BABU SO HAUSA NOVEL

BABU SO 79

       Washe gari su Mamie suka iso, nan fa sabuwar murna ta tashi, Baby taga ƙauna a wannan ranar dan kamar za’a cinyeta. Har faɗa ake tsakanin Abie da Mamie wajen ɗauka. Da wannan ya amsa sai ɗayan ya kwace, dole dai aka koma ƴar minti bayan minti. Anaam da Shareff nata faman musu dariya. Kwananta biyar a asibitin aka sallamesu suka koma gida. Kai tsaye wajen Mamienta aka wuce da ita. Inda suka samu ana shirya gagarumin bikin suna da yafi na bikin aure. Dan kuwa su Abie sunce anan zasu fanshe………✍ 

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button