Zee Baby Book 1 Page 33

ta wanke tas da ruwan magani yaji uban turare sai sheki da kyalli take da uban kamshi suka fito ummi ce ta goge yarta ya shafeta da maiyuka masu taushi ta tsatsara mata kwalliya ta kece raini wata arninyar doguwar rigace mai masifar kyau pink colour saide batada hannuwa ta saka mata ta nadeta da lufaya tanaso tayi mata al’adar larabawa amma bataso ace ta zage dayawa kan yarta fesheta tayi da turaruka masu kamshi ta zaunar da ita bakin gado hafeeza da zainab sai yabon kyaunta sukeyi bangaran Nisha tana shiga gida itama dangi sukabcaa akanta intisar da Nadiya na biye da ita itama wanketa akayi cikin ruwan turare sai kamahi da sheki take intisar ce ta cacada mata kwalliya itama lifayace aka nada Mata tayi masifar yin kyau zaune take bakin gado Nadiya sai kodata take intisar ta goge hawaye ta rumgume Nisha”yar uwata na tayaki murna kin samu cikar burinki ni nice nayi rashi Nisha ta kalleta” Ni intisar bansan inda kika dosaba wai waye kikeso hakane Dan Allah ki kasance mace mai kamun kai mutikar bashine ya ya furta miki soba to kiyi hakuri please yar uwata ta fada tana goge hawayen fuskarta” to shikenan nagode yar uwata zan daure ta fada tana dariya Nadiya tayi murmushi Dan ita tagano komai tun agon dinner hajiya fati ce ta shigo kanwar bashir” to amarya sai ki fito har Tara na dare tayi ga angwaye can sunzo daukar amaryarsu hannun Nisha ta kamo suka fito gaban umma hauwa’u ta Duke tana rusar kuka nasiya suka mata mai ratsa zuciya bashir ma ya shigo ya mata fada haka Nisha tana kuka aka fita da ita daga gidansu motocine har guda biyar na kece raini sukazo daukar Nisha tana kuka haka aka tafi da ita gidanta
Wanda yake unguwar Brahim estate suna isowa mai gadi ya wangame masu katon get d’in motocin suka shige kowa cewa yake masha Allah Nadiya tana jinjinawa wannan miji na Nisha samun kamarsa zaiyi wuya hajiya fati ta fito da Nisha tana rike da hannuta har kofar parlo face”Aisha yi bismillah ki shigo da kafar dama bismillah tayi ta shiga da kafar dama ita kanta Nisha tayi mutikar mamakin tsaruwar gidanta batasan abun yakai hakaba wani irin farin cikine ya ziyarci zuciyarta haka aka nufi bedroom dinta nan k’asa bakin gado ta zaunar da ita ta kara mata nasiya su intisar da Nadiya suka zauna hajiya fati da rakiya suka tafiyarsu Nadiya sai kodata takeyi suna dariya ita dai murmushi takeyi suna hira sama sama, har angwaye sukazo Sardauna ne ya shigo yace suzo fitowa sukayi akayi sayan baki cikin raha yakub sai shigewa intisar yakeyi itako tana shan kamshi Sardauna na Lure dasu sai murmushi yake su Ahmed bayan sayan baki ya musu nasiya zaman aure shida, bandar haka sukaci GABA da hira har shadaya nadare suka tafi Sardauna ya bisu Nisha sai ita daya tana raraba, ido har Sardauna ya dawo Nisha na zaune ledar kajin ya bude ya zauna ” zo maza naciyar dake cikin kunya ta matsa shine ya rika bata tanaci kadan taci bai takurata ba yaci iya cinsa yasha lemo yaje yasha magugunansa na ciwon zuciya harda na zazzabin da yakeji na shirin rufeshi yace “to tashi muje mukwanta nagaji bacci nakeji mik’ewa tayi suka, shiga bedroom d’insa yajata Dole ta bishi wanka yayo ya shirya cikin kayan bacci Riga da wando dogaye lufayar ya cire mata ya barta da doguwar rigar ” Oya bacci ya fada yana kwantar da ita saman makeken Royal bed dinsa Wanda yaji lafiyayar shmfida shima ya hauro saman bed ya kashe wutar dakin jikinta sai rawa yake yada taga girman Sardauna cikin kayan bacci rumgumota yayi yasata cikin jikinsa ya jamusu blanket ahankali ya kira sunanta” Aisha na miki tausa ko zakiyi bacci ahaka kuma idan akawai abinda kikeso karkiji shaka fadi zan miki cikin nutsuwa kinji cikin rawar baki tace “wlh…ba…na..son…kome..muyi bacci siririyar dariya yayi ya kara rumgumeta gam” gud Nisha nagode Addu’ar bacci ya karantu ya tofesu Nisha luf tayi jikin Sardauna tana shakar daddadan kamshinsa har barci ya dauketa shima baccin ya kwashesa bangaran zee baby da akazo daukarta daket aka banbareta jikin ummi zainab kuka ummi Raiyan kuka ghaisha ma kuka takeyi sun rumgumeta gam basuda niyar sakinta sai Daddah ta musu fada ta banbare zee daga jikinsu Aunty maryam da tuwusai suka fice da ita tana Kiran umminta da ghaisha tana kuka haka suka fice da ita suka nufi mota Daddy kansa yarinya tausayi take bashi ya rasa dalili mahaifinta ya tuno ya rika zubar da hawaye har gindin motar yaje ya lallasheta ya mata nasiya ta dan tsagaita kukan aka shigar da ita mota sai gidanta Wanda yake unguwar Brahim estate Wanda yake jere da gidan Sardauna lallashinta suke har sukazo gidan motar isa kofar get aka bude musu get suka shige masha Allah gidan zee ya hadu ba karya motar na tsayawa tuwusai ta fito da ita tana rike da hannuta har kofar parlo ita da maryam”ki shiga da kafar dama kiyi bismillah tayi yanda sukace suka shigo cikin hadadan parlonta mai kyau da tsari bedroom dinta suka nufa bakin tamfatsetsan gadonta ta zaunar da ita fada suka mata sosai da Nasiya suka mata sallama suka tafi hafeeza da Haulat kade aka bari zee kwanciya tayi suna tsokanarta shiru tamusu barci ya dauketa mahabeer ya shigo har ankai su hafeeza gida tashinta yayi ” zee babyna bacci tashi kici wani Abu dare fa yayi shabiyu idanu na zaro cike da mamaki nace”Ya mahabeer shabiyu meyasa su hafeeza suka tafi basu tasheniba murmushi yayi ya sunkuya ya ciremun lufayar ya barini da doguwar rigar ” wow my zee babyna ya daukeni cak ya nufi parlo dani ya rumgumeni yana bani naman kaza abaki inaci shima yanaci har na koshi ya bani drinks nasha” wayyo my heart zanyi amai dariya yayi ” Sorry my zeena hannuna yaja muka nufi kitchen ya wanke hannusa yazo ya kwashe kayan yakai kitchen ya dawo muka nufi bedroom “babyna zaki sake wanka “ni bazan sakeba haka zan kwanta murmushi yayi yaje yayi wanka ya fito” jeki kiyi alwalla kizo mik’ewa nayi naje nayi na dawo ya shimfida darduma ya saka jallabiya lifaya na d’aura ya jamu sallah raka’a biyu suna gamawa ya kama kanta yamata Addu’a ya mata tambayoyi akan Addini yaji amsa fiye da tunaninsa kayan bacci yasa itama ya saka mata suka kwanta ya rumgumoni jikinsa inaji yana murzata da matsata sai hawaye nake sam banajin dadi fashe masa nayi da kuka” My heart please kamun yada zanji dadi wlh ni banajin wani dadi ka murzamun ahankali zafi nonona kemun salo ya sauya yana shafa ahankali yana tsotsar danya duk ya gigice sai nishi yakemun kuka nasake samasa amma bai sauraramun ba Dole na hakura na sakar masa jiki yana murzata abin mamaki ko da wasa bai tsotsi bakina ba shafatace yake da murza Brest DINA duk ya susuce sai sambatu yake pant ya ciremun shima yacire NASA yana Addu’ar saduwa da iyali jikina ya dauki rawa na fara turesa ina dukanka zai tura hannusa gabana wani irin kara mukaji na bugashi da bango kansa ya bugu ya fado daga saman gadon arikici na fashe da kuka nayi kansa ina kiransa mik’ewa yayi goshinsa na fitar da jini ya watsamun wani mugun kallo……… ✍????
Mmn Fareesa ce????
[ad_2]