KannywoodLabarai

Rahama Sadau ta nemi tsari daga masu wayar Android

Jaruma rahma sadau tayi wata addu a a shafin ta na tuwita daya jawo mata maganganu marasa dadi.

Ta wallafa a shafin nata cewa ya Allah ka rabamu da sharrin mutum da aljan da sharrinsa mahassada da kuma sharrin masu wayar Android.

Wassu daga cikin mabiyanta suka fara matarni marasa dadi dan wassu na cewa Allah musu tsari ga masu nuna tsiraici da sauran su.

 

Ga kuma kadan daga cikin martanin wassu daga cikin mabiyan nata.

               

[ad_2]

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button