Labarai
Ƙaddara Ce Kawai Zatala Sanya In Auri Marar Mata, Saboda Bani Son In Rayu Gidan Mijina Bani Da Kishiya – Zainab Umar Yar Adamawa

Ƙaddara Ce Kawai Zatala Sanya In Auri Marar Mata, Saboda Bani Son In Rayu Gidan Mijina Bani Da Kishiya – Zainab Umar Yar Adamawa
Wata fitacciyar yar gwagwarmaya me suna Zainab umar yar adamawa ta bayyana cewa ita ba zata ita auran me mata daya domin auran me mata daya a wurin ta kamar kaddara ce.
Kuma Ga Matan Mun Yi Yawa Ko Da Kowane Namiji Zai Kara, Sai An Rage, Mata Dan Allah Ku Bari A Kara Maku Kishiya, Cewar Zainab Umar, Ƴar Adamawa, Sarauniyar Yaƙin Maza Su Kara Aure