Labarai
An Samu Wani Masoyin Shugaba Buhari Yaje Ya Goge Jan Rubutun Da Aka Lafta Akan Sunan Buhari a Jamhoriyar Niger

An Samu Wani Masoyin Shugaba Buhari Yaje Ya Goge Jan Rubutun Da Aka Lafta Akan Sunan Buhari a Jamhoriyar Niger
Wani Babban masoyin Shugaba Buhari daga Jamhoriyar Niger Yasa hannu ya goge wani jan fenti da aka shafa ajikin Allon Dake Dauke Da Rubutun Sabon Titin Da Aka Sanyawa Sunan Buhari A Yemen Birnin Jamhuriyar Nijar
Wannan dai zamu iya cewa soyayyar da yake yiwa shugaba buhari babbar Soyayya ce wacce ma tafi irin wanda Yan Nigeria ke yiwa Shugaba Buhari.
Mun gode da Ziyartar wannan Shafi namu wanda yake kawo maku labarai da dumi duminsu Mungode