AKAN DADIRO NANOVELS

AKAN DADIRO NA

Saida sukaji tsayuwa na Neman gagaransu kafin suka saki juna ,tareda zare bakinsa cikin nata,ya wuce kujera ya zauna yina kallonta tana tunkarosa da nonuwanta da suka fiddo ta cikin brazier sukayi masa carko carko a fuska .

Lashe le6ensa yayi daidai ta fado jikinsa ,ta karasa cire rigarta,tana qoqarin balle bra din ya dakatar da ita .

“Sultana ,nononki yayi laushi da yawa,wato kinje India kin ba wani kanki ko?”
“To menene? A fa haka ka ganni kuma a haka muke cin juna dakai ,don haka don wani ya kautar mun da kewar wannan lafiyayyen joy stick din sai ya zama laifi????? “

Ta bashi amsa tana shafa dick dinsa daya gantsaro ta cikin wandonsa

“Hmmm ba laifi bane,to shikenan mu hadun da dare,inama so muyi magana”
“Baebae inajin sha’awarka”
Tsawa ya doka mata “Fita nace”

Suf sum ta mike har takai bakin kofa ta kalli kanta ba Riga,sai kuma taja ta tsaya ,ta fara matso hawaye.

Kwat dinsa ya cillo mata .haka nan ta dauka ta fita.


“Gwagonmu ki duba halin da ki ka shiga ciki,bamuda kowa da zai fitar da ke maraya Neman magani Ladi dilalliya da ko mutunci bakwa yi,kema kinsan tafi qarfin ta kallemu,saboda talaucin da muke ciki,itakuma Allah ya bata nasibi duk karkaran nan babu mace mai rufin asirinta,ta daukeki ta kaiki asibiti akai maki aiki ta biya ,yanzu gashi ta kawo maki magungunan da aka rubuta maki,yanzu sauki ya fara samuwa yanzu kodun hakan bazaki ,yarda in bita birninba ko na samo mana abunda zamu ringa cin Abinci keda su Adama?”

Cikin zafin ciwo gwaggo mari ta kalli Hansai
“Hansata bakisan sharrin binni ba,ance a can yara ke zama gagararru ….”

“Wayyo Gwaggonmu wannan Kalmar bata dace da bakin ki ba,mu fa marayune
Muna bukatar tallafi,su Baba d’ahiru sun gujemu ,sun kwashe gonakin baba, kinasane ance cutar yunwace ya haddasa akayi maki dashen hanjin nan,to yanzu ko kin warke in baki samun Abinci me kike tunanin zai faru?
Gwaggo tafiya ta bunni shine Mahita”
“Shikenan Hamsai Allah yasa ki fad’a hannu na gari,adai kula da tarbiyyan gida kar kije bunni kice zaki dauki tsarin rayuwar su mudin ba kowa bane face talakawa gajiyayyu masu Nema a hannun ilallah”
“Inshaallah gwaggonmu zakiyi Alfahari da zuwana bunni”

Littafin Akan Dadiro nah isn’t for free ,ki biya kudinki A saki a regular group#200 ko VIP group #300 ta wannan Account details d’in 7782217014. Mohammed Hassana fcmb,Idan kuma vtu ko Mtn card ne ,regular group #300 VIP group #400 ta wannan Number 09065990265
[7/19, 3:44 AM] Bamalli✌️: ⚡AKAN DĀDIRŌ NAH⚡
(Romantic love story)

Free page 7/8


ALHERI WRITERS ASSO.????️

             *A.W.A*
https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/

Bismillahir rahmanir rahim

????A ranar motar su hansai da ladi dillaliya ya d’aga zuwa birnin tarayya Habuja???? daga qauyen cikin garin kwantagora,dake garin niger.
Tunda suka shigo kwantagora take rarrabe ,ido yaune ranar farko da tahau mota,in taqaice ma daidai da silifas ba sawa takeyiba ,don haka koda hajiya Ladi ta siyan mata silifas amsa tayi tana shafa qasan takalmin amma taqi sakawa ,saidaga baya ta sossokesu a gefe gefen qugunta da ta daureshi tam da zani ta cusa burmemen rigarta ta cikin zanin ta maidata daure.

Kallonta daya tayi ta watsar,gadai mace har mace amma gidadanci ya dausashe baiwarta,lallai inada Jan aiki a gabana kafin in samu hajiya baraka ta kar6i yarinyar nan,amma nasan in ta gogar da ita,ba qaramar nasibi xan samu alhazan Habuja ba,yanda sukejin su dinnan kamar xakuna in sunga er Jan mace er duma duma????to itagatadai komai yaji amma ba kintsi!

Saida muka soma shiga dajijjika kafin in kalli Ladi dillaliya

“Hajiya munhwa gode da taimako,gahi gwoggo lahiya ya soma zama,sai hegen cin qannena kefirgitani ,ina tunanin yanda gwaggo zata iya ciyardasu tana kwanhe”

Ta fada da lalataccen hausanta

“Karki damu ko d’ai,Hafsatu,ai yiwa Kaine,kuma dama ai na fada maki kudin aikin da akayiwa goggonki aro na baki,da kinje kin Kama aiki zaki biyani kuma duk ranar Duniya suna qaruwa da Dari biyu,tunda dai kinsan dashen mutane ne ,dole in biyasu da qari ,su kuma qannenki inkinje kinyi fafutuka kin taro da sauri a aika masu da abinci don yanzu haka ban fitoba saida na dire masu Solon dawa da cabi hud’un manja ,shima yina cikin lissafi…don haka ba zama kibi umurni ba nuna qauyanci ,tundaga yanzu ki cirewa kanki ke er qauyece ki maza ki bibbiya kudi ki turawa uwarki jari”

Numfashi na sauke a hankali “To amma hajiya Ladi ,wani Sana’a zanyi in iya biyan kudin Solon dawa? Nifa na firgita”

Kame baki tayi saurin yi “au ta Solon dawa kike bata sulalla na ba ? To kudin aikin uwarki ya nunka kudin dawan ai”

Murgina kai kurum nayi “to allah ka biya shemu”
Daganan na soma gware in gyangyadawa har barci ya sureni,ban farkaba sai a tsohuwar tashan Habuja ,zare ido na shigayi ina kallon mutane a tsorace,kowa baima ta kaina ,gyara kallabina nayi mai santsi wanda ake siyar dashi dabam ,sannan na cicci6i kayana na aza a kai.

“Me ragabus ,sauke ga enbaro can ,zasu wuce dashi ,kuma ki sa takalminki “

Kunyace ta kamani yanda ta bugamun tsawan ,gashi duk mutane sai kallona sukeyi .hakanan nasaka takalmin a kafata ina jansa muna tafe inajin kafata namun dindirin din,har muka samu aca6a ya wuce damu inda zamu.

A qofar gidan baraka muka tsaya,gidane mai Dan kyau plat da tangaza tangazan lafiyayyun gidan cin abinci har biyu a 6arin dama da hagu,office dinta ta shiga bayan ni kuma ta kaini cikin inda ake Girke girken abincinta da wanke wanke,tabani benci na zauna sannan ta barwa Wata yarinyarta ajiyata.

Shiru tsawan lokaci sai faman jera hamman yunwa nikeyi qamshin girki duk ya cikamun ciki,can sai gata tazo kirana

“Hafsatuu!”
Zumbur na mike ina karkad’e zani
“Iyehhh”.
“Zo ga hajiyar nan ta fito” murtsike idona da ya zubo da kwalla lokacin da na Saki arnan hamman yunwa nayi,a take fuskar ya qara dameji da kwalli.

Muna shiga inda reception dinta yake kafin a sadaka da offishin ta ,tun a nan na rud’e sanyin fanka da Dana ac ya Fara hudani ,take na Fara qanqame jikina,aikuwa muna shiga office din,na zube a kasan Jan carpet din wajen

“Hajiya ina wuni?”
Kallon banxa ta watsa min, kafin ta waiga kan Ladi dillaliya.

“Meye Wannan kika kwasomun ,gayyar tsumma gayyan qwarqwata,gaskiya ban ta6a jin haushinki ba irin na yau kin qonamun rai,to waima me kika dauki mazan abujan,gajoji?”

“I haquri hajiya,wallahi nagartan yarinyar nayi maki kwadayi ,ina maki kyakyawan fatan samun tagomashin Arziki mai tsoka ,sanadiyyar haduwa da yarinyar nan,kin dai sanni ban kawo maki gwalagwaji,to ki jarraba ki gani,gogarwa take buqata ki zuba kudi kadan kisamu linkin ba ninkin”

Shiru tayi tana yamutse fuska,nikuwa duk na muzanta ,har na Fara tunanin hakura kawai,amma kuma in na hakura ina Zan nemo bashinta in biyata

“Shikenan akaita wajen talatuwa ace ta bata ruwan wanka da abinci kafin in shigo”

Sum sum ta daukeni muka fita sai jera godiya takeyi.

Cikin gidan muka shigo ta wani qofa,zaune na tarar da Wata tayi daurin qirji da dankwali Rabin cinyoyinta duk a waje,tayi gwatsarere akan tirmi sun ajiye dogon kujera irin na dinki a tsakiya sai wani shirgegen Namiji yasha bleaching sanye da jallabiya Fara ya daura dankwalin atamfa a kan Wata turmin ya Kama hannunta yina zizara mata lalle ja da baki ,mai azaban kyau .

Previous page 1 2 3 4 5 6 7Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button