Labaran Kannywood

Alhamdulillah Yanzu Yanzu Amarya Halima atete ta Isa dakin Mijinta, Allah ya bada Zaman lafiya na Har Abada. 

Alhamdulillah Yanzu Yanzu Amarya Halima atete ta Isa dakin Mijinta, Allah ya bada Zaman lafiya na Har Abada.

Fitacciyar Jaruma a Masana’antar Kannywood Halima Yusuf Atete ta isa gidan mijinta Yan uwa da abokan arziki da sauran Abokanan sana’arta na Masana’antar Kannywood Sun rakata izuwa dakin Mijinta.

Mutane da dama sun taya Jarumar tare da yimata Addu’a Allah ya bata zaman lafia ita Mijinta kuma Allah yasa gidan zaman tane.

Hakazalika Muma muna yi mata Addu’a Allah ya basu zaman lafia yasa mutuwa ce zata raba Ameen. Ga faifan bidiyon yadda aka kaita dakinta nan kamar haka.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button