YAYAR MIJINA NA AURA HAUSA NOVEL

YAYAR MIJINA NA AURA HAUSA NOVEL

yau kwana4 da batan mnl spn ta fito jikinta babu kwari duk tayi baki ta rame. idanuwanta wayanda suka gaji d kuka duk sun kode kamar ba sapna ba..

tana fitowa suka ci karo da hamra…hamra ta kura mata idanuwa…ayya my spy kin rame wallahi..wai haryanzu baaga mnl ba ..tanumfasa tare da dafata .wallahi ina tabbatar miki idan nasan wanda ya daukemin meenl sai na kasheshi wallahi kowaye kowani matsayi ne dashi awajena….hmr ta numfasa koda kuwa nice spy????….koda kuwa kice….tabb yanzu harkinyi sabo da mnl akaina….hmmm ….mnl jini jikina ce kekuma. kawatace..so kidena hada kanki da ita..tana fada tana rufe kofar..

tunda najilil yadurgusa gaban officer yake godiya bisa abun alkhairi takardunsa wayanda suketa haska excellent yakuma dubasu yana dariya da tsallan murna tabbas yau ce ranar da yakamata nanuwa allah godiya…yayi waje aguje..yana murna…tare da furta …..lallai komawa NIG babu fashi….

fellow my in Page21

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12

Leave a Reply

Back to top button