NOVELSYARO NE COMPLETE HAUSA NOVEL

YARO NE COMPLETE HAUSA NOVEL

⛲⛲⛲⛲⛲
YARO NE
⛲⛲⛲⛲⛲⛲⛲⛲⛲⛲⛲????????????????????????????????????????????
Dasunan Allah mai rahma mai jin qai
Yaa Allah yanda nafara littafin nan lpy Allah yasa nakam malashi lpy ameem,
Wanna qirqirarran labarine,
Aisha yakubu guree
Iyan auwal

PAGE 1_5
Wata kyakyawar yarinya nagani tana kuka ba qauqauwata,
Dan Allah anty zee kitaimakamin,
Kitafi dani ,
Bazan zauna da wannan yaron amatsayin miji na,
Anty kicema Abba yahadani da duk wanda yaga dama amman banda wannan yaron,
Wace aka kira da anty zee tace,
Aisha kiyi haquri,
Kidauki wannan aure
Amatsayin qaddara,
Kuma FAISAL yaron kirkine,
Nayi imanin watarana insha allahu saikinyi alfahari da wannan auren
Ni anty natsanesa ne
Cikin kuka Aisha ke wannan zancen,
Ace ni Aisha inrasa wanda zan aura sai qanina,
Suna cikin haka sai ga faty,
Taty tace anty kizo mutafy abba nata kiran direba,
Aisha najin haka takuma, qanqame anty tana kuka, anty karkitafi kibarni anty
Dakya anty zee samu takwace jikinta tagudu,
Nan Aisha taci kukanta tagaji ta tashi tashiga bayi tayi wanka ta dauro alwala ta gabatar da sallar da ake binta
bashi
Nan takwanta a sallayar tana kuka
ahaka bacci yadauketa
Dan taci bashin sa
Misalin qarfe goma da rabi,
Wani kyakyawan matashi yaro ne yayi sallama tare da shigowa falo,
Tsarki yatabbata ga mahaliccin daya qagi wannan kyakyawan bawa nasa
mai suna faisal
Fadan irin kyan yaronnan bata bakine ,
dan kimanin shekara ashirin da biyu a duniya,
Yashigo falon cikin tafiya sa ta natsuwa,
yaganta a falo daganin bacci bata shiyamaiba ya dauketa
yaso yagyara mata amman yatuna da masifarta
Yawuce warsa daki masha Allah
Dakin ya birgesa komai fari gall,
Kasance warsa mai son farin abu
Ya ijiye laidan da yakawo mata yafita bayan minty goma
Yashigo da akwati babba yawuce ciki,
Cikin bacci Aisha kamar an mintsine ta tafarka saka makon qamshin turaren dataji,
Zubur tamike tashiga dakin da masifa,
Saidai tayi rashin sa a ,
Domin kuwa koda tashiga ta tarar ya tada sallah
Cikin masifa tazauna tanajiran ya idar,
Tana zaune har ya idar da sallan,
yajuyo cikin sanyin muryansa mai tsaki yace kintashi ya baqunta,
nashigo…
Bata bari yaqarasa Magana ba tace da Allah dakata ni sa ankace daxaka wani ce yabakunta kana nufin nazo zamane dakai ,
Waima in tambayeka kasan abida akenufi da aure,
Dan ka karanta yana nufin zaka iya,
Inba jaraba irin nakaba,
Ni sa arkace,
Tsabar tashin Kun ya,
Ni zaka aura
Cikin sanyin murya faisal yace kidaina dagamin murya kifi kowa sanin banason hayaniya,
Ku ma da kikecewa
Nasan aure kuwa?
Ga gurin nan mufara da wannan bangaran, sai mugani ko zan iya
Kinsan ausawa sunce sai angwada akansan
Nakwarai,
Yafada yana nuna mata kan bed,
Aisha zaro ido tayi hade da buda baki,
Tana mamakin Faisal
Inwanine yafada mata faisal yafadi haka zata rantse qaryane,
Sai gashi ido da ido
Yake fada mata haka,
Yaron da magana ma wahala takemai,
⛲⛲⛲⛲⛲
YARO NE
⛲⛲⛲⛲⛲⛲⛲⛲⛲⛲⛲????????????????????????????????????????????
Dasunan Allah mai rahma mai jin qai
Yaa Allah yanda nafara wannan littafin lpy Allah yasa na kammalashi lpy ameem
Wannan qirqirarran lpr ne.
Aisha yakubu guree
Iyan auwal
PAGE 6_10
Faisal yana tashi daga kan sallayan, yanufi gado,
Bayan yamaida sallayan,
Yace ga abinciki nan inkina buqata,
Bakin ciki da tsatsa bacirai,
Batama san lokacin da yatashi akan sallayan ba
Tsabagen bacin rai,
Ace arasa wanda za a aura mata sai wannan yaron ,
Bayan tsaurin ido ga wata sabuwar fitsara dayabara,
Tana cikin watunani,
Tajuya zata zazageshi,
Taganshi kwance yayi rigingine ,
Yarufe ido da alama ba bacci yakeyiba,
Yaja bargon har wuyansa
Tana zuwa ta yanye bargon,
Cikin sauri yabude idonsa,
Dagashi sai boxes iya cinya, dasauri ta kauda fuskanta,
Kirjinsa kwataccen gaahine bagigirin akwace ajikinsa,
Saitaga yayi mata kwarjini,
Zagin da tayi ninya kasawa tayi,
Yace lapiya
Cikin tsiwa tace banason rashin kunya,
Kasauka min agado
Faisal yakalleta da jajayan idon da bacci yafara daukansa yace
Haba Aisha so nawa zanfada miki banason hayaniya,
Faisal nikake cewa hayaniya,
Cikin sanyin muryansa yace,
Nifa mijinki ne…. Wani ihun tsawa da tamai dasauri yatoce kunnuwansa, yana fadin ashiiiiii,
Allah yasauwaqe kazama mijina dan saika sakeni
Murmushin bacin rai yayi,
Allah yashiryeki,
Katashi min a gado,
Cikin sanyi muryansa yace kiyi haquri ni bana kwanciya a qasa,
Kinsan ciwona bayason sanyi,
Kizo ki kwanta babu abunda zan miki,
Tace inkwanta dakai gado daya amatsayin me?,
Amatsayin qaninki
Faisal wllh zanci ubanka ni ba saanka bane,
Yace ubana yamiki yawa saidai ni, inzaki cini bismillah,
Yana fadan haka yakwanta yajuya mata baya,
Aisha kuka takeson yi amman takasa,
Bargon tashinfida ta kwanta, da
Asuba zashi masallaci yatashe ta,
Zata fara masifa yace lokacin sallah yayi, yatashi yafita
⛲⛲⛲⛲⛲
YARO NE
⛲⛲⛲⛲⛲⛲⛲⛲⛲⛲⛲????????????????????????????????????????????
Dasunan Allah mai rahma mai jin qai
Yaa Allah yanda nafara littafinnan lpy Allah yasa na kamalashi lpy ameem
Wannan qirqirarran labari ne
Aisha yakubu guree
Iyan auwal
PAGE 11_15
FAISAL baidawo gidaba sai misalin qarfe 8 na dafe
Yashigo da sallama itakuma tana wanka batasan da shigowansa ba,
Yazauna a gefen gado yana jiran fitawan ta,
Yajingina da kan gadon,
Aisha koda tafito batalura dashi ba,daga ita sai tawul iya cinya,
tana goge kanta da qaramin tawul
Bayan tagama gogewan tamai dashi,
Tare da cire baban data daura a qirjinta,
Ta tsaya tsirara,
Gaban mudubi tashafa mai da turare,
Tabude waidrof zata dauki kaya sai taga hasken bai isheta ba,
Tamiqa hannu takunna wutan dakin,
Haskene ya gauraye da daki,
Juyawan dazatayi sukayi ido hudu dashi ,
Wani wawan ihuu tasaka yashige cikin labilen wendo,
Kukan bakinciki takeyi
Ace wannan yaron yagama kalle mata jiki,
Tana kuka tana fadi kafita min adaki yau nagama zamadakai agidannan
Tanayi tana fadi kafita min,
Faisal yamike gaba daya gikinshi ba kwari harwani tangani yakeyi yana gannin hazo hazo, nannnafita kisameni aaaaafalooo,
Yafada tareda
YARO NE
⛲⛲⛲⛲⛲⛲⛲⛲⛲⛲⛲????????????????????????????????????????????
Dasunan Allah mai rahma mai jin qai
Yaa Allah yanda nafara littafinna lpy Allah yasa na kammalashi lpy ameem
Wannan qirqirarran labari ne
Aisha yakubu guree
Iyan auwal
PAGE 16_20
Faisal yafita ransa abace
Yaje
mr bigs yayi musu tekawe,
Yashigo da sallama yasameta ta dumama kazan daya kawo jiya tanaci
Ko sallaman bata amsa masaba yace
Ga abinci
Nima kikawomin nawa daki,
Dan kin karyamin azumina,
Yafada yana shiga cikin daki
Lokacin da Aisha tabuya abayan labule
ashe tabuge oil dinta yafadi a qasan gado, yana zuba bata sani ba,
Faisal yaahiga wanka,
Bayan yagama yadaura towel a qugunda daya a hannunsa yana qoge kansa,
Bai saniba yataka man da ya gangaro santse yakwashe shi yafadi akan hannun daman sa,
Hanun yayi qara, yace waahiiiiii
Tana zaune tanajin alamun faduwa,
Amman taqi tashi tadubashi ,
dakyar yasamu yatashi sai zufa yake ketomai
Yadaga labulen falo yace
Aisha me kika zuba a qasan dakin nan,
Bata kula shiba
Yace Aisha inna miki magana,
Yanayi yana goge zufa
Kiga kinda nakarya hannuna
Jin kalmar karaya yasa takalli hannu taga hannusa daya yana lilo
Gashinan dukda batasan karaya ba ga alama
Yanuna
Tatsorata yakoma bakin gado yazauna,
Yace bani wayata
Bamusu dan Aisha akwai tausayi ,
tace wa za akira ma yace kiramin abdul yazomun da
idi wanzan, tace to
Ta amsa mai takira abdul qaninta ne uwa daya uba daya,
Cikin tsokana abdul yace amaryan mu
Takatse shi da fadin
Kakira mana idi wanzam,
Faisal yafadi,
ya karye a hannu
Yace subhanallah
To
Ganan zuwa
Yakashe wayan
Bayan sungama wayan
Yadawo tazauna tanamai sannu
Bayan minti goma taji sallamansu ta amsa zata fita yace inna zakije
Yace kar kifita
Faisal yace kushigo yace yace tabashi wando yasa ta tashi tadauko masa yace tafara dauko mai
Gajeren wando
Tadauko babuyanda ta iya
Haka tasamai wandon tanayi tana satan kallonsa duk jikinsa qaahine mai laushi
Kodatazo daiadi qugunsa taji hannuta nataba wani abu mai laushi, yadago ido takallah
Gashine aguri abun yabata shaawa ,
Yayi saurin samai dayan da singlet
Yaka kizauna anna inyakama kifito to kisa hijam, yafito falo suka gaisa dasu idi,
Abdul yace faisal qarin yaya haka tafaru yace abayin nafadi
nan akamai dauri har akagama saidai kaji yace ashiii kokuma salati ,
Bayan sun gama abdul yasallame su bayan sun tafi,
Abdul yadawo
Yana fadin amaryan mu akawo mana filo tafito da filo a hannuta,
Zata kwadama abdul
Abdul yace kina dukana zan rama akan mijinki
Ita harqa Allah yabata tausayi irin wannan azaban dayasha kuma itace sanadi dole takula dashi, abdul yace zaije yasiyo magani, yafita
Tacemai ga abinci yace yagoshi tace me kaci
Yace banci komai ba
To ko zakasha tee yace eh taje tahado mai tee takawo yace banacin abinci da hannun hagu
Banma iya ba,
Ta dauko cokali tafara bashi yasha rabi,
Lokacin abdul yakawo maganin takarba yayi musu sallama ,
Zaidawo anjima
Yana buqatan bacci
Haka tabashi magani yasha yace ta taimaka mashi zaije daki
Takamashi suka shiga
Tun daga ranan tana bashi kulawa yanda yakamata duk yan gidansu sunzo sun gaisheahi,
Yau da daddare sunkwanta yana zaune tayi bacci tafarka taganshi a zaune,
Ta tashi lafiya faisal kohannun ne yace a a,
Aisha nakasa bacci,banayin wanka dakyau,
Aisha dan Allah kitai makamin da wanka
Yayi mungun bata tausayi,
Batasan ya zatayi ba tace, inda ace bananan waye zai maka wanka
Yace abdul,
Amman kima bazakiso yakalli sirrinki ba,
Rantane yafara baci,
Tace tashi muje,
Tayi gaba dan tafara hadamai runwan kamin yaqaraso,
Yatube babu komai ajikinsa
Tana cikin hada ruwan tayashigo daga idon fa zatayi tagansa tsirara
Tasa ihu zata fita da gudu,
Yayi saurin tareta da hannunsa mai lafiyan yarun gumeta
Da hannu daya
⛲⛲⛲⛲⛲
YARO NE
⛲⛲⛲⛲⛲⛲⛲⛲⛲⛲⛲????????????????????????????????????????????
Dasunann Allah mai rahma mai jin qai
Yaa Allah yanda nafara littafinna lpy Allah yasa na kammalashi lpy ameem
Wannan qirqiraran lbr ne
Aisha yakubu guree

1 2 3 4 5 6 7Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button