Labarai

Abun Kallon Ya Samu : Yadda Wani Maye Ya Kama Wata Mata A Garin shemankar

Mayu wasu mutanen me dai Wanda suke kama mutane dumin Radin kasu kokuma wani Abu da ya shiga tsakanin su da Wanda abun ya faru akan sa.

Duk da yawan takaddama da Ake samu kan damuwar mayu a cikin Al ummar malam bahaushe Wanda wasu masana ke cewa babu Wanda dabi’a Wanda akae kira da maita.

A wannan bidiyon Wanda zamu Saka muku shi a kasan wannan rubutu Aku ga yadda wasu mayu suka kama wata mata a wani karamin kauye lamarin da ya tayar da hankalin Al ummar yakin.

Likitoci dai sun bayyana cewa a iyakacin bin iken da kimiya tayi haryanxu basu gano wata cuta wadda Ake kira da maita inda suka Kara da cewa Amma shi ilimi yana da zurfi matuka Kuma zasu cigaba da bincike kan wannan cuta ta maita.

Likitoci dai sun bayyana cewa a iyakacin bin iken da kimiya tayi haryanxu basu gano wata cuta wadda Ake kira da maita inda suka Kara da cewa Amma shi ilimi yana da zurfi matuka Kuma zasu cigaba da bincike kan wannan cuta ta maita
Related Articles

Leave a Reply

Back to top button