Zare Da Abawa

Advertisements
Page…..1
Sosae ta kurawa pre-wedding pics din ido se tafiya take tana dawowa takasa daina kallonsu bawai Dan basuyi kyau ba sedan wani Abu dayake mata yawo azuciya Wanda ita kanta takasa gano komeye shi,kalar zurfin tunanin data shiga seyai kamada Wanda babu rayuwa ajikinsa saboda yadda idonta suke kafe akan wayar,metake shirin gane haka?,waye wannan?,fuskarsa ta kuma kallo abinda ke yawo azuciyar ta yakara gudun kafafuwansa,
Kamar taga wani Abu datake masifar tsoro haka ta firgita,
Ohh meela dan Allah kidaina min irin haka kin tsorata ni,
Laimi dole ki tsorata Ai irin wannan zurfin tunanin ko duniyace akanki be kamata kinayi ba saboda kinsan matsalolin dayake janyowa,ni bani wayan naga mekike kallo daya ingiza zuciyarki cikin tafkin tunani haka,
Batareda ta hanataba ta zare wayar daga hannunta,kafin tagama kallon hoton tadago segani tayi ta sake shiga tunani cikin murya Medan karfi wacce nanesa dasu baze jiba tace, SULAIMI why are you like this?,meye acikin wannan hoton dakike kallo haka kina wannan tunanin,meyake damunki?,
Idonta tadan lumshe tanajan numfashi irin Wanda takasa tantance yanayinsa tace,
Meela babu abinda yake damuna tunani nake zaayi auren yayata bananan,kinsan yadda muka shaqu da YAA HUDA bazanji dadiba ace zatayi aure bananan nasan abubuwa dayawa zasu wuceni,
Hmm,meela tasauke ajiyar zuciya,haba laimi sekace baki waye ba?,duk da babu dadi but a condition dinda muke yanzu bekamata ace kindauko damuwa kin rungumeta ajikinki ba karki manta final exam namu na buga mana kofa,yaushe zaki raba hankalinki gida biyu irin haka se kisa ayi mutuwar kasko ai,ke bakici exam dinki ba ke bakije biki ba kinga anyi 2-0kenan,dalla kishare kokuma ki kira Abu kifada masa Dan Allah adaga bikin harki dawo,
Meela bakisan halin Abu bane yanada ra’ayi irinna riqau,bana tunanin ze iya yimin wannan kawai awuce wurin,
Ki gwada dai laimi pls,
OK kodan narabu da nacinnan naki nakira Dan nasan ba kyale maganar zakiyiba,
Dariya meela tayi tace to naji dai Allah yasa ya yadda,ameen let’s get going babe we’ve a lot to do,
NIGERIA SOKOTO
Hello huda ina kofar gidafa,
Kai habibi shine ka tsaya awaje Dan Allah idan kazo karinga shigowa yanzu idan ummu taji kana tsayawa awaje fada zatayi kuma kasan halin Abu ko dukana ze iyayi,yarinyace da bazata wuce shekaru ashirin da biyu ba ke magana awaya,
Uhm wallahi kunya nakeji Noor kizo ki shiga dani,Dan matashin saurayin ya fada,bakine sosae kuma ba kayyawa bane sedai kuma ba mummuna bane yanada kyau daidai kyau irin nasa,lol.
Zuwa tai tashiga dashi har cikin palon babansu se kallonta yake yana ganin duk duniya babu Wanda yakai shi sa’a duk wasu qualities dayake bukata awurin mace tahadasu,ba kyakkyawa ba ba mummuna ba,ba fara ba, ba me tsayi sosae ba ba gajera sosae ba,ba siririya ba bakuma me qiba ba,hips dinta basuyi yawaba bakuma suyi kadanba,yadda yake hango boobs dinta koda akwai kari to daidai dashi ne bayaso suyi yawa,tanada hakora guda biyu daga gaba masu Dan girma Wanda intayi murmushi suna karawa murmushin armashi yanayi kamar yajanyo ranakun aurensu dasuka rage kullum gani yake dare da rana suna kara tsayi,
Kasha ruwa mana kaketa kallona haka karfa kafara ganin muni na,
Tafada cikin muryarta daidai ta mata wacce batayi zaqi sosae ba bakuma ta bude ba,
Indai saboda wannan kike cewa na daina kallon ki toki daina wahalar dakanki domin bazan taba ganin muninki ba,kullum kyau kike karawa a idona,I LOVE YOU NOORULHUDA,
kunyace ta kamata ganin yazuba mata ido gashi yafada mata Yana jin dadi duk ranar dayace yana sonta itama takalli cikin idonsa tafada mai haka dakyar kalleshi tace,I LOVE YOU MORE ZAINUL’ABIDEEN,
murmushi yai daya bayyanarda fararen hakoransa yace,kinada tukwici amma bayanzu ba,dariya tai daidai irinta mata masu class tace se yaushe DEEN?,
Kasa yai da murya yana lumshe ido yace,seranar da kika zama mallakina HUDA,
Da duka hannayenta biyu tayi amfani wurin rufe fuskarta,ohh ni HUDA yaushe DEEN ze daina bani kunya ne?Ashe afili tai maganar seji tai yace,
Akwai ranar da zan tattaro kunyar nan taki nai fatali da ita HUDA,yanzu dai kurubuto invitation card kukawo lokaci na kurewa zankai abugo cos har abuja abokina yace natura mai shine zeyi,
OK insha Allah yau zankira SULAIMI ta rubuto tunda batanan itace zatayi kuma ita zata zabar colour din kayan dazansa a kowane event,
Kuna burgeni keda SULAIMI kalar shaquwarku ta dabance bantaba ganin irinta,
Hmm akwai fahimta sosae a tsakaninmu ne kuma muna girmama juna,
To Allah yabar kauna NOORULHUDA,zantafi ki gaishemin da ummu,
Insha Allah zataji muje inraka ka,
***
Hello Abu barka da warhaka,
Bar kadai autar Abu ya makaranta dakuma shirin exam kuna karatu daiko?,
Alhmdllh Abu munayi kutayamu da addua,
To Allah yabaku sa’a SULAIMI,fadamin abinda kikeso naji alamar akwai magana atareda ke,
Uhm Abu nace Dan Allah adaga bikin yaa HUDA har indawo banaso ayi bana nan,
Saboda kece amaryar kokuma ango?,meyasa ke bakida tunani ne?,to bari kiji karki kara kirana kimin wannan shirmin niba karamin mutun bane kuma kimaida hankali kiyi karatu sosae kinajina?,
Eh tace dakyar jin yadda zuciyarta da bakin ta suka yimata nauyi,
Meela dake gefe ta dawo kusa da laimi tace ya amince?,shiru tayi ganin yadda idon laimi yai ja,what’s up babe meya faru,
Kinja anmin fada
Seda nace miki Abu baze yadda ba kika nace sena kira aiga abinda kika jamin nan mango head kawai,
O’o yi hakuri Besty laimi bansan haka Abu zemiki ba kiyi hakuri yanzu kizo muje muyi karatu idan munkoma naija a gidanta zamu sauka,
Uhm barin kirata ma,
Yaa HUDA ya shirin amarci?,uhm laimi ta muna tayi bakya nan duk banajin dadi dama inada niyyar kiranki kirubuto invitation kituro min ta WhatsApp zan turawa babydeen abugo invitation din then kiyi tunanin kalar kayan dazansa ranar walima da dinner,
Kai yaa HUDA duk nikadai to shikenan bari zuwa dare zan turo miki yanzu zamuje wurin karatu ne,
To shikenan Allah yabaku sa’a sweet sis babydeen yace nagaisheki,
Ohh kice ina gaidashi kuma inabinshi bashin kayan fitar biki da kudin liki duk ya ajiye min nawa,
Dariya tayi tace angama autarmu,
Sallama sukayi tashiga tunanin pic dinda aka turo mata ita dai wani kalar Abu takeji Nada ban azuciyarta,
Follow me on wattpad @ safiyyahgaladanchi16.
Luv u oll my people.
[12/24, 10:54 PM] SophieG❤: ZARE DA ABAWA
Story and written by SophieG
Page 2
A nutse ta rubuta invitation card din tatura mata tareda colour din kayan daya dace da kowane event,ta turawa kanwar mamansu dataje Dubai siyayya acan za a dinko mata kayan,
Biki ake ba kama hannun yaro lokacin kuwa su laimi kai yasoma zafi dukda sun kusa kammala exam sedai kowane event ana gamawa kafin su kwanta seta turawa kanwarta pictures din ranar,
Ranar dasu laimi zasuyi exam din karshe aranar akayi dinner dakyar HUDA ta iya jira aka kammala ko kayan jikinta bata cire ba ta turawa laimi pictures,
Laimi tana kwance murna fal ranta sun kammala exam tama kasa bacci se chtn take da frnds dinsu na nan,
Dasauri tabude massage din HUDA sedai batayi murna yadda ta saba ba,batasan dalilin ba pictures din gasunan irin so romantic dinnan,wani yarike qugunta ita kuma ta saqalo hannunta ta wuyansa suna wa juna wani kallo irin na masoya,wani kuma yariqo qugunta ya daga ta sama suna kallon juna da murmushi sosae a fuskar su,wani kuma tana saman stage a hall dinda akayi dinner shi kuma yasauko ya riqo hannayenta duka biyu ta zuro kafarta daya zata sauko daga stage din,