Uncategorized

YAU DA GOBE 21&22

  ????????????????????????????????????

  ????YAU DA GOBE ????

????????????????????????????????????????


Story & writing by mmn farees

????️21&22

*Kamu day*

….da misalin karfe 4:25 pm” driver yyi parking agdn alh Usman.sadiq yafito dg back sit” fuska bbu yabo bbu fallasa .Yana k’arewa harabar gdn da jam’ar daketa Kai kawo sbd hidimar biki kallo”y’an Mata duk sunsha dogayen riguna na ankon kamun…bbu laifi Sadiq yacanxa sosai”yasake samun kwanciyar hankali da nutsuwa ,yyi gwanin kyau.koda yalura da y’anmatan daketa kallonsa had’e rai yyi “ya wuce part nasu kawai…sbd yadda yakejin zuciyar sa”nason bijiro Masa da son sumayya bacin gobe iwar haka tazama mallakin waninsa…daurewa yyi sbd yanason neman izinin umma ajinma ya shiga part d’in su sumayya yagano twins k’annensa…hjy jamilah dasu jidda zaune suke, jigum jigum tamkar masu zaman makoki”ahaka Sadiq yyi sallama… safeenah tasaki murmushi had’e da cewa oyoyoyo yayanmu! tafad’a tana kallonshi”murmushi yasaki sbd har ransa yanason k’annensa kawai dai abinda yasa bejansu jiki sbd halayen  da hjy jamilah ta d’orasu

akaine”ahankali yazauna fuska asake”byn su jidda sun gaidashi sukafice..hjy jamilah itama cikin murna tace sannu da zuwa ya hanya?yace alhmdllh umma nasameku lfy?”

    Tab’e baki hjy jamilah tayi had’e da cewa to dadai sauk’i”yanzun sbd Allah bazaka yiwa kanka fad’aba!sbd auren agola ne zakazo ka gammu”tun sadda katafi meyasa baka zo ganin gd ba?”

Sadiq azuciyar sa yace Oh halin umma nanan dai”ahankali yace kiyi hakuri umma yanayin aiki yazo da haka”yanzunma ni sbd banaso ace banzo d’aurin auren Yaya Aliyu ba ,yasa nazo sbd nidanshi nazo… yafad’a Yana tashi tsaye sbd besan maganar tayi tsawo”ahankali yace bara naje na watsa ruwa”su su jiddar baza suje gun kamune ko me akeyi naga Mata nata fita….mitss uwar me zasuje suyi”?”cewar hjy jamilah had’e da cewa alh yasiya musu anko kala2 sai kala 2 na fitar biki Amma nace bazasu sakaba…shiru kawai Sadiq yyi” ya fice….



Wata jibgegiyar jibce bak’a  tayi parking akofar gdn alh Usman”Dr Nasir yafito dg gdn baya “yasha Ash d’in shadda y’ar ciki da malun malun”yafito sak a babban abokin ango”anutse ya shiga cikin get d’in…tsaki Dr safana yyi akaro nababu adadadi”Yana kallon agogon dake daure atsintsiyar hannunsa”kallonsa nayi Masha Allah!duk Wanda yagansa yasan angone”lolx…yyi frash”fuskarsa Tasha gyaran fuska ank’atawa sajensa.sanye yake da milk din giznah , y’ar ciki da malun malun ammata aiki da brown d’in zare”sai wani annuri ke fita afuskarsa”amma ransa acunkushe yake…. k’ok’arin bud’e motar yakeyi”sbd yaga inhar basu fitoba”saidai yyi gaba wlh”inbacin jarabar anty zainab wlh dabazaije ba”haka kawai atakura Masa…cak yatsaya sbd hango sumayya da Samira had’e da wasu k’awayen su sun nufo motar”tamkar yarufe k’ofar”amma daya tuna rok’on da dr Nasir yamasa akan Kar yasaki wata b’arakar da mutane zasu gane besan auren…hakan yasa yadan saki fuska Yana k’arewa sumayya kallo”wacce ke sanye da wani tattausan material ,dark purple… ammata gownt har tanajan k’asa”baby face nata tasha make up d’in zamani… friends d’inta sun sakata a tsakkiyarsu….wasu sun k’osa suga waye Wai angon….Dr Nasir kuwa kafin s sumayya su fito”itama ya rok’eta akan dan ALLAH karta yarda su Saida halinsu agaban mutane…

Suna isowa gaban motar”Dr Nasir yyi murmushi had’e da cewa gimbiya Kinga yarimanki yak’osa ki k’araso gashi yabude Miki mota sbd haka saiki shiga kawai ko? yafad’a Yana k’are bud’e murfin….cikin murmushin yak’e sumayya ke dubar motor”gabanta na fad’uwa…amamakinta taga Dr safana ya mik’o Mata tattausan tafin hannunsa”da sauri sameera ta zungureta acinya”kasancewar samirar tasan komai akan auren…jikinta na rawa ta Mik’a Masa hannun…wani mugun shock dg ita har shi sukaji…hakan yyi daidai da Ida shigowarta motar”da sauri ta janye hannunta ta zauna nesa dashi….ko kallon inda yake batayiba”yyinda Dr Nasir yashigo driver sit”yaja motar”kasancewar friends d’inta sun shiga wasu motocin…Dr safana kuwa haushi da takaicine dank’are aransa dakuma haushin k’amshin dayaji natashi ajikin sumayya sai wani Shan k’amshi yakeyi.. yyinda sumayya batasan ma yanayiba!gefen hanya take kallo zuciyar ta na bugawa sbd fargaba had’e da tsoro”Dr Nasir kuwa shiru yyi tamkar bbushi amotar”ahaka har suka iso Gurin da za’a gudanar da kamun…

Byn Dr Nasir yagama parking yabude motar Yana cewa angon sumy !inkaga flashing d’ina pls kufito”zanje Gurin abokanmu…banza Dr safana yyi Masa”yanajin haushin sa”ashe dukda yace Kar yasanar wa abokansu bejiba”Saida yyi inviting d’insu”

Sumayya kuwa cike da jin haushinsa tace Ina wuni?”sbd ammata nasihar tarik’a girmamasa…dama kin iya gaisuwane?”oho !uhmmm ai gobene ko?”zakisan oho”ninike tambayar ki kina femun oho!sbd raini ko?”ni ban rainaka ba”tafad’a batare data kallesa ba”tsaki yaja had’e da sakin murmushi Mai sauti”adedenan wayarsa tayi ringing… k’ofar kawai ya bud’e had’e da cewa inkin gadama saiki fito”waike amarya ko?”zakisan ke amaryace kuwa”gaban sumayya yafad’i”batadai tankasaba”ta fito”ahankali ya rik’e Mata hannu cike da mugunta”da sauri ta kallesa”yazabga Mata harara”jitayi tamkar tasaki ihu sbd azaba”amma bbu halin yi”tayi k’ok’arin fincike hannun Kuma yak’i sak’i…bakin shiga Gurin suka tsaya anan Dr Nasir da sauran abonkansu suka tsaya bayansu…tuni DJ yasaki kid’a gefe guda gamasu asharalle…suna saka k’afa domin isa mazauninsu…Dr Nasir da Sadiq suka Fara musu barin y’an 1K…tuni anty zainab itama da sameera suka rufu…masu photo da vedio suka Fara aikinsu… rukky da saady dake can gefe da face marks afuskarsu suna kallon kowa”ji rukky tayi dama batazoba”musammun sbd yadda taga fuskar Dr safana asake”dakuma rik’e hannun sumayya dayyi har suka zauna…uwa uba Kuma kyawun Sumayyar yad’aga hankalinta sosai..



    Cikin wani yanayi”ta dubi saady had’e da cewa pls mubar girin nan”komai zai iya faruwa natsaya wlh”tab’e baki saady tayi had’e da cewa naga duk kin rude nl,nasan k’ila sbd kyawuntako?”rukky tace Ashe kin lura?”saady tace hmmm karki damu make up ne na bala’i kawai”sbd haka fa sukeyi suk’ara maka”komai karki damu ,da haka suka bar Gurin…Sadiq kuwa yajene sbd yanunawa sumayya yahak’ura da ita musammun intaga bezoba zata iya zargin wani abu yasan Kuma tasan yau yadawo…can gefe Kuma musty ne nane tare da zarah yakashe yatsare…duk irin bak’ar maganar datake Masa besashi barinta ba”sbd kishinta “dayake matuk’ar yi”yakuma sanar Mata inhar tayi k’ok’arin tashi dg inda suke zai kamata !ya d’auketa bbu ruwansa “ya rantse Mata akan zai iya hakan…ita kuwa tasan Sarai zai iya” hakan yasa ta hak’ura kawai…hand bag d’in ta dake hannusa ya m’iko Mata , had’e da cewa gashi muje muyi lik’i”kallonsa tayi tana turo Baki tace nibansaka ko bicika ba aciki….hmmm baby kenan kedai ki karb’a inmunje kya duba ko?”yafad’a Yana tashi tsaye..batace  komai ba”ta karb’a suka nufi Gurin su sumayya dake tsaye atskiyar filin…yaune karon farko da musty yaga Sumayyar…”ahankali yarad’awa zarah cewa baby Kinga kuwa irin dacewar da Yaya yyi babynsa?”zarah batasan lokacin da dariya ta kucce mataba”ta girgiza Kai kawai had’e da cewa hakane”kafin su Fara musu lik’o….hakafa akayi kamu ,komai yyi ,anci ansha ankuma cashe…fans d’in YAU DA GOBE…suma sun bada himmar zuwa da chashewa..lolx.da haka taro yatashi”akan takurawar Dr safana sbd jinsa yakeyi tamkar ak’aya yake ko pics da ayita musu “sbd bbu yadda ya iya ya tsaya kawai…ko a motar ma “bbu Wanda yakula wani acikinsu”sbd tsabar wulakanci saima Dr safana yakira rukky suna firar soyayya Yana rarrashinta akan yadda tanuna kishinta… sumayya kuwa ko ajikinta”sbd tasan dan yak’unta ta Mata yakeyin hakan.. Dr Nasir dake driving Yana sauraren shi”bece komai ba”saidai a ayyana aransa duk randa Dr safana ya fad’a tarkon son sumayya saiya masa abinda baiyi zatoba…wata zuciyar tace da k’yar yasota,kamanta irin baud’add’an halin safana ne?”da haka suka iso gd…ko kollo be ishetaba ta fice tana cewa nasir Saida safe…tabe baki Dr safana yyi alamar ko ajikinsa”dama baya buk’atar ta kulasa…

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button