Labarai
Yadda zaman kotu ya kasance da dan Chaina makashin ummita yar jihar Kano
Yadda zaman kotu ya kasance da dan Chaina makashin ummita yar jihar Kano
@Hausadailynews An gudanar da zaman kotun da dan Chaina makashin ummita yar asalin jihar kano, A ranar 4 ga watan Oktoba 2022.
Ana cigaba da zan kotun dan chaina Mista Geng Quanrong wanda ake zargi da kashe wata budurwa mai suna Ummita yar asalin jihar kano.
Kuma ya kashe ta ne ta hanyar caccaka mata wuka, kamar yanda rahotanni suka tabbatar.
Yadda kotu ta zauna domin shari’ar dan Chanan da ake zargi da kisan budurwarsa Ummita a Kano.
An dai dage zaman kotun har zuwa 27 ga watan Oktoba domin samarwa Mista Geng Quangrong, wanda zai yi masa tafinta daga turanci zuwa Chanisanci.
Hoto: Salim Umar Ibrahim