Labarai
Zan Cika Shekaru 30 a 2023, Amma Babu Aure balle ƴaƴa cewar wata budurwa.


Zan Cika Shekaru 30 a 2023, Amma Babu Aure balle ƴaƴa cewar wata budurwa.
Wata kyakkyawar budurwa, ta watsa bidiyonta ta a kafar sada zumunta cike da baƙin ciki. sakamakon kasancewarta babu aure kana kuma ta isa aure a kasancewarta na ƴar shekara 29.
Budurwa tazubar da hawaye, kana ta shaida cewa shekara mai zuwa ta 2023 zata cika shekara 30 cif-cif, gashi babu aure balle ƴaƴa.
Ƴammata da yawa sunnuna goyan bayan su ga kyakkyawar budurwan, kana suka tura kyakkyawar lafazi ga budurwan a manhajar “Tiktok”.
Budurwar ƴar shekara 29, tayi kuka matuka a kafar sada zumunta ta “Tiktok” sakamakon rashin samun dama nayin aure tayi bakin ciki yanda takusa cika shekara 30 babu aure balle ƴaƴa.