WACECE NI Complete Hausa Novel
*Free Page*
*P 8*
Toshe kunnensa yayi saboda yanda kalamanta suke dukan jijiyoyin jikinsa da dukkan wata gaba me motsi a jikinsa zuciyarsa tana bugawa da qarfi ya zuba gwiwowinsa a qasa yana furta “Innanillahi wa innah ilaihir raji’un” wato sunan da yarinyar ta rada masa kenan tun kafin tafiyarsu ta fara nisa “mugun miji” me yasashi yimata abubuwan dahar suka sanya ta laqaba masa wannan sunan tabbas akwai gyara cikin lamarinsa dole yayi tsayuwar daka wajen gogewa kansa wannan baqin tabon data shafa masa.
Wasu hawaye masu zafi suka zubo masa a durqushe ya rinqa jan gwiwarsa har ya isa gaban gadon yana wata irin jan zuciya yanajin haushin kansa daya kasa tausayinta ya yi mata mu’amala me sanyi wanda zata zama sadaukarwa kuma sanyi wa zuciyarta ya kamata ace shine mutum na farko da zai tausayawa Marwah a matsayinsa na Wanda yake amsa sunan miji a gareta.
Miqewa yayi ya zauna a gefen gadon yasa hanunsa ya janye pillow din data rungume ta wani zabura zata miqe yayi saurin riqeta cikin rawar murya yace “bi a hankali kada kiji ciwo…” Rintse idonta tayi jikinta na rawa tace “don Allah don annabin Allah ka taimakeni kada ka kasheni banga iyayena ba shine burina na duniya Alh kafin na mutu nagansu naji duminsu koda na second dayane na roqeka ka daina yimin gori zuciyata bugawa zat….” fizgota yayi ya mannata da qirjinsa ya matseta sosai yana wani irin kuka me ban tausayi yace “na…na…nadaina Marwah insha Allahu ko wanine zaiyi miki gori zan tsaya miki kaida fata Marwah nayi miki alqawarin zan tayaki neman iyayenki indai suna duniya Allah Ina roqonka kada ka dauki rayuwata saina zama silar hada wannan baiwa taka da iyayenta inaji a jikina Marwah ba shegiya bace”
Hanunsa yakai ya kunnan swech din dakin haske ya gauraye dakin ya sauke idonsa akanta I suka fada cikin nata da suka kada sukayi jawur duk da kukan ta takeyi saida yaji wani yarrrrr a jikinsa saboda sirrin maganadisun dake cikin idonta hawayene a Idanunta amma batasan sanda tayi murmushi ba saboda sosai taji dadin kalamansa tunda take a rayuwarta bata taba samun wanda ya nuna tausayawarsa gareta ba saishi, shagala yayi da kallonta ya zubawa dimples dinta da kyakkyawar fuskarta ido shakka babu yarinyar tanada sihirtaccen kyau me qawata idanu.
Motsinta ne ya dawo dashi hayyacinsa ya miqe da ita a jikinsa ya nufi bathroom da ita ya direta ya nufi bathtub din tayi saurin wawurar towel ta daura ita sai yanzuma ta lura tsirara take ta durqushe a qasa saboda tsabar kunya.
Yana juyowa ya ganta a durqushe ta dora hanunta akanta dogon gashinta ya zubo har qasan tiles din saida gabansa ya fadi saboda a zahiri ko a qasar turawa da larabawa bai taba katarin ganin mace me irin wannan tsayin gashin ba adan tsorace ya matsa ya dagota yaga da gaske itance hanunsa na rawa ya janye gashin daya zubo ya rufe mata fuska yace “muje na gasa miki jikinki zakiji dadi kuma Zaki dainajin zafi kinji matata” qasa tayi da kanta tare da girgiza masa kai yayi saurin dago fuskarta yayi mata wani ni’imtaccen murmushi yace “ni matsalata banason gardama da jan rai akan duk abinda nake da haqqi akai shiyasa mutane basa gane ya nake Marwah ki fahimceni zakiji dadin zama dani I nace kiyi kawai kiyi” lumshe idonta tayi kafin ta bude idonta ya zame towel din na jikinta ya dora saman anger ya sanya hanunsa zai dagata ta qara rintse idonta harda sanya hannu ta rufe idonta ba qaramar burgeshi tayi ba saboda a duniya yanason mutum me kunya.
Hakanan ya sanyata a ruwan ta kuwa qanqameshi ta saka kuka tana yarfa hanu tana cije lebenta tausayi ta bashi sosai da gaske ne mgnr Helin da ace a gaban iyayenta ya aurota da koshi bai yimata wannan gatan ba da wani nata yayi mata tun gashin da yayi mata na safe shine har yanzu bata samu wani ba dole ne taji zafi ya sake tuno first night dinsa da matarsa ta farko Juwairiyyah ita da tafi Marwah ma cika don a lkcn daya aureta tayi 21 years amma shine ya zauna yayita jinyarta har tsayin sati guda ta warke kafin ya sake nemanta amma ita wannan yar tahalikar saboda rashin imaninsa yaji mata ciwo harda dinki kuma ya sake zuwa yayi fingering nata.
Shassheqar kukanta ne ya dawo dashi daga duniyar tunanin daya lula ya dauke hawayen da suka sake zubo masa saboda duk iskancin Marwan da taqadirancinsa Allah ya dora masa raunin zuciya akan lamarin mace musamman me rauni irin Marwah.
Hanunsa yasa ya share mata hawayenta yace “zafi kikeji ko?” Saurin daga masa kai tayi yayi ajiyar zuciya yace “kiyi hqr zaki dainaji sai a hankali kiyi hqr da halina Marwah don Allah kada kike guduna iyakar jarabata bazan kasheki ba tunda Hameed bai kashe Umaimah ba nima bazan kasheki bi ki dauka cewa inasonki ne shiyasa nake feeling dinki Marwah ina fata kamar yanda Helin tayi mini addu’a ki zama tsanin shiriyata kinji”
Shiru tayi masa batace komai ba sai shassheqar kuka da takeyi yayi ajiyar zuciya ya shiga cikin ruwan ya zauna sosai ya dagota ya kwantar da ita tare da buda qafarta yana danna mata ruwan a gabanta tun tanajin zafi harma ta daina dayata yayi kamar baby ya fita daga ciki ya sake hada wani ya dauki wani turare ya zuba ya zare boxes dinsa ya janyota suka koma ruwan har yanzu idanunta a rufe yake saboda bazata iya kallonsa a haka ba haka ya rinqa wanketa bayan ya gama yimata wankan ya lallabata kamar qwai ya rada mata cewa “kiyi wankan janaba nasan dazu kema kinyi release akwai lkcn dake da kanki zakice min baby zo kacini kana da dadi burarka akwai sweet…” fadawa tayi jikinsa tana tura kanta a qirjinsa ya tuntsire da dariya sosai yace “nina fada miki saikin fada My special Wife zakiji dadina sosai saina mayar dake irina indai zaki dauki karatun idan Ina koya miki kidaina jin tsoron mijinki kinji” batayi mgn ba yayi murmushi yace “itama mgnr zakiyi ta ne tunda nima na saki baki nakeyi miki zance” fita yayi yace “idan kinyi wankan kizo mu kwanta kinji matata” fita yayi ta kunna ruwan tayi wankan tsarkin ta dauro towel amma saboda shirme wai kunya takeji ta fita a haka kawai saita zauna.
Wadrope din ya bude ya dauko wasu matsiyatan kayan bacci ya feshesu da turare yana jiranta amma yaji shiru tunawar da yayi da gidadancinta yasashi nufar bathroom din yaganta zaune akan bathtub din murmushi yayi batare da tajishi ba ya dagata cak yayo waje da ita ya direta a saman stool din mirrow din ya dauki mai ya fara shafa mata tare da janye towel din babu wasa a fuskarsa don haka taci gaba da rintse idonta har ya gama ya dauki shegiyar rigar baccin da bansan uban daya siyota ba saboda a haukana dai sai nake ganin kamar Ra’isah bazata siyawa kishiya rigar nan taja hankalin mijinta da ita ba.
Sanya mata yayi ya dagata cak ya fice da ita daga dakin ya nufi samansa da ita tana mutsul² dinta tana komai amma bai direta ba Saida ya danganata da dakinsa saman gadonsa ya dorata ya kwanta shima tare da kashe fitilar dakin ya janyota yace “yawwa yar qyailata sleep well”
Washegari saboda kulawar da Marwah ta samu da kuma dumin jikin mijinta bata farka ba saida gari ya waye tarrrr shima jitayi ya sanya hannu yana shafa sumarta tayi miqa tare da salati ta miqe zaune ya zuba mata lulu eyes dinsa yana jin sautin bugun zuciyarsa na qaruwa bude idonta tayi akansa gabanta ya fadi ta kalli jikinta sosai tace “wayyoh Allah na shiga uku na” dariya yayi ya matsa jikinta yace “kunya ko zakiga kunya” ya dagota yace “oya jeki kiyi wanka kiyi alwala kin makara sallarki yau saidai ki hada da azahar” agogo ta kalla taga bakwai da rabi ta duro daga gadon ta yayubo blanket din ya riqe ya fincike tare da janyota itama suka mirgina gabadaya ya damqi nononta yana qoqarin zare rigar tayi qwalqwal da ido zatayi kuka ya miqe yace “kada kiyimin kuka muje na tayaki” dagota yayi suka nufi bandakin ta turo baki gaba taja ta cake shima cakewa yayi a gurin ya turo nasa bakin kamar yanda tayi tace “nidai ka fita zanyi abuna da kaina basai kayimin ba” murmushi yayi yace “to naji amma zaa bani morning ko”……………