Labarai

Budurwa ta raba kawarta da saurayinta ta hanyar yi mashi kayan sallah a kaduna

Daga Muhammad Inuwa Zariya

Alfijir Hausa ya jiyo cewa! Wata buduarwa, ‘yar kimanin shekara 25 tayima saurayin kawarta kayan sallah, “inda ta siya galla-gallan shaddodi biyu da yadi guda mai tsada, da hula da takalmi, ta aikama saurayin kawar tata hade da kudi dubu biyar (5000) inda take bashi hakuri akan bata da kudine, amma dai koba yawa bata manta da shi ba, abindai ya daurema shi saurayin kuma yasa hannu ya karba wadan nan kaya zuciya cike da farin ciki.”

Budurwan ta bayyanama shi saurayin cewa! kawarta fa bata kan shi take ba don tana da samari da yawa, inda tace Mai inbai yadda ba tana da wani murya mai dauke da muryan samarin da takeso, cikin wayar salulanta, bayan da ita Maryam din tayi ta ajiye cikin wayarta.”

Bisani ana nan dai Sai budurwan nashi dataji labari duk abinda ya faru, bayan da taga shi saurayin nata ya canza mata, data nemi taji dalili sai ya rattafo mata kanun bayanai, kuma ya shaida mata cewa! Baya sonta, kudin daya Tara a domin aikowa gidansu ya fasa gidan su kawarta zai tura mai suna Shamsiyya.”

Ba’ayi zato ba anan ta yanke jiki ta fadi cikin gaggawa aka garzaya da ita asibiti sai dai bamu San abun da zai biyu bayaba.

Wanna lamari yafarune a unguwar sarki dake cikin garin kaduna.

               

[ad_2]

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button