NOVELSYAN HARKA COMPLETE

YAN HARKA COMPLETE

YAN HARKA COMPLETE Romantic story

Kuyi manege

anguwa naje banyi tunanin ma zan samu yin Typing ba sai Kuma gashi cikin i’kon Allah na samu nayi Inna matukar Alfahari da add’uar KU gareni ana mugum taren Nan, inna yin KU i’rin totally d’innan Rabbi ya bar mu har Aljanna

AISHA J B*
💗💗💗💗💗💗
“YAN HARKA
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
[Romacing Love Story]

STORY & WRITTEN
BY
AUNTY AISHA J B

FREEDOM WRITTER’S ASSOCIATION. 📕🖊ï¸?
( Y’anci don cigaban Mata, y’an ci ya d’ara bauta, freedom writters. )

        *( F.W.A)🖌*

https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/

🅿️___33_34,

Cikin tsananin, jin dad’in bakinta, ya zame rigar jikinta kasa gangarowa yayi da k’ansa kirjinta wani wawan ajiyar zuciya ya sauke, Lokacin da ya d’aura harshen sa k’an nipples d’in ta, kusan suma yaso yayi Nan ya fara wasa da k’an nononta yana jujjuya harshen sa, sheshek’an kukanta ya fara ji a hankali badan yaso ba ya d’aga kansa daga nononta wayen fisk’anta ya bi ya lashe Tass, sannan yayi magana cikin, sannin murya yace. “Menen to?â€?. dak’er na tureshi daga jikina Sannan nace. “Haba dan Allah meyasa kake min, HK? yanzun i’dan wani yazo ya gammu fa?â€?. Ransa a bace yace. “Haram NE?”. Girgiza masa k’ai nayi cikin daka tsawa yace. “bud’e baki zakiyi ki bani Am’sata Haram ne nace?â€?. Cikin rawar murya nace. “a’a”.
“To daga yau ya duk abinda zanyi dake kika Kara katse min hanzari hammm”. bay karasa maganar ba ya sauka daga k’anta da sauri ta Gyara rigan jikinta, tare da seta k’anta jin ana murd’a kofa Hajiya ce ta shugo Sannan tace. “Habeebah kije matar Abdullahi na niman ki”. Da sauri ta mike ta nufi part d’in, da tsayawa tayi a bakin kofar tare da fad’in. “Assalamu Alaikum”. Daga ciki aka Am’sa tare da Bata izinin, shiga d’age labulen tayi sannan ta shiga wata matashiyar Mata CE zaune a Kan kujera2str durkusawa Nayi sannan nace. “Aunty Fiddo gani?”. Hannun na ta kama tare da zaunar dani Kan kujeran dake zaune cikin murmushi tace. “Amariyar Babban yaya yau za’a ware a barmu da kewa”. Sunnan da k’aina nayi kasa cik’e dajin matsananciyar in banda i’ta da Ya Abdullahi sai Ogan Babu Wanda yasan wannan batun ya gargad’i kowa da k’ar wannan maganar ta fito fili har sai zuwa lokacin, da dashi k’ansa zai fallasa sirrin dake B’oye, maganar ta ne ya katse min tunanin da nak’e, “Beebah kiyi hankali da matar Gidan dan wlhy Halin ta babu kyau Bata da mutumci ko kad’an karki yarda ki bada kofar da zata Fahimci wani abu tsakanin ki, da Habeeb, bata k’aunar talaka ko kad’an, shiyasa ma kika ga tana korar yan Aikin Gidan, ke Hatta masu kula da Gidan i’dan mijinta baya gari korarsu take yi Saboda wani dalilin ta na daban sannan Kuma tana da wani boyayyen hali bazan fad’a miki ba Amma na Baki dama ki bita a sannun zaki gane, ki kula ki i’ya takun, ki karki yarda da Zama Babu Himar (hijjab), a jikinki ki kame k’anki Babu ruwan ki da Kowa sannan rik’e Azkar d’inki nasan ki kina da rik’on Addini ki Kara ak’an wanda na sanki dashi ki rik’e tafta ki ringa kula da k’ankiDuk abinda yace kiyi ki masa mud’den bay sabama Shari’aba, Babu ruwanki da kawaye ko samari kinsan matsayin ki”. Shawar-wari ta ringa bani wani abin ma duk bana fahimta Am’sa Mata kawai nake yi, wasu abubuwa ta bani wannan fari ne kamar madara amma ba madarar bace wai tsumi zan riga Sha so Uku a Rana sai Kuma wani Abu may kama da Zuma sai d’ai shi wanna yana da wasu abubuwan a cikinsa, horn muka Fara ji ba gaggautawa mik’ewa nayi da sauri Sannan nace. “Nagode sosai Aunty Fiddo saduwar Alkhairi”. Karamar waya ta bani tare da fad’in. Ki rik’e zamu ringa magana Amma ki boye ta”. GyaÉ—a Mata k’ai kawai nayi Sannan na d’au Himar d’ina dake d’akin ta, muka fito tare Hajiya na tsaye karasawa nayi inda take Sannan nace.

“Shikenan Hajiya sai yaushe Zan ganki”. Murmushi tayi Sannan tace. “Zamu ringa waya insha Allahu nasiha i’tama tayi mini sosai Sannan mukayi Sallama da ‘yan Matan Gida ji nayi ma kamar karna tafi, shi kuwa ya kulu i’ya kuluwa sai danna horn take kama hannuna Aunty Fiddo tayi muka Nufi Gurin motar cikin Zolaya tayi magana kasa² tace. “Ango a kula karama CE kar Amana barna duk da nasan baka HARKA da kananun kwari”.

Shafa k’ansa yayi Sannan yace. "Firdausi manya i’dan ta kama Dole za'a HARKA da kananun kwari kodan rage Zafi ma". Murmushi tayi Sannan tace. "Haba Babban yaya kar Ashige mu abari mu Kara gaba muna fa Sha takwas ne kaga bamu i’sa Zama YAN HARKA ba Tukun".

“Fiddo kenan yanzun ba kamar da bane zamu zaku i’ya HARKA sai d’ai inna tausaya muku dan za’a shata a Hannun mazaje”. (kuttt lallai anyi ‘yan iska anan ba Fiddo ba ba Habeeb ba nikan har kun bani Kunya Yasin, za’a shata a Hannun mazaje nufinsa za’a Sha wahala shid’in Babu sauki yanzun ba’zai i’ya hakuri kamar da ba),

Fiddo tace. “Likita Bokan turai, kana sha’aninki mud’ai abi sannu karka ballo Mana b’arna ko da yake zaku d’inke da zaran kun barke”.

Lokacin d’aya suka kwashe da dariya nid’ai gaba d’aya na kasa nage Kan, maganar su duk ban fahimta ba, kallo na tayi sannan tace. “Beebah Alalh ya tsare hanya”. Bud’e min motar tayi nashiga Gidan gaba sannan mu kayi bye bye a guje ya ja motar muka hau kan, titi Babu wanda yayi magana a cikin mu can munyi nisa da faiya barci ya d’auke ni har na kwanta a jikinsa ban sani ba, gayara Mata kwanciya yayi cikin shauki ya cigaba da tukin sa, cikin barci na Fara jin ana shafa fuskata da sauri na bud’e i’dona mikewa nayi daga jikinsa Inna mika tare da bankaro kirji, kura min i’do yayi sosai Sannan yace. “Uwar barci mun i’so”. Ware manyan i’donuwa na nayi sannan nace. “La Ashe Babu nisa”. Kallo na yayi sanna yace. “Nasan duk wasu abubuwa Fiddo ta fad’a miki Dan Haka ki i’ya ta kunki”. GyaÉ—a masa k’ai nayi Sanna muka fito yaran sa yasa suka kwashi kayana suka shiga dashi Cikin Gidan,

★★�
Matsowa yayi kusa da Ni har jikinmu na gugan, juna kura min i’do yayi Babu ko fittawa daga fiskata ya fara kare min kallo i’donsa ne ya tsaya Kan kirjina kwantar da kujeran da nake yayi na tafi luuu kamar zan fad’i shima bina yayi tare da kwanciya a jikina, Ajiyar Zuciya ya sauke zuciyar sa na ingizashi Amma sam yaki yarda da shawarar zuciyar tasa Amma baya tunanin zay iya aikata Hakan, hannunsa ne ya fara yawo ajikina shuru nayi Amma inna jin Zuciyata na wani i’rin Bugawa kamar zata faso kirjina ta fito waje, bakina da nasa ya had’e ya Shiga bani wani i’rin hot kiss, Nan da nan jikina ya fara rawa inna son turesa Dan har ga Allah bana jin dad’in, hakan, sai da yayi yanda yake so sanna ya barni Gyara jikina nayi tare da seta Nutsuwa ta, muryan say kasalance yace. “Muje”. A tare muka fita muka jera gabana sai fad’uwa yake yi bansan meyasa ba, Tura kofar falon yayi tare da Sallama wata matace Naga tazo da gudu Amma gani na sai yasa ta tsayawa turus, wani i’rin kallo take bina da shi Sannan tayi magana cikin yatsina fuska tace. “Ke………..

kuyi hakuri my fan’s bana muku Typing da yawa wlhy bana da lokaci sosai abubuwa sun min yawa amma da zaran na dawo normal zan muku kokari na gode kwarai da nuna kaunar ku gare ni rabbi ya barmu tare

Comment & Share

AISHA J B
💗💗💗💗💗💗
“YAN HARKA
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
{Romacing Love Story}

STORY & WRITTEN
BY
AUNTY AISHA J B

FREEDOM WRITTER’S ASSOCIATION. 📕🖊ï¸?
( Y’anci don cigaban Mata, y’an ci ya d’ara bauta, freedom writters. )

Previous page 1 2 3 4 5 6 7Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button