YAZEED 86-90

❤❤❤❤❤❤❤❤
❣❣❣❣❣❣❣❣
❤❤❤❤❤❤❤❤
*YAZEED*
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Na
Hapsat. Musa
(Hapsy Baby)
PERFECT WRITES. FORUM
P.W.F
86_90
Yazeed lumshe Idanuwanshi jin wata tautasaur Fata jikinshi Kamar ta jaririai
Ga wani Kamshi dake tashi
Muneera Dasauri tajuyo taga waye
Ayman cikin Murya na rawa ta Furta Yaya Yazeed!!!!
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Dasauri’ Muneera ta Kauce daga wurin Tamkar taga wani Zaki daidai fitowar Mimi daga cikin Da’ki
Turus tayi tsaye Ganin Wadda ke tsaye
Juyawa tayi zata Koma D’aki
Yazeed da sauri ya jefar da jakar ya rikota
“Mimi Don Allah kuyafeman Nasan Na Aikata ba daidai ba Amma nagane Kuskure na don Allah kuyafeman Mimi”
Mimi fizge rigar tayi daga Hannu Yazeed
Tashige
D’aki Tabarshi
Muneera Kuma Kallonshi
Tayi tunano Abinda yayi Mata can Baya tayi
Wani takaichi taji Hade da wasu Hawaye masu Zafi
Rugawa tayi
D’aki Tashige tabar Ayman Wajen Yazeed
Yazeed tunanin yake Kamar Yasan Wannan Fuska Ranshi yace Kai ba ita bace
Wannan Bagidajiyar zatayi wannan wayewar Kila dai Bakuwar Mimi ce
Wannnan yana waiwaya yaga Babu kowa Falon Samun wuri yayi yazauna
Tagumi yasaki
Ayman tanashiga D’aki ta iske Muneera tana ta Kuka Bisa Gado
Kusada ita tazauna
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); “Muneera!!Muneera!!!
Meyasaki Kuka?”
Tashi tayi tagoge hawayen idanuwanta
Tace “Sister Shekaru 5 dasuka wuce Har yazuwa Yanzu Abinda yaya yazeed yayiman yanan zaune Daram cikin Zuciyata
Yakirani Bagidajiya, Yar Kauye
Jahila,
Yabani Wahala A rayuwata Ganinshi danayi Yanzu shekaru Biyar dasuka wuce yadawo man da komai”
Ayman tace “Share Hawayenki sister Yanzu Babu Abinda zai maiki kin wuce Raini Gareshi Kinmanta Da Baya kinji ko”
“Shikenan Zan manta insha Allah”
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
“Dady don Allah kayafeman Nasan Banmaka dadai Na Mata muku kaida Mimi Dady inhar bakayafeman bansan yadda zanyi ba”
“Nafadamaka katashi kabarman Gida tunda Har tsawon shekaru biyar Babu
Kai saboda nahadaka da Muneera ko Shine zaka yimata Saki D’aya kabar Nigeria ko? Katashi Kabar min Gida Bana Bu’katar
Ka”
Nunamashi Hanyar waje yayi yafita
Yazeed sake Durkusawa yayi Gaban Dady
“Don Allah Dady kayafeman
Walaie banzasake ba nasan nayi Kuskure”
Dakamashi tsawa yayi
“Nace Katashi Kabar Gidan nan ko Kasan dashi ne Ka birjeman”
Yazeed dau’kar Jikka yayi zai fita”
Daga Falon
Muneera tasowatayi ta Durkusa. Gaban Dady
“Dady don Allah kayafemashi
Inhar don Abinda yayi Mani ne nayefamashi
Domin kodayaushe ubangiji yanason