Tech and Guide

Yadda Zaka Sayi Bonus A Airtel

Yadda zaka sayi Airtime bonus naira 100 a matsayin 500

Wannan wani tsari ne da Airtel sukeyin sa bama Airtel bama Airtel kadai ko MTN ana iya siyan bonus

Kuma zakayi Kira da shi kamar yadda zakayi Kira da normal Airtime Haka shima bonus din zakayi Kira tura sako Duka da shi

Yadda zaka siya

Farko ka Sami sim din ka na Airtel sai ka Danna *234# sai kayi reply da 1 wato Wanda aka rubuta talk more
Bayan kayi reply da 1 Nan ma zaka sake reply da 1

Kana Yi zakaga sun maka congratulations ma ana bonus ya sayi

Nan take zasu dauke naira 100 su baka bonus 500 kuma zaka iya Kira fa shi browsinga da Kuma tura sako

Fatan alkhairi gareku Yan uwa

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button