Labaran Kannywood

Aminu Ahlan ya janye kalamansa da yayi akan Ganduje

Tsohon fitaccen jarumi a masana’antar kannywood Aminu Ahlan ya janye kalamansa da yayi akan masu zagin sa akan Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara.

Ahlan din yace masu tashoshin YouTube ne suke so su hada husuma akan wani tsohon bidiyon sa da yayi.

Daga karshe ya bayyana cewa shi har yanzu bashi da matsala da Gwamna Ganduje,haka kuma sauran “yan gidansa irin su Sulen Garo,ya kara da cewa har yanzu shi Marubucin su ne.

Sai dai wasu daga jin hakan daga bakinsa sunce yayi hakanne kawai domin gyara miyarsa.

Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su.

Zaku iya kallon cikakken bidiyon bayanin da yayi anan kasa.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button