NOVELSUncategorized

A GIDANA 21

Page 21

Goggo ta gyara zaman mayafinta tace “ka fito ko sai ranka ya baci?”
 Zainab ce ta fito ta maida kofar dakin tace “bari ya shirya Goggo.

 Washe baki ya sakeyi tace “Tunda dai ke kikai magana bari na jirashi.” Kallan takalmin kafarta tai mai irin dan dunduniyar nan ne tace “Goggo zaki iya tafiya da takalmin nan dai ko?”

 Haushi ya kama Goggo a ranta tace “tunda ba tsohuwar ki bace dole ki yaban magana, amma a fili dariya tai tace “ba matsala zan iya.”

 Zainab ta kalli dinkin dake jikinta kai kace dinki yan mata, rigace doguwa amma anmata ado da design da ake yayi, da alama ita tasa mai dinki yi mata irin na ‘yan mata.
 Goggo ta kalli Sadiya dake tsaye a jikin kitchen, tace “ni hadomin shayi nasha kafin ya gama kalular tasa.”
Ta wuce ta zauna akan kujera.
Zainab ta koma cikin daki tana guntse dariyarta.

 Tana shiga tasa dariya, Adam da ya sa vest ne ya kalleta yace “Honey ke da Goggo ne ko?”
Da sauri tace “ya akai ka sani?”

 Dariya yai shima yace “ke abinda ke saki dariya ai yanada wuya, yau kuwa tunda naga Goggo nasan sai ta saki dariya.”

 Zainab ta karasa dariyarta tace “kai ni Allah yasa kar ‘yan gun bikin su mata dariya.”

 Adam yace “ah to ita ta sani, amma honey dubu ashirin da kikace a bata na gudun mawa, ai goma ma tayi.”

 Hade fuska tai tana kallanshi tace “ka cinye kudinka kenan?”

 Yace “ban cinye ba.”

Tace “ka bata hakan takai, kaga dai yanda suke da uwar amaryar.”
Shiru yai yana gyara fuskarsa, tace “nasan tunda ka furta Allah sai ka rage, zan turoma 10k, nima ba kudi a account din.

Wani irin dadi ne ya kamashi ya matso ya fara sumbatarta a fuska ta ko ina.
Kafin ya juya ya fita.

 Murmushi ta bishi dashi sannan tai shiru tana tunanin mahaifinta.
 Wayarta ta jawo ta duba, ganin bai mata text ba yasa ta ajiye tare da yin ajiyar zuciya.
Laptop dinta ta kara jawowa ta shiga aikinta.

*********

Adam na fitowa Goggo ta bishi da harara tace “kaga dama?”
 Yace “inkin gama tashi in kaiki.”

Cup din ta mikawa Sadiya sannan tai waje, takai jikin kofa takalmin ya dan gurde kadan, waskewa tai tai saurin fita.

 Sai da ya bata kudin duka ta sa a jaka sannan suka nufi gidan biki

********

Wajen karfe 11 wayarta tai karan text da sauri ta dauko wayar, ganin sunan restaurant din da zasu hadu da karfe 3 yasa ta saki murmushi, grand central hotel ya sauka kenan.

 Kallan wayarta tai sannan ta cigaba da aikinta, sai 12 ta fito.
Kitchen ta shiga taga komai a gyare, murmushi tai saboda tasan Sadiya ce, nan ta fara yin abinci.
Sadiya dake daki a kwance tana waya ne taji kamshin abinci, yau kuma? Badai ba fita zatai ba?

 Shiru tai tana tunani kafin ta dan mike ta fito.
Zainab na kitchen tana ta aiki ta shigo.
“Aunty aiki kike baki kirani ba?”

 Zainab ta kalleta tace “wannan ma da kikai ya isa kije ki huta.”

 Cikin dabara tace “fita zakiyi ne Aunty? Naga ko abincin safe bakici ba.”

 Zainab tace “eh wlh zan fita anjima kadan shi yasa.”

 Dadi ne ya kama Sadiya wanda har batasan fuskarta ta bayyana hakan ba.
Sai ji tai Zainab tace ” zakiyi wani abin ne?”
Gabanta ne ya fadi, ta kalleta da sauri tace “a’a”
Tana fada ta wuce ta fara yanka albasar da Zainab ta fito dashi.

*********

Umma ta kammala sa wainar a flask sannan ta amshi kulin da Asiya ta daka ta zuba sannan ta rufe.

Asiya ta kalla taci ” kinci? Komai yaji?”
Dariya tai tace “Umma komai yaji sau nawa za’ai dandanen nan?”

 “To sai me za’a hada mata dashi?”
Bansani ba wlh sai dai ko mu tambayi Yaya me takeso.
Shigowarshi ce tasa suka kalleshi a tare, Khalid ya karaso sannan ya ajiye ledar kwanon abincin daya dawo dashi.

Ya gaida Umma sannan yace “Umma bari nai wanka na wuce,”

Tace to Khalid, amma nikam bayan waina me Hajiyar takeso? Kallan mamaki yama Umma yace” ina zan sani nikuma?”

 Ya ja ruwa ya wuce toilet, yana fitowa ya sa kaya ya shigo ya dau ledar flask din yai musu sallama, harya juya Umma tace “wai haka zakai ta sintiri daga kano zuwa nan?”

 Yace “bakomai Umma hankalina yafi kwanciya a haka.”

 Jiki a sanyaye tace “shikenan Allah ya kawo mafita mai kyau.”

 Khalid yace Ameen sannan ya fita.

Yana zuwa ya hu mota suka dau hnyar kano.

**********

 Wani hadaden lace ta dauko wanda ita kanta sau daya ta taba sakashi, lace ne wanda ta saishe mai tsada sosai sannan an mata dinkin ya mata kyau sosai sosai, tana gaban masubi tana kwalliya Adam ya shigo.

Wow gaskiy Honey kinyi kyau ina zaki?

 Tace “zan dan fita ne kadan akwai wanda zan gani ne.”

 Fuska ya hade yace “namiji ne?”

Eh!
Tace tana sa kwalli, ni gaskiya ki canza shiga, juyowa tai ya kalleshi tana dan murmushi tace “nifa dadi na dakai wani sa’in shirirta yanzu ni waxan gani da aurena?”

 Xama yai a bakin gadon yace “to ai ni kin min kyau ne dayawa.”

 Shiru tai tana kallanshi a ranta tana tunanin, Adam duk yanayin da take ciki bayantaba fahimta, abinds yasa gaba kawai ya sani.

 Menene?
Kai ta girgiza alamaf a’a sannan tace “ba dadewa xanyi ba Honey, nayi abinci yana kitchen.”

 Da sauri yace “oh mu biyu ne a gidan?”
Yanda yai maganar ne yasa ta kalleshi tace “eh kai da Sadiya ne, amma nima ba dadewa xan can ba.”

Dariyar yake yai yace “eh ba matsala nima bacci zan.”

Tace “shikenan, Abokinka yazo?”
 Yace “banganshi ba dai.”
Okay, kace ya turo account details dinsa kafin watan ya karasa.”

 Dariya yai sosai wanda har Zainab tace “menene?”

 Cikin dariya yace “kai duniya labari, kinsan in na tuno yanda yaran nan yake lashe mu a skul sannan duk wani abu na departments din mu shi ake sawa sai naji dariya tana zuwa min, kinsan dariyar da abokanan mu suke mai?”

Fuss ta hade sosai tace “na wuce.”

 Fitowa tai, tana bude kofar falo yana bude kofar gate.

 Mota ta wuce ta bude da kanta ta shiga ta zauna, wayarta na rike da hannunta.

 Karasa yai ya shiga sannan ya kalleta ta glass kafin ya tada motar.

 Tace “menene?”

Leda ya juyo ya mika mata, cikin kunyar maganar yace “bansan ko kina ci ba, Umma ce ta dage sai an kawo miki.”
 Amsa tai tace “Allah sarki, nagode kuwa.”

 Mamaki me ya kamashi dan bai dauka zata amsa ba.
Shiru yai sannan ya tada motar yace “ina zamu?”

Grand Central Hotel, ta fada tana bude flask din.

 Waina? Abinda ta fada a ranta kenan, sannan ta maida flask din ta rufe.

 Shiru sukai har sukai nisa, can ta daure tace “hmmm nace aikin gidan tv.”

 Kasancewar baisan dashi take ba yasa yace “me?”
Shiru tai bata kara magana ba, hakan yasa yasan bada shi take ba, har sai da suka isa sannan yai parking, shiru tai maimakon ta fita, shima shirun yai batare da yace wani abin ba, taya zata ce mai?

 Daurewa tai tace “nace site din gun aiki na ka duba in kana sha’awar aikin mu.”

 Tana kai nan ta bude kofa da sauri ta fita, sai da ta fita ya fahimci me take nufi.

 Fitowa yai shima yabi bayanta.

 Meye yake bina? Abinda yazo mata kenan, ganin alamarsa datai a bayanta.

 Wayart ta dauko ta kira number Dady, ringing day ya dauka tace “nazo ina kasa, yace “ki tsaya a reception yanzu zan sauko.”
To tace sannan ta juya ta kalli Khalid.

 Kallanta yai shima sannan ya tsaya a inda yake, tace “ina zaka?”
I thought zan rakaki na dawo ne.

Are u my bodyguard?

Kasa amsa mata yai, ta juya tai gaba.

 Juyawa yai ya koma mota.

Ita kuma tai ciki.

 Yau ce rana ta farko a iya saninta wanda ganin mahaifinta yasata sakin fuska sosai, a da sanda yana zama da ita duk tana yarinya ne bazata iya cewa ga yanda takeji ba amma yau ganin sa yasa tasan tabbas tayi rashin mahaifinta dayawa.

 Tare suka shiga gun cin abincin, suna tafe yana tambayarta Adam da nahaifiyarsa……..


*********

Ihun da Adam yaji ne yasa ya zaburo da gudu daga daki daya baje yana kallo a laptop, yana jiran bacci ya kwasheshi.

 Falo ya fito yana neman ina ne yaji ihun, sake ihun akai wanda ya sa ya nufi kitchen a sukwane.
 Sadiya ya gane durkuse a kasa rike da kafarta.

 Hankali a tashe ya nufeta, ganin abinci a kasa ya fahimci zubo mata abincin yai tunda ga kafarta nan duk abinci.

 Baima san sanda ya rike kafadarta ba ba yana cewa “lafiya? Garin yaya?”

 Baya tai ta fadi kasa shi kuma yabita ya fada kanta.

Idanunta ta rufe hankali a tashe ya dago yana kiran sunanta.

 Sadiya kam kam ba alamar mosti, da sauri ya kinkimeta yai dakin ta da ita, ya kwantar da ita akan gado, saitin fuskarta ya sako kansa yana bubuga fuskarta.

 Jiyai an jawoshi kafin yai auni tasa bakunta cikin nasa.

 Kokarin kwacewa ya shiga yi sai dai yanda take mai salo da harshenta a cikin bakinsa yasa gaba daya jikinsa ya gama mutuwa, baisan sanda shima ya fara maida mata ba.

 Sun shiga wani yanayi kai kace balle harshensu da kabansu zasuyi tsabar tsotso, juyo da ita ai ya hau samanta suka cigaba da sumbatar juna, a hankali ta kai hannu saman kirjinsa wannan ya sa bude idanunsa.

 Gabansa ne yai mugun faduwa, a zabude ya mike ya sauko daga kan gadon yana wani irin hakki, na tsatsar sha’awar dake cinsa.”

 Kallansa tai ta mike da sauri tace “ba mafarki nake ba dama?”

 Hankalinsa a tashe yace “mafarki?”

 Tai kasa dakai tana hawaye tace “mafarkin sha’awa, Inalilahi meya faru tsakanin mu yaya?”

 Adam a tsorace ya juya yai waje.

 Yana fita ta dau wayarta tace “yanzu.”

 Yace okay.

 Ko minti goma ba’ai ba Bala yazo yana knocking.

 Adam wanda gaba daya zufa ke karyomai ya fito ya bude kofar, bala yace “dama wani ne ke neman Sadiya.”

 Cikin mamaki Adam yace “Sadiya? Kuma Sadiya akace?”

 Yace “a’a bakuwa akace.”

Adam yace “au, wanene?”

 Bala yace yana waje.
Kace ya shigo.
Ya fada yana gyara tsayuwarsa a jikin kofar.

 Saurayin ne ya shigo cikin shadda da hula, ya gaida Adam sannan yace “naga wata yarinyane jiya ta shigo gidan nan shine na biyota.”

Sadiya ta fita ne? Abinda yazo mai kenan.

 Mutumin ne ya katseshi yace “dan Allah ina sallama da ita inba damuwa.”

 Sadiya ce ta fito kafin Adam yai magana sannan tace “Yaya kace ya shigo falo muji meya kawoshi ko?”

 Adam ya kalleta gabansa na faduwa, sha’awa na kara taso mai.

Cikin jin haushi yace “ya shigo ina? Kai kayi hakuri ka koma ita bata sha’awar yin zance.”

Saurayin zai sake magana Adam ya banka kofa cikin jin haushi sannan ya kalleta rai a bace yace “ke easy ce da ga ganin saurayi sai san ya shigo? Inya shigo ya nemi miki wani abin fa?”

 Idanunta ne suka ciciko tace “in yamin ma menene? Ni a wannan lokacin so zanyi ma yamin saboa rashin abinda kake so yafi komai ciwo.”

Kallanta Adam yai yace “me kike nufi?”

 Hawayenta ta share batace komai ba, yace “kina nufin in saurayin nan ya shigo ya tabaki ba abinda zakiyi?”

 Tace “eh, mai zanyi bayan a wannan lokacin abinda nakeso kenan?”

 Mamaki ne ya kamashi yace “abinda kikeso?”

Ta kara share hawayenta tace “bantaba kiss da kowa ba sai kai yanzu kasan a wani yanayi nake ciki? Ji nake ko mai gadin can ne zai biyan bukatata zsn amince dashi.”

 Idanu Adam ya zaro, a tsorace ya juya zai koma daki, hannu tasa ta rikoshi da sauri.

 Juyowa yai yace “Sadiya.”

Tace “kai ka fara sani dan Allah ko kiss din ka karamin, ji nake kamar zanyi hauka, bantaba jin irin wannan yanayin ba.”

 Shikanshi sha’awar hakan yake, balle dama vest ne a jikinta duk saman kirjinta sun fito.

 Baki ya shiga motsawa zuciyarsa na bugawa da karfi.

 Ido ya runtse yana neman danne zuciyarsa amma kafin yai wani tunani ya sake jin bakinta cikin nasa.

 Gaba daya jiyai komai yakunce mai balle dayaji wani irin salo wanda har tsakiyar kansa yakejin abim…………………

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button