NOVELSUncategorized

WUTSIYAR RAKUMI 59 & 60

     Rayuwa gasu Ummukulsoom sai dai ace Alhmdllh, dama tuni sun dawo Abuja da zama, shiyyasa ko yaushe ƙafarsu na kd da ɗilau, ita da yara dama uban gayyar Amaan, aduk ƙarshen watan duniya a kd suke yinsa ko ɗilau ko Ajiwa, da anyi hutu kuwa yara na gidan Momcy kosu tafi ƙauye, dan Ummukulsoom tace ƙauye shine gatan kowa, rayuwa a cikinsa babbar makarantace da mutum baya iya mantawa, dan haka take son a koyaushe yaranta su rayu a ciki koda bata tare dasu.✍????????????????????????????‍♀️????????????⛹????‍♀️.


*_ALHAMDULLAHI ALA KULLI HALIN_*

     Godiya ta tabbata ga ubangijin al’arshi daya jagoranci hannayena da ƙwakwalwata wajen kawo muku wannan gajeren labari, Abinda na faɗa dai-dai ALLAH ya taramu a ladan, wanda nai kuskure ya rabbi ka gafarceni????????????

*Gai suwa tare da fatan alkairi da jinjina ta kai gareku masoyan ƙwarai, lallai kun nuna mana halacci irin wanda zuciya bazata taɓa mantawa dashiba, dan mun tabbatar akwai tarin masoya tare damu waɗanda idan zamu ƙare rayuwarmu wajen rubuta free novels wlhy bamuyi asara ba, ALLAH ya saka da alkairi yabar zuminci na har abadan*


_Duk wanda na ɓatama rai a lokacin rubuta wannan buk ya yafemin, nima na yafema kowa, wlhy har waɗanda suka zagemu ba tare da mun aikata musu komaiba ni dai Bilyn Abdull na yafe musu, koda ace sun aikata mummunar magana mafi munine a gareni, nima ina fatan ALLAH ya yafemin nawa kurakuran sanadin yafe musun danayi, dan ALLAH wanda duk na ɓatamawa ya yafemin, dan zata iya yuwuwa wannan shine novel ɗin Bilyn Abdull na ƙarshe a rayuwa, bani da tabbacin ganin wayewar gari balle dogon buri, ALLAH ka gafarta mana zunubanmu baki ɗaya????????????_


*_Ka ƙyautatama wanda ya munana maka koda shi ALLAH bai basa fahimtar gane ƙyautatawar kai masa ba, murmushi sadaƙa ne, hakama ƙyaƙykyawan kalami sadaƙa ne, ƙautata zato sadaƙa ne, riƙe harshenka daga aibanta waninka ma sadaƙa ne, yafiya ga al’umma koda sun shekara dubu suna munana maka sadaƙa ne, ALLAH ka bamu damar yin sadaƙa koda bata kuɗi bace muyi da ayyukanmu????????????_*





*_I LOVE YOU IRIN TRILLIONS ƊINNAN MY GUYS, ALL ZAFAFA NA CEWA I LOVE YOU WUJIGA-WUJIGA, MAZGA-MAZGA, MARASA IYAKA????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????._*

(function loadPageAds() { return afriPageAds({ ‘pid’: 8612, ‘uid’: 9740, ‘t’: ‘300 by 250’, ‘url’: ‘https://2gnblog.blogspot.com/’ }); }());

*_I miss you????????⛹????‍♀️⛹????‍♀️????._*


*_Writer_*

1-Rashin sani.
2-Auren ƙaddara ko biyayya?.
3-Ƙanwar uwace ko kishiyar uwa?.
4-Ban saketa ba!!.
5-Nawaff!!.
6-Ni da aminiyata!!.
7-Kukan kurciya….!!.
8-Sabon Al-amaree!!.
9-Karayar arziƙi!!.
10-Abdul-maleek bobo!!.
11-Siyasa ko ƙabilanci?!!.
12-Ciki da gaskiya….!!.
13-Sanadin bikin salla!!.
14-Raina kama…..!!.
15-Mutum da duniyarsa!!.
16-Wutsiyar raƙumi….!!.




*_Bilyn Abdull ce????????????_*

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button