Education

Abida Ya Kamata Kasani Akan Harkan Free Browsing

Free Browsing

Mutane da yawa a kwana biyu din Nan mun Mori Free Browsing din Nan da akayi tayi
Amma sai dai Kash duk da Yadda Muka more shi bamu so ya tsaya ba Amma sai dai yau an wayi gari sai ga harkan ta tsaya
Duk da cewa har yanzu wasu sun bayyana cewa tasu tana musu aiki sosai
Amma yawancin Wanda suke morar free browsing din yau nasu ya tsaya

To sai dai abinda muke so ku sani shine

Na farko irin wannan free browsing din da akeyi da VPN ba company ne suke bayar da wannan damar ma ba

Duk free browsing din da akeyin sa da VPN akwai Wanda ya dauki nauyin sa
(Zamuyi muku cikakken bayani Akan hakan )

Sannan duk Wanda Yake free browsing yasan shi free browsing Yana iya tsayawa a kowane lokaci yanzu za ace maka an bude free browsing Amma kafin ka setting naka zaka iya Jin Labarin cewa ai har ya tsaya

To kunga kada ku karyata mutum

Sannan akwai application dayawa da ake free browsing dasu Wanda Suma insha Allahu zamu kawo Muku su Kuma zamu muku cikakken bayani Akan su

Fatan kuna jindadin kasancewa tare da mu

Kasance da shafin GinSau

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button