AMANAR AURE HAUSA NOVEL

AMANAR AURE 15-16

??15 and 16??

Number data rubutawa HMM taduba baya online amma yabar mata sakon cewa yau su hadu karfe shabiyun dare, akwai magana, kuma yaga pic yagode”

Tagyara kwanciya tayi, tai ajiyar zuciya sannan taci gaba da chart dinta,
Tajima tanayi da samarinta, dakuma kawayenta,
Sannan taji ankira sallar la’asar, amma taki ajiye wayar haka taci gaba da chart har aka tayar da salla, aka gama kamar ba a kunnen akayiba, ko motsawa batayiba, balle tasa niyar tashi tayi sallah,

Saida tagaji sannan tatashi ta ajiye wayar akan gado tanufi bandaki tayi alwala, tun acikin bandaki takejin karar wayarta, amma taki fitowa saida tagama alwala sannan tafito,
Tataras anmata, 3miss call,

Zare ido tayi alokacin data duba number babu shakka number guy din nan ce wadda yayi mata maganar banza a Whtsapp chart tayi block dinsa, dafe baki tayi tana mamaki tace “nashiga ukku”

Dasauri tashiga blacklist tasaka number shi sanann tajiye wayar tajanyo sallaya tafara sallah,
Bayan tagama sallah, tadanyi adu oi sannan takara janyo wayarta tana kallon pic dinda sukayi dazu ita da kawarta amrah,

A hakali taji anturo kofar dakin anshigo,
Hilal ne rike da jakar aiki a hannunsa alamar gajiya ta bayya a fuskarsa karara, tashi tayi, tai masa sannu dazuwa, sannan takarbi jakarsa, cike dajindadi,
Hilal yakarasa bakin gado yazauna, bayan takai jakar a mazauninta,
Ameela tazo tazauna kusa dashi tana murmushi “Dee mezakayi wanka, ko bacci ka huta domin naga alamar kagaji.”

Hilal yajuyo ya kalleta cike da kasala yaja tsaki, kamar mai rowar muryarsa yace ” wanka zanyi, kuma idan nafito zanzo muyi fira kafin sallar magrib”,

Ameela tace “to shikenan, bari na hada maka ruwan zafi” tana karasa maganar tatashi tanufi bandaki, bada jimawaba tafito tace “Dee evry thng is rdy”

Hilal yatashi yacire kayansa ya daura tawul yanufi bandaki,
Bayan yafito suka zauna sukayi fira irin ta mata da miji, har zuwa magriba, sannan hilal yafita yaje masallaci yayi sallah,
Bai dawo gida saida aka kira isha akayi sallar isha, bayan angama sannan yadawo gida, yatsaya yarufe kofofin gidan sannan yakaraso cikin gidan,
A kan kujera yasameta tana dannar wayarta, tanajin shigowarsa tayi sauri ta ajiye, tana murmushi,
Shima ya mayar mata da amsar murmushinta kafin yakaraso gurinta yasamu kujera yazauna, suka kara taba fira, sannan hilal yatashi yace “tashi muje mukwanta” bata musa masaba tatashi suka nufi daki,
(A lokacin harna shiga dakin nafara rubuto muku abinda zai wakana sai abdul yayi saurin janyoni baya, yace karnaje lekon asirin ma aurata bakyau, banshiga dakinba, nafito amma ina gani aka kashe wutar dakin), … Toooh??

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button