HAUSA NOVELZYNAH Hausa Novel

ZYNAH Hausa Novel

Bakura na duke a gaban hjy, duk abinda takeyi, shiru kawai yayi kamar badashi takeyi ba”.

Cikin fushi tace tashi muje, bai musa ba yabita, Am’abuwa tasa ta dauko mata hijab da key ďin mota, da kanta ta jashi zuwa gidan Adyra, suna shiga taga Adyra zaune a falo tana faman kuka”.

Gani hjy ne yasata share kwallanta, ďukawa tayi har kasa ta gaida hjy, tani tana hawaye,hannu hjy tasa ta ďagota, kamota tayi suka zauna, bakura dake tsaye yana kallonsu kawai yakeyi”.

Faďa hjy tayi wa Adyra, akan meyasa tun farko bata sanar da ita ba, tabari har suka kai wani lokacin? Adyra batace komai ba, idan ba kukan da takeyi ba”.

Gani haka yasa hjy ta koma lallashinta, tana bata hakuri,sai taga ta numfasa, sannan ta koma kan bakura dake zaune, idan har zai yaci amanar Adyra, bai bata hakkinta ba, Allah ya isa tsakaninta dashi, sannan kuma ta haramta masa fita har na tsawon sati biyu, ko bakin kofa ya leka Allah ya isa bata yafe masa ba”.

A fusace ta mike ta fita daga gidan”.

Hankalin bakura ba karami tashi yayi ba, sabida yadda yabar zynah, gashi kuma baya batada kaďan”.

Ko kallo Adyra baiyi ba, ya mike zuwa bedroom Am’abuwa ya kira, ya sanar da ita yadda sukayi da hjy, sannan yace dan Allah ta taimakesa ta rinka leka masa zynah”.

Tun daga lokacin Adyra take samu abinda takeso, amma daga wannan babu wani abinda ke shiga tsakaninsu”.

Baya kulata, baya hira da ita, duk irin abinda zatayi bakura bazai taba daga ido ya kalleta ba’ a cewarsa ba wasa da ita hjy ta turosa yayi da ita, sex ne kawai akace yayi, kuma shi yakeyi”.

Wani lokaci tana bacc takejin mutum a kanta, kuma gashi ya fara babu sauki, domin koda karuwace iya kacin abinda za’a mata kenan, da bakura ya surfafeta kafin kwana uku duk ta rame, gashi duk lokacin da suke bakin aikin idan har zata buďe baki tace akwai zafi, a lokacin zai kara zurfafa abinda yakeyi mata”.

Ranar da suka shiga kwana biyar, dukawa tayi gwiwarta bibiyu tana rokonsa, ya tafi haka, ta hakuri da abin, dariyan keta bakura yayi, sannan yace duk ďan halis yanaso ya gama da iyayensa lafiya, sabida haka bazai karya dokan iyayensa ba,

Ni yanzu ma da kika gani, tashi zakiyi muje ki bani hakkina”.

Cikin kuka take faďin dan Allah kayi hakuri ka barni na warke, wlhy ciwon gurin yakemi, cike da isgilanci yace, ciwo?? Ai bakiga komai koba”.

Gani batada niyyar tashi hannu yasa ya kamo mata nonuwarta da karfi, ihuuu tasa tana faďin na shiga uku, zan mutum, wayyo Allah na, duk da ihun da takeyi amma baisa bakura ya kyaleta, har saida ya haďata da bango, da shike rigan dake jikinta me zip a gabane, zuge zip ďin yayi, sannan ya banle bran ďin dake jikinta, harshe yasa ya fara wasa da kan nononta, jin haka yasa tayi shiruu, kamar ba ita ba”.

Shiko bakura sai fama wasa dashi yakeyi gaďe da tsotsa, saida bakura ya tabbata tayi nisa sosai, ďan itama har shafe masa kai takeyi, a lamar jin daďin abinda yake mata, ba tare data ankara ba, kawai ya yanka mata cizo, wanda yasa har saida hakoransa suka fito a nonowarta”.

Wani irin zafin taji lokaci daya, ita kanta batasan lokacin data saki fitsariba, ihu tasa haďe da zubewa a kasa tana kuka”.

Kan cushion ya kama ya zauna yana kallonta”.

Tun aroud alevan zynah keji ciwon mara, da yake da kuruciya, bata kawo haihuwa bane, idan ya faďi mata, komawa takeyi ta kwanta, idan kuma ya sake tasowa saita mike, da haka har bcc ya dauke daga idonta”.

Tun tana iya kaida dawowa har yakai ga ta nemi gun ta zauna, dirrrshapp”.

Idan ya yunkuro mata, kuka take sawa, isan kuma ya faďa tayi shiru”.

Gani har karfe hudu bata daina jin ciwon ba, waya ta dauka, ta fara kiran bakura, dai-dai lokacin yana toilet yana wanka, dama baya kashe wayarsa, sai dai idan zai kwanta yasata a slent”.

Gani haske a wayarsa da sauri ta daga wayar, dubawan da zatayi taga an rubuta mt favorite, ta dauka buduwace, tsaki tayi haďe da kashe wayar gaba daya”.

Gani haka yasa ta fara niman number hjy ko Am’abuwa, duk da ga numbers ta wuce, amma bata gani ba, hawaye ne kawai suka aiki, wani kebin wani, sai faman juyi takeyi a tsakar ďaki”.

Bakura dake wanka, tun cikin dare yakeji gabansa na faďi, kuma ya rasa dalilin hakan”.

Yaso kiran zynah idan ya idar da sallah, amma yana idarwa ko tashi baiyi daga kan sallayar ba, bacc ya dauketa”.

Aroud sevenAM labour ya tashi zanga-zango tunda taga wani irin ruwa mai yawa yana zubowa daga dabanta,hankalinta ya tashi daga daya ta tsorata, ihu kawai takeyi tana kiran muhammed yazo ya taimaketa”.

Cikin bacc bakura yaga zynah cikin matsananciyar hali, tana ihu tana niman taimako”.

A firgice ta tashi, yaje ya dauki key ďin motarsa ya kami hanyar waje, har yasa hafa daya, take maganar hjy ya tuna da maganar hjy, da sauri ya dawo cikin”.

Me labour kuwa, ga haihuwa ta taso mata zanga-zango baby na nimar hanya, amma ita, sabida daga daya ta matse kafarta, duk da tanajin alamar abu a gabanta,amma baisa ta buďe kafa ba balle nishi,.

Sunan Muhammad kuwa bata sauke wani take dora wani, yazo ya taimaketa”.

Gani babu sarki sai Allah wani irin ihuuuu tasa, haďe da fashewa da kuka ta koma kiran ummuta zan mutum kizo ki ceceni ummu””””””””

 

 

 

 

 

*mmn uswan ce????✍*

????????????????

_*ZYNAH!!!*_

????????????????

*WRITTEN ✍ BY MMN USWAN*
_______________

©©©©©©

_*follow me on*_

_*wattpad:Hauwa s zaria*_

_*Facebook group*_
_*Mmn Uswan*_

https://www.facebook.com/groups/157572201857733/

➿➿➿➿➿➿

_*BISLLAHI RAHAMANI RAHIM*_

_*In the name of Allah, The Beneficent, the Merciful*_

????2⃣5⃣-3⃣0⃣

Wani irin matsananci kuka, zynah tasa haďe da kiran ummanta”.

Ban garen Bakura kuwa, cikin wani irin matsananci tashin hankali ne ya tsaci kansa a ciki”.

Take wani tunani yazo masa, da sauri ya ciro wayarsa ya fara kiran number Am’abuwa, Bakura ya kira Am’abuwa yafi sau biyar ba’a daga ba, har zai ije wayar, can kuma sai dai ya sake resending kiran nata”.

Kamar a mafarki, Am’abuwa take jin ringing, a hankali take buďe ido, buďewar da zatayi, taga wayarta ne keta ringing, kafin takai hannu wayar ta katse, can kuma saiga wani kiran ya sake shigowa”.

Tana ďagawa taga number bakura ne, dah sauri ta amsa, haďe da sallama, ko gaisawa bakura bai tsaya suyi ba, yace Anty dan Allah ki taimakeni kije ki duba min Amina ko a gida”.

Lafiya, ta tambayesa?”
Nima ban sani ba,amma dai dan Allah kije yanzu ina jiranki”.

Yanayin dayya take magana ne, yasa Am’abuwa mikewa, duk da lokacin tashinta bai yi, amma yaya zatayi, hijab kawai tasa wanda ya sauka ya kai mata har cinyarta, ko sallamar hjy batafi ba ta fita”.

Zynah kuwa ta riga ta mika al’amuranta ga Allah, domin yanzu kam, ko kukan ma ya gagareta, ga kai ya riga ya faso,amma rashin nishi yasa baby bai fito ba”.

Koda Am’abuwa ta iso, tayi knocking har ta gaji, amma ba’azo an buďe ba, nan ta koma kiranta ta waya, nan ma shiru, ba’a daga ba”.

Zynah na kallon wayar amma babu halin ďagawa, domin ta kanta take bata waya ba”.

Tana cikin haka kenan, saiga kiran bakura ya shigo wayar ta, tana dagawa yace ina take?”

Tunda nazo nake ta konking amma bata buďe ba, na kirata a waya ma bata ďaga wayar ba, nan hankalin bakura ya kara tashi sosai, nan yace ta zaga taje ta window bedroom ko Allah zaita ta hangota”.

To kawai tace, da sauri taje ta windom ďin da bakura yace mata, lekawar da zatayi ta hango zynah, cikin wani halin, taso kiranta, amma da shike ko’ina glass ne, koda tayi kiran ba lallane taji ba, nan ta fara kokarin kiran bakura, saiga nasa ya shigo, nake ta faďi masa halin da taga zynah a cikin”.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button