BAK’A CE Page 61 to 70

Yana karasawa ya fice a motar kys dinsa a hannunsa ya nufi falo dan ya tabata irin wannan lokacin suna zaman falo ne
Yelemin kuwa, suna zaune Ayya na yi mata dankwashi ita kuwa tana zuba shagwabarta ,
Jikinta doguwar riga ce har kasa sai dai irin yadin nan ne mai likewa a jikin mutun ko ya ka motsa zaku motsa tare ne kuma komai rashin kabrin jikin ka zayana nuna motsin halitar jikinka, tana da irin rigunnan da yawa dan yannayin zafi Ayya ta kwaso mata a lokacin da akai mata aure.
Da katon takalminsa ya shigo falon domin bai riga ya cire takalmin da kayan dake jikinsa ba ya samu kiran Elhaj Mubarack,
Haka ya takawa Ayya capet din falonta, abinda ta tsana a rayuwa , dan haka da mamaki take dubansa dan shi ne mutun na farko da zai fadi bata son a shigo mata daki da takalmi, hasalima shi din ma ya tsani hakan a rayuwarsa,
Takim takim yaa tunkaro su inda suka dago su duka suna binsa da kallo har ya karaso gaban table din kwalbar dake gabansu mai dauke da ruwa da jus
Yana zuwa ya zuba kys din hannunsa da garaje saman table din hakan ya saka suka bada wani kara tamkar zasu fasa table din,
Hannunsa na hagu ya doro saman table din, da na dama kuwa ya dago yatsansa na kusa da baba ya nunata ya ce” ke , daga yau, daga rana mai kamar ta yau, na soke du wani shige da ficen ki a shigar da ba nikaf, hijab dogo da safa, idan kuwa ba haka ba sai na babala ki Agaishat!
Ya karashe yana mai daga muryar da ya saka ta mike tsaye da sauri ,
Mikewar da ta yi ya ainahin girgiza jikinta da karfi domin irin mikewar tsoracen nan ce,
Ido ya zaro ya ce” ba ga irinta ba! Ba ga irinta ba! A ce yarinya baki da kimtsi sai tsale tsale da guje guje da juye juye a gaban ko wani karamin dan iska? Ke ko kunya bakya ji zaki fito da wani mayafi mai kama da rariya ki wani zo kina juyi gaban madubi? Ke ke……
Da haushi haushi ya nufeta da niyar gaura mata mari domin a tsaye da take baki ta turo tana kikifta masa ido, wanda hakan ya kara hautsina masa lisafi
Ayya da ta yi mutuwar zaune cike da mamaki, da kuma darsuwar vakon zargi a kan tilon dan nata game da yar amanarta ta yi sauri cewa” walahi ka dakar min y’a sai ran ubanka ya baci Wardugu!
Ja ya yi ya tsaya, a hankali ya juyo wajen Ayya ya ga ta mike tsaye, kansa ya sada ya karaso kusa da ita a hankali kafin ya ce” Ayya, ya zaki sakawa yarinya ido tana fita da mayafi dan Allah?
Ayya ta ce” Wardugu, auren wani ke kan yarinyata ko bakon abu ne fita da mayafi a matar aure ma bare wace bata da aure? Ba wani shigar tsiraici take yi ta fita ba, aman idan ka saka mata irin dokar nan ba zan dauka ba !
Wardugu ya dago jajayen idannuwansa ya ce” Ayya, sai ta fita da dan mayafi zata samu miji ne? Wani irin miji take nema a rayuwarta ne? Shin ba karatu kika ce tana yi ba? Dan Allah du yanda za.a dagawa mutun hankali an sani? Yaya kuke so na yi ne?
Ayya ta kwalalo idannuwanta kafin ta tafa hannayenta ta ce” Warsugu wani laifi muka yi maka ne?
Wardugu ya yi shiru ya tsurawa cafet din falon ido, can ya fago idannuwansa ya sauke saman fuskar Agaishat dake tsaye tana dubansa, idannuwan su ne suka sarke da juna, kallon second 5 , idannuwan Wardugu jajaye jir da su tamkar gauta, sai dai da wasu yan kwala da ba zata iya kiransu da kwallah ba sai dai tace da su na bacin rai, wani irin kallo mai nauyi, mai tafe da sakwonni, mai dauke da ma.anoni ne ya zuba mata a cikin maraitatun idannuwanta da ta yi tsai ta jefe shi da kallo mai tura sakon *Ka ji tausayi na*,
A hankali ta lumshe idannuwanta ta ji wani irin sulbi a cikin idannuwan nata sannan suka fara rawa sanadiyar irin dokawar da zuciyarta ke yi du idan ta yi arba da shi,
A hankali ya taka ya nufe ta, wanda du takunsa ke barazana da tunanin kwakwaluwarta har ya kasance tunanin ya tsaya cak, ba wani sauran abinda ke aiki a cikin kwakwaluwar nata sai tarin kwalar da ta cika gurbin idannuwanta a hankali ta shiga zubowa,
Kure mata waje ya yi, ya shaki kamshin turarenta,
Idannuwansa ya lumshe ya kai hannunsa ya riko nata , riko na ya riko hannun kanwarsa, riko na ya kamo hannun kanwar sa dan ya jadada kashedinsa a gareta,
Sai dai laushin su ya saka shi dago da hannun da kyau ya bude idannuwansa ya tsura masu ido,
Ajiyar zuciya ya sauke kafin yake daga dan yatsarsa ya ce” ki bi dokana ki tsira, idan ki ka kiya zaki saka mu a uku ne, dan zan farauce ki a duniya ne, zan yi maki farautar kwai ne, Agaishat ki rufa mana asiri ki bamu lokaci, ki rufawa Ayyanki asiri kar ta yi zaman jinya !
Yana gama fada ya juya ya dauki kys dinsa ya juya yana tafe yana hada hanya ya fice a fallon,
Kuka Agaishat ta fashe da shi wanda ya farfado Ayya daga uwar sumar mamakin abinda ya faru da raka Wardugu da ido da ta yi,
Da sauri ta nufi wajen Agaishat ta kamota ta ce” ke Agaishat, menene? Tsoro kike ji ko? Kar ki ji wani tsoronsa in sha Allah ina tare da ke ba abinda zai yi maki!
Agashat ta rike hannun Ayya da kyau , da kyar ta bude bakinta ta ce” Ayya zuciyata ke bugawa, Ayya jikina rawa yake min, Ayya wayo zuciyata gabana ke faduwa du idan na ga yaya Wardugu, Ayya ciwon zuciya ne nake ko????
Shiru Ayya ta yi itama gaban nata ya fadi, kai ina! Aa ba su ba, menene haka? Me ke shirin faruwa ne?
Wardugu na komawa gidansa bangaren Walyn ya nufa,
Kai tsaye ya ritsata zaune tana kallon film a nollywood hankali kwonce,
Hannunsa ya saka ya mikar da ita, a hankali ya jata jikinsa ,
Idannuwansa lumshe ya lalubo lebenta jajir ya kai masu lalausan harshensa ya shiga kissing dinta passionately,
Fama take a kai fage, domin itafa ta fi gane can duda takan jigata aman gani take wani sakwanin wasani bata lokaci ne dan haka ta yi kokarin juya wasan zuwa ga fage mai rikitarwa, hakan ya saka ta yi gagawar cire yar rigar dake jikinta wace ta bayanar da yan berayen halitun jikinta,
Hannunta ya ja yana so ta yi tafia a gabansa duda ya kashe hasken fitilar dakin, dan damemen gajeran wandon dake jikinta yake so ta motsa ta bashi ma.ana, so yake ta bashi spectacle, yana so idannuwansa su juye kamar yanda a dazu suka juye daga kallon abinda bai zama halalinsa ba,
Saman kujerar ya zauna yana dubanta gannin faman ta baje take, wato ita dai kulun ta baje shi ta iya,
Kansa ya shafa yana dubanta, farar mace jajir, yar suwaiwai mafarkin dubunai, me ke damunsa? Ga hargitsinsa a gabansa ba wani ba, ga cakula kwakwaluwarsa a gabansa ba wani ba,
Hannayensa ya daga duka biyu ya dora saman kansa kafin a fili ya ce” kai kai, ina ba zai yiwu ba, wace wanina ya shiga? Gidan da aminina ya malaka? Wace irin kunya nake son kwasarwa kaina haka?
Walyn dake jiransa ta dube shi da kyau ta ce” Wardugu?
Wardugu ya bude idannuwansa yana dubanta, bai taba sakar mata nauyinsa mai suna nauyi ba, yakan shigar da gaban motarsa ne dan gannin gidan motar ba zai iya da shi ba, wai ko dai tausaya mata ne da yake yake sakata daukan raini tana sauke masa? zata iya da shi ne? Kai yau bara ya sakar mata nauyinsa , ko dai dan yana rage sauran nauyin nasa nema take tunanin karfin su daya?
Abinka da shawarar keta mai samun mazauni, nan da nan ya ji wani karfi na kara shigarsa, karfi irin na namijin saurayin zaki,
Mikewa ya yi ya nufeta da irin bukatarta ya……….