LabaraiTech

Yadda Zaka Hana Kanka Ganin Bidiyo Ko Hotunan Batsa A Google

Sanin ku ne a zamanin da muke ciki yanzu batsa ya yadu kota ina musamman shafukan sada zumunta na wannan zamanin.

Shiyasa muka dan binciko wani hanya da zai baka daman hana kanka kallon bidiyo ko hotunan batsa a Google.

Sanin kanku me Google waje ne na bincike da neman wassu abubawan da ya shegewa mutum duhu zai iya kasancewa kaje neman wani abu daban amma sai kaika yakai ka inda be dace ba ko abunda ya shafi batsa to insha allahu yau zamu nuna muku yadda zaku kanku kallon bidiyo ko hotunan batsa a Google.

Indai kayi wannan setting din koda sunan abun batsa ka nema a Google to bazaka taba ganin shi ba bazai ma nuna maka ba.

Ta cikin browser da kake amfani zaka saina rubuta Google.com zai bude maka cikin sa.

Idan ya bude saika shiga Settings zai fito ma da wassu options.

Saika zabi Search Settings nan take zai dauke ki zuwa wani shafi.

Ka kula da kyau zaka ga inda na nuna da zanen alamar yana kan inda aka rubuta show explicit results.

Saika dawo dashi kan Hide Explicit results.

Bayan kabi yadda na nuna a sama saika tafi can kasa zaka ga inda aka rubata Save  saika danna shikenan ka gama.

Yanzu ka koma cikin browser ka gwada search na wani abun batsa zaka ga yaki nuno maka komai game da batsa abunda yafi bidiyo da hotuna da sauran su.

Please ku turawa abokan ku dan suma su mafana mungode.

[ad_2]

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button