Labaran Kannywood

Hatsarin Mota Da Yan KannyWood Keyi Allah Ne Yake Daukar Hukunci Kansu Dalilin Iskancin Da Sukeyi Amma Basu Gane Ba Cewar Dr Idris Abdul-Aziz bauchi

Hatsarin Mota Da Yan KannyWood Keyi Allah Ne Yake Daukar Hukunci Kansu Dalilin Iskancin Da Sukeyi Amma Basu Gane Ba Cewar Dr Idris Abdul-Aziz bauchi

Malamin Karatunsa Ya Koma Kan Yan Fina Finai, Inda Yayi Kaca Kaca Da Masu Harkar Fim Din, Malamin Dai Ya Fara Ne Da Cewa Harkar Fim Ba Harkar Arziki Bace, Kuma Babu Mutum Ko Guda Daya Mai Ilimi Da Yake HarKar Fim. In Akwai To Akawo Mishi Shi.

Nan Ne Dai Jaruman Na KannyWood Su Harsala Inda Su Dinga Aikawa Da Malamin Maganganu Marasa Dadi,

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button