WUTSIYAR RAKUMI 43

A yau sukai niyyar komawa amma sai Abba ya hana akan wani dalili, yace su bari sai gobe lahadi saisu koma tunda dai babu makaranta.
Wannan dalilinne ya saka su Ummukulsoom shan barcinsu suka ƙoshi har tashin hantsi.
Ummukulsoom ce ta fara farkawa, gidan tsitt babu wata hayaniya, dama sunsan Abba da Attahir da Zaid zasuje wajen wani ɗaurin aure, Ummi da maman Ahmad kuwa sun fita karɓo kayan gyaran jiki da Ummi keson su Ummukulsoom su fara idan sun koma legos, hakan yasa daga Bily sai Ummukulsoom kawai a gidan……..✍????
⛹????♀️⛹????♀️⛹????♀️Hummm babu editing, na makara yau, kunsan mai iyali.????????????♀️
_ZAFAFA BIYAR MASU ZUWA A HALIN YANZU????._
*ƊAURIN ƁOYE!* (Safiyya Huguma
*SAUYIN ƘADDARA!* (Hafsat rano)
*KAI MIN HALACCI!* (miss xoxo)
*BURI ƊAYA!* (Mamu gee)
*WUTSIYAR RAƘUMI..!* (Bilyn Abdull)
????????karku bari ayi babuku
*ga mai buqatar littafan zafafa biyar dukansu ko wasu daga ciki sai ya biya 500 ga dukka litattafan,ko 200 ga littafi daya,ko 300 ga littafi biyu,ko 350 ga liitafi uku,ko 450 ga littafi hudu*
*za’a tura kudin ta wannan accnt number din*
Hafsat kabir umar
0225878823
GT bank
Saika tura shaidar biya ga wannan number
08030811300
Ga masu turo da katin waya kuma zaku tura katin MTN ta wannan number din
07067124863
*_ƴan Niger kuma_*
_ZAKU BIYA NE DA KATIN;_
*_MTN ko MOOV_*
*Novel 1 Naira 200 = 350fc,*
*Novel 2 Naira 300 = 500fc*
*Novel 3 Naira 350 = 550fc*
*Novel 4 Naira 450 = 750fc*
*Novel 5 Naira 500 = 850fc*
_TA NUMBER;_
*+22795166177*
Da zarar kin biya kai tsaye zaki tsinci kanki cikin gidan da zaki samu littafin da kika biya.
*Karki bari ayi babu ke, Abari ya huce shike kawo rabon wani*????????????????????????
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*????????????