanci ki dadi ahhhhh” yanda ya rikice mata tanayi masa wani salo yana nishi ba qaramin birgeta abin yayi ba ta rinqa wasa da vulvo dinta tana haska masa yana qara haukacewa yana wani gurnani yana fadin “zan ciki baby budemin ahhhh dannani wayyohh dadi kibani nono nasha bani pupsy naci ahhhhhh….” Wani dadi Marwah takeji itama ji takeyi kamar gata gashi sosai take wasa da jikinta tana nuna masa shima yanayi har ta samu tayi release ta rinqa sauke ajiyar zuciya shima ta rinqa rikitashi har taji ya saki wani ihu ta zubawa penis dinsa ido taga yanda yake tsartuwar sperm jikinsa yana karkarwa yace “ashhhhh everlasting komai naki dabanne Allah yayi miki albarka hakan ma na gde zan samu nayi bacci” lumshe idonta tayi tace “bacci nakeji” murmushi yayi yace “kodai kinajin kunyar mijinki” dariya tayi tace “bye-bye” ta kashe wayar ta ajiye………..

 

 

More comments????
More typing????

 

 

*Mrs Dr M.A…✍????*
[3/20, 5:05 PM] MRS M.K.D: https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/

 

https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/

*FREEDOM WRITTER’S ASSOCIATION.* ????????️
( _Y’anci don cigaban Mata, y’an ci ya d’ara bauta, freedom writters._ )

*( F.W.A)????*

 

*WACECE NI?*
*(SANADIN KUKANA!)*

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button