WACECE NI Complete Hausa Novel
Saqonshi yana fara ratsata ta sake masa jiki sosai suka fara farantawa juna, duk yanda takai da feel dinta Marwan yafita yanda ya rikice mata ya haukace mata yake narkewa a jikinta kamar zai rabata biyu abin ba qaramin dadi yakeyi mata ba sun jima suna wasannin motsa juna kafin daga bisani suka shiga duniyar qarshe, da dabara ya rinqa shigarta saboda tayi bala’in tsukewa wani gardi da santsi yana dibansa yana sakin wani nishi me rikita zuciya itakam zafi takeji amma yanda taga ya susuce tasan kome zatace masa bazai saurareta ba dole taja bakinta tayi shiru ta rinqa taimaka masa yana dibanta da wani rikitaccen salo aikuwa ranar taga ta kanta tayi danasanin biyoshi tafi a qirga tun tana daurewa har saida ta fara kuka amma gogan baimasan tanayi ba qara zungurar ta yakeyi sai daqyar ta samu yati release sannan ya daina pompim nata ya kwanta luf a jikinta yana sauke ajiyar zuciya ta dadi ita kuma tana sauke ta wuya.
So ganin ta jigata ne yasa kawai ya saurara mata ta zame jikinta daqyar ta shiga bathroom tana kuka ta hada ruwa a bathtub ta shiga ta zauna tanajin zafi da wani ciwon jiki hakanan ta daure ta rinqa gasa jikinta har tasamu tadan samu qwari ta fito su Colonel an mayar da mugun yawu har anyi bacci ta lallaba ta shafa mai ta haura gadon can gefensa ta kwanta bacci me dadi ya dauketa itama taji ya matso ya shige jikinta da haka sukayi bacci kasancewar dama dare ya fara nisa.
Da asuba shine ya tashesu sukayi sallah ya sauka qasa ya dauko fresh milk ya kawo mata me dumi da farko qinsha tayi sai hawaye saboda tasan ta kade har ganyenta amma yanda taga yayi kicin² da fuska yasa ta karba tasha ya dake janta suka kwanta ya tsotseta tare da warming nata sosai aikuwa yasha kuka yayi aikin lallashi ta lafe a jikinsa tana kuka tace “Colonel!” Amsawa yayi da “na’am” taja ajiyar zuciya ta kuma cewa “don Allah ka rinqa dagamin qafa Colonel banida lfyr da zan iya daukeka har yanzu inajin ciwon gurin da aka yankani aka ciro min Sakinah please” yanda tayi mgnr ba qaramin tausayi tabashi ba ya rungumeta sosai yace “Insha Allahu zanke daga miki qafa kinji”
Daga masa kai tayi ta sake gyara kwanciyarta a jikinsa yana shafa gashin kanta da haka har bacci ya sake dauketa ya tashi ya leqa gadon daya kwantar da Ukteeh yaga har yanzu baccinta takeyi cikin kwanciyar hankali ya shafa fuskar yarinyar ya nufi bathroom yayi wanka ya dawo yasa kayansa ya fita gdansu Granny ya nufa ya shiga yanata zuba murmushi da kaganshi kasan yau kwanan farin ciki yayi ya zauna suka gaisa da Granny Mu’azzam ya taho gurinsa ya daukeshi ya rungumeshi yace “Son ina kashiga ne jiya akayi babu kai” harararsa Ummuh tayi tace “ina qanwata” shafa kansa yayi yace “batama tashi ba mamanta kuma batajin dadi” kallonsa tayi da sauri tace “batajin dadi?” Qasa yayi da kansa yace “kayy Ummuh kawai ciwon jikine shiyasa ma nazo na daukar mana breakfast”
Numfashi ta sauke tace “Allah ya kyauta gashi can dama yanzu nakeson bawa Shufa yakai muku” miqewa yayi ya kira yarinyar da take musu goge goge cike da mamakin yanda Ummuh bata tuhumesa ba ya bata umarnin ta dauki kayan takai masa mota ta dauka ta fita ya sakai zai fice Ummuh tace “banishi nan kuje kuji da waccan ma itama da ka kawota nan zatafi samun kula” murmushi yayi ya miqa mata Mu’azzam yayi masa bye-bye ya fice da sauri ya shiga motar ya koma gdan.
Har ta tashi tayi wanka tayiwa Ukteeh tana shiryata ya shigo ya tsaya yana kallonta tayi masa kyau sosai ga wata qiba da tayi me daukar hankali baisan sanda ya qarasa ya daki bombom dinta ba yace “yarinyar nan Lebanon ta karbeki wlh kinyi qiba abinki” lumshe idonta tayi ta bude tace “ina kwana” amsa Mata yayi tare da daukar Ukteeh yace “inajin yunwa jiya duk kin qarar dani tashi muje muci abinci” miqewa tayi suka sauko suka baje a parlourn ya rinqa bata abincin da kansa yana janta jikinsa yana shafa cikinta yace “so nake wannan karon ma bugun farko ace na saka qwaina a gurin nan…” Dagowa tayi ta kalleshi da sauri kamar zatayi mgn sai kuma tayi qasa da kanta cike da kunya, suna gama break din ta koma ta kwanta saboda ciwon da jikinta yakeyi mata shikuma ya zauna parlour shida Ukteeh yanata yi mata wasa tana bangale masa baki.
Wayarsa ce tayi ring ya kalleta ya kawar dakai ta katse wani kiran ya sake shigowa ya daga yanata yima yarsa wasa tanata dariya irin tasu ta jarirai yana fadin “mamana maman mamanta mamana tafi ta kowa” ajiyar zuciya Ra’isah tayi tace “jikina ne ya bani kana Lebanon gurin iyalinka Colonel don Allah ka taimakeni ka hadani da matarka mgn daya zamuyi da ita inyaso daga yau kada ka qara hadamu ma na yarda” banza yayi da ita yaci gaba da yiwa yarsa wasa kamar wani zautacce yana dariya, jin dogon lkcn da suka dauka ba tare da yace mata komai ba saima shashancinsa da yakeyi da yarsa yasata cewa “nasan Ukteeh tanada matsayi a zuciyarka da ita da uwarta dama dan uwanta saboda darajarsu nakeson kayimin wannan alfarmar koda kuwa itace zata zama alfarma ta qarshe tsakanina dakai kafin katsewar numfashina Colonel ko inaso ko banaso ruhina gaf yake da katsewa a jikina nasan tsakanina dakai akwai cutarwa laifukana gareka sunfi gaban na nemi yafiyarka a fatar baki Marwan…” Katseta yayi da cewa “nifa na fada miki koma me kikayimin indai tsakanin ni dakene na yafe miki amma bazan iya hadaki da matata ba ki bari mun kusa dawowa idan mun dawo kyazo inda take ki fada Mata abinda kikeso ki fadi Mata” ajiyar zuciya tayi tace “shikenan bazanyi maka dole ba zanyi rubutu a daren nan zan ajiye a dakin ka idan Allah yasa kun dawo kun taddani shikenan idan kuma qaddara bata qara bamu damar haduwa ba ka yafemin kuma ka nemamin yafiyar matarka”…….……..
More comments????
More typing????
*Mrs Dr M.A…✍????*
[3/22, 3:06 PM] MRS M.K.D: https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
*FREEDOM WRITTER’S ASSOCIATION.* ????????️
( _Y’anci don cigaban Mata, y’an ci ya d’ara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)????*
*WACECE NI?*
*(SANADIN KUKANA!)*
_typing✍????_
*Mrs Dr M.A…*
*70-71*
Miqewa yayi da sauri yace “me me kike nufi Ra’isah bangane ba ki bari gobe zamu dawo ga Zahran bari nakai mata” dakin da Zahrah ke kwance ya shiga bacci takeyi tsakani da Allah ya hau saman gadon ya kamo hanunta yace “everlasting tashi Ra’isah tanason mgn dake” miqewa tayi tayi miqa ya kara mata wayar a kunnenta tace “hello” ajiyar zuciya Ra’isah tayi tace “amincin Allah ya tabbata a gareki haske a gdan Colonel Marwan haqiqa nayi farin cikin kasancewarki tare dani Ina alfahari da kasancewata silar hadaki da dan’uwanki Zahrah don Allah badon niba kiyi hqr ki yafemin rabaki da mijinki da nayi, na cutar dake na bataki a gurin mijinki, nayi miki qazafi nayi miki qage nasa an kawo namiji dakinki kawai saboda a rabaki da mijinki a sheganta cikin jikinki, haqana bai cimmma ruwa ba duk da yake nayi nasarar rabakun amma banyi nasarar canza qaddarar Allah ba, sai gashi sakina tayo kama da mahaifinta kamar da ko wanda baya gani zai gane akwaita don Allah badon niba ki yafemin Zahrah na cutar da kaina na cuci mijina nayi zina da auransa a kaina na tafka babban kuskuren da zaiyimin katanga da samun rahamar ubangiji gashi kullum jikina kusantar kabari yakeyi Zahra ya zanyi na gyara tsakanina da mahaliccina bayan nasan Allah baya taba yafe haqqin wani harsai me haqqin ya yafewa wanda ya dauki haqqin nasa,
Zahrah na roqeki da Allan da baya bacci ki taimakeni bayan gushewar numfashina ki fadawa Marwan abinda na dade Ina aikatawa da auransa a kaina ki fada masa dalilin da yasa nayi watsi da haqqoqinsa dake kaina sannan ki nemamin yafiya gurinsa ki roqamin iyayena su yafemin abinda nayi musu Zahrah ki taimakeni ki tsaya akan dukiyata a gina masallaci da ita ko makarantar islamiyyah ko rijiya wacce zata zama sadaqatul’jariyyah gareni na gde Zahra Allah ya rayaki da yayanki da mijinki rayuwa me albarka…”