NOVELSYAN HARKA COMPLETE

YAN HARKA COMPLETE

YAN HARKA COMPLETE Romantic story

        *( F.W.A)🖌*
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/

🅿️__35_36

“Kece ‘yar Aikin…?” da sauri na Kalli Habeeb kawar da K’ansa yayi gefe Sanna yamin alama da i’do inna Am’sa Mata Kenan, ciki ciki nace. “Ey Nice”
“Meye Sunan ki?
“Ya matsayin karatun ki?”
“Inna fatan kin, i’ya girki?”
“Inna fatan kin i’ya Gyara, Gida”
Duk lokaci d’aya ta jero Mata wannan tambayar kawar da k’aina nayi daga Kallon, kulullan da take min sannan nayi magana cikin Sanyi muryata nace . “Karatu na i’ya sak’andiri na tsaya tsafta sai Wanda ya zauna dani zai fahimta girki sai Wanda yaci Zai gane An i’ya ko ba’a i’ya ba Gyaran gida sai kace ba mace ba Duk macen da ta Am’sa sunanta mace Dole ta i’ya su (durun,wan can gaskiya kin burge yarinya) Name na Kuma Beebah Ta ALLAH” a fak’aice Habeeb ya kalleni i’do d’aya na kashe masa Sannan na masa Sassanyar murmushi lip’s d’insa ta lashe Sannan ya kura Mana inda yake matukar burgeshi Kallo wato Kirjina, duk cikin minti d’aya kacal mukayi musayan Kallo kawar da K’ansa yayi i’ta kuwa matar Gida tace. “Very good” wani d’aki ta nuna min da Hannu sanna tace. “Kije ki aje kayanki sai ki d’ora Mana Girki babu sauki zaki Fara aikin daga Yau dan jibi zanyi tafiya Sanna Kuma bana son i’dan Inna tare da Mijina in ringa ganin ki kina jina Ko” wani tukuk’in bak’in cikine naji ya tokare ni a kirji cikin Zuciyata nace . “Buran’uban Can…? Mijinki ko Mijina?” A Zahiri Kuma sai nace Mata . “Toh Aunty”

Fad’awa tayi jikinsa da sauri na kawar da i’dona tare da d’aukan jakata na nufi masauki na cikin Zuciyata inna Ayyana i’rin zaman da zamuyi dan gaskiya bazan d’auki reni ba tunda dani da i’ta Babu Wanda yasan wacece ta fari, wacece i’giya Uku ya fara Hawa k’anta,


D’aki ne mekyau ciki da falo da toilet katon Katifa ne a kasa sai Hdrf ajiye jakan kayana nayi na nufi Toilet nayi Alwala Sallar la’asar nayi Wayar da Aunty Fiddo ta bani na kunna tare da Kiran layin ta ringing d’aya ta d’auka tare da fad’in. “Hello Beebah kun i’sa ne”

Murya a Sanyaye nace . “Ey Aunty Fiddo inna yini” murmushi tayi Kana tace. “Lafiya lau ya gajiya?”
“Alhamdulillah Aunty ya su Hajiya da ‘yan Matan Gidan”.
“Duk suna lafiya”
“Toh a gaida min su”
“Ok zasu ji kid’ai yi a hankali karki bar wani kofa da zata gane ko ta fahimta”
Murya ta a Sanyaye nace. “insha Allahu Aunty zan kiyaye” A haka mukayi Sallama wayar na kashe Na ajiye Juyowar da zanyi naga mutum a tsaye wage Baki nayi Zanyi i’hu yayi Saurin rumgumata jikinsa tare da d’aura Hannunsa k’an lip’s d’ina yace. “Shiii” Ajiyar Zuciya na sauk’e.

Kashe hutar d’akin yayi Nan d’akin, ya koma dulun inna rumgume a jikinsa ya nufi window ya sauk’e labulen turani nayi na fad’a k’an Bed himar d’in jikina na ya Cire ,

Ni d’ai shuru na masa kirjina na wani i’rin bugawa rigar jikina ya fara kok’arin cirewa rik’e masa Hannu nayi duk da acikin Duhu ne hak’an bay Hana ni Ganin yanda fusk’ansa yake d’aure ba.

Shuru nayi tare da Sakin Hannunsa cire rigar yayi ya rage daga ni Sai Zani A hankali na fara sheshek’an kuka baya kulani ba sai ma Hannunsa dake yawo a Sassan jikina Kara volin kukan nayi gani kawai nayi ya d’afe k’ansa tare da fad’in.


“Haba Beebah ki bari na samu Nutsuwa mana inna cik’e da bukatar ki kuka nake masa wi wi hawaye duk ya jika min fukata harshen sa yasa ya lashe Hawayen Sannan yayi magana murya a Sanyaye yace. “Kina son tsinuwar Allah da mala’iku su wau k’anki Ko”

Murya a shak’e nace. “A’a”
“Toh Menene na Kuka bayan k’insan ba Haram nake Aikatawa ba” shigewa jikinsa nayi Sannan nace. “Shik’enan ni bana da ‘Yanci a Gidan Mijina haba ka duba wanna lamarin Mana yar Aiki fa nice ‘yar Aiki tsaban bana da daraja da kima a i’donka” Ajiyar Zuciya Mai k’arfi ya sauke Sannan yace. “Kiyi hakuri kiyi hakuri ki d’auki hakan, a matsayin Kadd’ara..” katse shi nayi da fad’in. “Humm Habeeb Kenna wato Kadd’ara naji Amma in tambaye ka Mana”

K’ansa na tsakiyar Nonuwanta cikin Mutuwar Jiki yace. “inna jinki”
“Wacece ta fari tsani na da i’ta” d’agowa yayi a firgice bay tammanin wannan maganar daga bak’inta ba wani kallo ta watsa masa tare da ture sa d’aga jikinta Sannan ta Kuma cewa. “wacece ta fari Kuma wlhy bazan zauna A matsayin ‘Yar Aiki ba sai d’ai duk abin da zai faru ya dad’e bay faru ba Yau sai d’ai ayi wacce za’ayi Sannan Kuma ka fad’amin matsayi na.

A hankali ya zo har inda nake tare da had’a Ni da jikinsa murya a matukar Sanyaye yace. “Habeeba Dan Allah mu bar wannan maganar please bana Son Hayaniy…” Bay karasa ba nace. “Na rantse maka da Allah yau k’an babu wani sassauci ka fad’amin wacece ta Fari shine nake Son sani yanzun” gaba d’aya ya rikice masa ta fita a giya rasa yanda zai Mata yayi gashi taki barin sa ya samu nutsuwa tattare da i’ta……..
* Ai Hausa Novels ****
**? *

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Visit > https://iganyabusinesshub.org/

Previous page 1 2 3 4 5 6 7

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button