YAZEED 91-95

❤❤❤❤❤❤❤❤
❣❣❣❣❣❣❣❣
❤❤❤❤❤❤❤❤
*YAZEED*
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Na
Hapsat Musa
(Hapsy. Baby)
PERFECT WRITES FORUM
P.W.F
91_95
Wajen Ayman yajuyo tana niyyar tashi itama tabar Falon
Cikin dai miskalacin nashi kodayaushe yacemata
“Hadoman Abinci kikaiman
D’aki inajiranki”
Yatashi yabar Falon
Ayman tabe baki
“Ashe bai canza ba Kullum dau’re fuska tashi tanan”
Kitchen tanufa tahado’mashi
Takaimashi Har D’akin
Tanufi D’akin iske Muneera tayi
Tana Game Awayarta
Samun wuri tayi itama tazauna
Muneera tace “Sister Yane naga kina Fushi ne?”
“Nida Yaya Yazeed ne”
Shiru tayi Kawai Domin bamatasan A Ambaci sunashi Ma Domin tsanar shi ce Cikin zuciyar ta
Yazeed kwanciya yayi Bisa Gado runtse idanuwanshi yayi
“Wai wannan yarinyar ita takoma Haka” Abinda zuciyar ke kintsa mashi saurin tashi Buda idanuwanshi yayi Haba bazai yiyuba ma
Fitowa yayi yadau’ko ruwa
Itakuman Muneera tafito zata shahen Kaka
Cin Karo sukayi da juna shayayi tayi Kawai ta wuce
Part din Kaka
Yazeed tsaye yayi Kamar Gunki yana Kallon Muneera
Harta Kulle
Zaune suke Bisa dinning table Ana breakfast
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Yazeed yasauki babu shirin office Domin one week Akabasu Kan Akaramusu Matsayi su Huta
“Morning Dady
Morning Mimi”
Ciki ciki suka Amsa mashi
Jikin shi yayi sanyi yasan bakyautata musu ba
Akan Abinda yayi musu
“Morning Yaya Yazeed”
“Kintashi lafeeya”
Ayman tace “lafeeya Lau”
Muneera ture plate din Gabanta tamike daga wurin domin zuwan Yazeed wurin yayimata Duhu
“Muneera Har kin Koshi
” Eh Mimi zanshiga wurin Kaka”
“OK”
Yazeed shima yana Gamawa
Yami’ke ya nufi
D’akinshi
Zarya yafarayi “meke damuna daga jiya zuwa Yanzu
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Inaga wannan village Girl din
Kai Abinda beyiyu wane”
Wane Wallahi
Muneera bangaren Kaka Tashige ta iske tana Break tsoma Hannu tayi “Kaka na dandana”
Banson shegata nason kinci naki fa”
” Naki nakeso”
“Aigashinan sai kici”
Yazeed sunkoma office Ankaramashi matsayi shine Manager Banki Yanzu Aiki yakarayi mashi yawa
Tunda yadawo Muneera bata taba yadda suka Ha’da numfashi ba dayashigo tatashi daga wurin
Shikam Yazeed Ganinta wani yanayi yakeji Amma yakaryata kanshi yace Abinda beyiyiwi ne
Yaza’ayima Hakan tafaru
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Yazeed yayi wata daya dadawo Amma Muneera bata yarda su Hadu da Yazeed ba kwakwata Bata Kaunar ta Hada idanuwanta dashi Domin tsanar shi kekara yawaita cikin Ranta
Shikam Yazeed yarasa Gane Kanshi inhar beyi Hadu da muneera kwatata sai yaji bayajin Dadi yarasa Dadi
Yanzuma tsaye yake yana zarya cikin D’aki yarasa yadda zaiyi Arba da Fuskar ta koyaji wannna Kamshi Nata
Saukowa yayi daga Bisa benen yana saukowa
Yayi Sa’a zata shiga Da’ki
Keh!!!!
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
“Kihadoman coffee ki kawoman”
Waiwaye banyanta tayi taga koda Ayman yake ne tashigo batasaniba
Daure Fuska yayi saikace yace
“Dake nake”
Yajuya yakoma
Muneera rike Kugu tayi
“Meyake Nufi dazai ce nahadomashi Coffee
Wallahi komai yakeji Yanzu badabane bazan Dau’,ki
Wulankaciba
Basai tsanar danayimashi
Amma Bari nahadamashi naga iyakarshi”
Kitchen tashiga tahada coffee
Sama tahau Domin kaimasji
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); A Hankali ta tura kyauren tare da Sallama
Don tasan Darajar Sallama dabazatayi wallahi…….
Amsa matayi
Ajemashi Kawai tayi tajuya zata fita
Yazeed baisan lokacin da ya cafko Hannu ta
Muneera juyowa tayi cikin
FushiFushi
Tace “lafiya Malam daga Kasani nahadomaka Kuma nahadomaka Kuma Shine zaka cafkar Hannu ko Kamnta
Wadda kafurata Kalmar tsana ce gareta kace Bakasona
Kaceman Bagidajiya
Nima Natsaneka”
Fizge Hannu tayi tabuda Kyauren Da’ki
Wani Kuka yazomata Domin tuna shekaru biyar datayi
D’akin su taruga dagudu
Tafada Bisa Gado
Luv my Fans
Inasoku masoyana Kodayaushe
Luv you All❤❤❤❤
Luv my Fans????????????